03/03/2021
*Albishir Ga Masu Bukatar Zunzurutun Kudade a Kafar Sadarwa Ta Zamani!*
https://secure.jaalifestyle.com/ref/aima2020
*Amma Don Allah Ka Fara Karanta Rubutun Nan Duka A Natse Kafin Ka Yankewa Wannan Kasuwancin Hukunci!*
*Menene JAA Lifestyle?*
JAA Lifestyle kamfanin yanar gizo ne na Burtaniya (UK) da ke da babban ofishi mai adireshi k**ar haka: *Hawa na 37, a Canada square ( gini na biyu ma fi tsawo a England), Canary Wharf, London*
*JAA Lifestyle* Yana ba wa membobinsa damar samun kuɗi ta hanyar danna tallace-tallacen da aka ba shi domin ya yadawa duniya su gani har wasu su zo su saya. Haka kuma, yana ba wa membobin da ya tantance hannun jari. Yana kuma bada albashin wata domin tallar da aka yi masa a cikin kudin Euro (€).
Kamfanin *JAA Lifestyle* ya fito ne domin ya yi gogayya da manyan kamfanonin sadarwa na duniya, k**ar su: Twitter, Instagram, Apple da dai sauransu, kuma cikin kankanin lokaci ya yadu zuwa kasashe da yankuna sama da 200 na duniya. Haka kuma, yana da rajista da lasisi da kuma izinin aiki a kasashe da yawa na duniya daga ciki hada Nijeriya.
*JAA Lifestyle* yana ƙarfafa kowa domin ya fara rayuwa mai ban mamaki.
*Yadda JAA LIFESTYLE Yake Aiki*
https://secure.jaalifestyle.com/ref/aima2020
Ga waɗanda suke sabbi a cikin *JAA Lifestyle*, muna gabatar muku da wannan damar kasuwancin *JAA Lifestyle*. Shi ba irin waɗannan tarkon ba ne da yawancinmu muka taɓa faɗawa ciki. *JAAlifestyle* tsarkakakken kasuwanci ne da kamfani mai lasisi.
Shin kun san cewa ya k**ata a biya ku saboda tallace-tallacen da kuke kallo a sahar *Facebook* da kuma bidiyoyin da kuke kallo a sahar *YouTube?* Yawancinku ba su sani ba. Saboda haka kar ku ci gaba da ɓata datar ku haka nan ba tare da samun ribar kuɗi ba.
*JAA Lifestyle* yana gaya muku cewa za a iya biyan ku saboda Tallar da kuke kallo, suna canza duk tallace-tallacen da kuka kalla zuwa kasuwancin neman kuɗi.
Wohoho! A cikin *JAA Lifestyle*, za ku sami kuɗi mai tarin yawan gaske daga kallon tallace-tallace, sannan kuma ku koyi abubuwa da yawa waɗanda ba ku taɓa ganin irin su ba a *online money making.*
https://secure.jaalifestyle.com/ref/aima2020
A cikin *JAA Lifestyle*, akwai manyan fa'idodi guda Uku ga duk membobinsu, ga su k**ar haka:
*1. Kudin Tallace-tallace.*
*2. Bonus din Lifestyle*
*3. Kyautar Hannun Jari*
1. *Kudin Tallace-tallace:*
Idan ka yi rijista kuma ka bude Tallace-tallacen da suke turo maka a kowace rana, za ka karɓi *akalla €83.33 a cikin wata (daidai da Naira #41,000 a kudin Nijeria) wanda yake €1000 a shekara ( #461,000 a Naira).* Kuma ga duk mutumin da ka gayyato ko ka gabatar ko kuma ka tura shi shi ma ya yi rijista, kuma aka tantance shi, to za ka samu ƙarin €83.33 a kowane wata. Misali, idan ka turawa mutane goma, za ka samu €83.33 × 10 ( wato za a Linka maka kudinka sau goma) wanda yake €833.3 kuma ga €83.33 naka a kowane wata.
2. *Bonus Din JAA Lifestyle*
Idan kuka tura ko kuka gabatar da mutane har s**a yi rijista kuma aka tantance su, kuma su ma s**a turawa wasu s**a yi rijista (domin kamfanin ya kara yaduwa), da dai sauransu, to ta nan ne ake samun mafi tsokar rabo a cikin wannan kamfani (iya adadin mutanen da s**a yi rijista da *Link* din ka kuma aka tantance su suke aiki, iya hannun Jarin da kamfani za su ba ka).
Kuna iya samun kudi mai yawa (Fiye da Linki 1,000) idan masu gabatarwarku ma sun tura wasu (Idan kuna son karin bayani, bude manhajar) kuma za ku samu wannan kudin muddin mambobin sun kasance masu aiki a cikin tsarin.
3. *Kyautar Hannun Jari*
Kasancewar har yanzu ba su gama rabar da hannun Jari ba, za ku samu *shaya* 50 darajar hannun jarin kamfanin idan kuka yi rijista a yanzu. Da zarar an jera kamfanin a cikin kasuwar musayar jari ta Kasar Landan, za ku zama masu mallakar hannun jarinsa.
Wannan shi ne ɗaya daga cikin dalilan da yasa dole ne ku yi rajista tare da ainihin bayananku na gaskiya. Haka nan saboda wannan dalilin ne ya sa tantancewa ta zama dole bayan an yi rajista (Personal verification, PV).
https://secure.jaalifestyle.com/ref/aima2020.
*Abin Ake Bukata Domin Cire Kudi Daga JAA Lifestyle Zuwa Asusun Banki*
Na Farko:
*Tabbacin Mutum (PV):* Da zarar memba ya yi rajista wanda yake kyauta ne, ana buƙatar ya tabbatar da Kansa (wato verification). Za a ba ka shafin tantancewa a cikin asusunka bayan ka yi rijista. Kudin rijista shi ne €10. Ku sani cewa, kamfanin *JAA Lifestyle* ya hada hannu da wani kamfanin samar da tsaron computer, *cyber security* na kasar Norway mai suna *NORDIC* domin ya tantance ma su da duk wanda yake son kasuwanci da su, kuma wannan kamfanin samar da tsaron shi ne yake cajin kudi domin ya tantance ka.
*Tantancewa, PV,* ta zama dole domin hana bude asusun JAA ,Lifestyle sama da daya, hana satar asusu, dakile cuwa-cuwa, hana ta'addancin kudi, da kuma tabbatar da cewa kai mutum ne na gaske (ba mutum-mutumi ba) don tabbatar da asusunka. Hanzadta ka cika ka'idojin doka don bada hannun jarin kamfanin da saduwa da buƙatar abokan haɗin talla na kamfanin.
A lokacin tantancewar PV, za a buƙaci ku loda katin shaida (I.D card) wanda gwamnatinku ta ba ku sananne da hoton ku (na selfie). Kamfanin tantancewa za su sa na'urar su su bincika masu su tabbakar da cewa Kai ne mamallakin wannan katin da ka tura masu.
Na Biyu:
*Danna tallace-tallace:* Wannan ita ce babbar hanyar samun kuɗi a cikin wannan kasuwancin. Za ku samu tallace-tallace a kowace rana daga dubban kamfanonin tallar da aka riga aka sani a duniya, domin ku gani kuma ku danna su. Kowace dannawa tana sauke wani kason kuɗinku na Wata a cikin e-Wallet ɗin ku, wanda za ku iya cire kudadenku daga cikinsa zuwa asusunku na banki a ƙarshen kowane Wata. Ainihin kamfanonin da s**a kera abubuwa ko kaya kuma s**a bada talla, su ne suke biyan ku kudin tallar da kuka bude (ba JAA Lifestyle ba ne).
Na Uku:
*Manufa Ta Membobi Miliyan Uku A Duk Duniya*
Ana sa ran kamfanin *JAA Lifestyle* zai samar da mambobi miliyan Uku wadanda aka tantance domin cancanta da fara aikin tallace-tallacen. Don haka ta hanyar yin rajista a matsayin memba, kun yarda ku shiga cikin haɗuwa da wannan yarjejeniyar. Kuna iya ganin ƙidaya a cikin shafin ma'ajiyar/asusunku don sanin yawan waɗanda s**a rage da za a cika domin farawa. Kididdigar na ci gaba da sauri kuma muna sa ran za a kai mambobi Miliyan Ukun nan da sati daya ko ma ƙasa da haka. Don haka ku yi rajista kuma ku yi amfani da lokacin da ya rage don gabatar da sabbin mambobi don ku samu zama daya daga cikin wadanda za su amfana da wannan albishir.
Tambaya: *Ya Matsayin Wadannan Yake?*
1. *Wanda Ba A Tantance Ba*:
Amsa: Da fari dai, lokacin da ka yi rajista kyauta, asusunka zai zama ba a tantance shi ba saboda ba ka loda cikakkun bayananka ko takardunka ba. Ka ga Kamfani na bukatar sanin ka kenan. Saboda haka kana bukatar tabbatarwa kamfanin cewa kai mutum ne na gaske.
*Wanda Aka Tabbatar Fa?*:
Amsa: Wannan shi ne lokacin da kuka biya €10 ga kamfanin tantancewa (NORDIC) kuma kuka ɗora takardunku ko cikakkun bayanan da s**a dace wadanda ake buƙata. To, a lokacin da ka yi tantancewar, (verification), ka zama cikakken memba na kamfanin *JAA Lifestyle* kenan kuma za ka sami €83.3 a kowane wata, kuma za a raba maka hannun jari nan gaba kyauta.
*Domin Yin Rajistar, Shiga Blue Din Rubutun Nan Da Muka Rarratsa A Cikin Bayanan Wannan Kasuwanci.*
https://secure.jaalifestyle.com/ref/aima2020.
Bugu da kari idan kina nema karin bayani, sai ku tuntu6e mu ta wannan Lamba a manhajar whatsapp: *+2347063985185*
Allah ya ba mu sa'a da rabo mai amfani albarcin fiyayyen halitta Annabi *Muhammadu(S.A.W)*
Your privacy is important to jaalifestyle.com and The Service is owned and operated by JAA Lifestyle. Please read this notice carefully for information relating to jaalifestyle.com operated by JAA Lifestyle.’s collection, use, and disclosure of your personal information.