DMCV Online News

DMCV Online News This page is meant for local and international news

Matashi ke nan a Birnin Katsina da ake Zargin ya kashe Matar Babanshi ya kuma Jikkata Baban nashi Wanda yanzu haka Baban...
26/08/2022

Matashi ke nan a Birnin Katsina da ake Zargin ya kashe Matar Babanshi ya kuma Jikkata Baban nashi Wanda yanzu haka Baban nashi na Asibiti kwance. Ko me za ku ce?

POLICE IN ZAMFARAARREST TWO SUSPECTS FOR  EXTORTING  COMMUNITY (N5,000,000) The Zamfara State Police Command has arreste...
18/08/2022

POLICE IN ZAMFARA
ARREST TWO SUSPECTS FOR EXTORTING COMMUNITY (N5,000,000)

The Zamfara State Police Command has arrested one Lawali Musa 'M' 36 year Old of Jangebe village in Talata Mafara and Jamilu Isah 'M' 40 year Old of Yar dole area in Gusau LGAs respectively.

In a statement sign bythe Command Spoke person SP Aminu said the arrest of the two suspects was made following a complain received from members of Yar Katsina community in Bungudu LGA against the principal suspect Lawali Musa, who deceitfully extorted the community. In the course of investigation, the Principal suspect confessed to have collected the sum of five million naira (N5, 000,000) from the community in the name of assisting them to have security agencies deployed to their community.

The statement also said the second suspect Jamilu Isah confessed that, the sum of eight hundred thousand naira was deposited into his account.

He said investigation is in progress with a view to arresting other suspects in connection with the offence, and will be charged to court , thereafter, to face full wrath of the law, so that it will serve as deterrence to others.

The Command uses this medium to reiterate that, deployment of security operatives to villages and communities is purely free of charge, and calls on all and sundry not to allow any person or group of person to decieve them in the name of securing deployment of security operatives to their areas. Instead, they should reach out to the Police or any relevant authority regarding the general security of their areas. Such person (s) should also be reported to the Police or any security agency for appropriate action.

'YAN SANDA NIGERIA SUNYI NASARA AKAN WASU YAN TA'ADDARundinar 'yan sanda reshen jihar Kaduna ta samu nasaran aika wasu m...
17/08/2022

'YAN SANDA NIGERIA SUNYI NASARA AKAN WASU YAN TA'ADDA

Rundinar 'yan sanda reshen jihar Kaduna ta samu nasaran aika wasu miyagun 'yan ta'adda 4 masu garkuwa da mutane zuwa garin da ba'a dawowa

Kakakin 'yan sandan jihar Kaduna DSP Muhammad Jalige ya shaida wa manema labarai cewa an jima ana bibiyar 'yan ta'addan, an datse su akan hanyar Saminaka zuwa Jos suna tafiya a cikin mota kirar Sharon blue colour direban motar mai suna James Dawi, dan shekara 31 wanda ya fito daga garin Vom karamar hukumar Jos South jihar Plateau

Lokacin da 'yan ta'addan s**a lura 'yan sanda na bin diddiginsu akan hanyar Saminaka zuwa Jos, sai s**a bude wa 'yan sandan wuta, a gurin musayen wuta na tsawon mintuna 30 'yan sanda s**a samu nasaran aika 'yan ta'addan zuwa garin da ba'a dawowa

Bayan 'yan sanda sun duba motar 'yan ta'addan, sun samu bindigogi kirar AK47 da hardashin bindiga guda 140,

Sannan 'yan sanda sun k**a waa matar bafulata wacce ta ke sana'ar safaran bindigogi da harsashi zuwa ga 'yan ta'addan jeji a cikin jihar Kaduna

16/08/2022

GOV MATAWALLE EMPOWERS COMMUNITY PROTECTION GUARDS (CPG), CALLS FOR CONCERTED EFFORTS AGAINST BANDITRY

Governor Bello Mohammed (Matawallen Maradun, has provided the newly launched Community Protection Guards (CPG) with 1,500 specially equipped motorcycles and 20 specially treated vans, all equipped with lawfully allowed weapons for their take-off.

He made this revelation during a state-wide broadcast at the Government House this morning. He said the state Government will continue to improve on the newly established Community Protection Guards in order to have sufficient and efficient complement to the law enforcement agents working in the state.

Governor Matawalle noted the relative peace recorded in some of the Local Government areas in the state and announced that an emergency number (112) has now been provided for citizens in the state to call on emergency situations any time free of charge.

In response to increasing criminal activities of bandits gradually crawling in to the outskirts of Gusau City, Governor Matawalle announced the banning of riding of motorcycles in these areas from 8pm to 6am. He ordered security operatives to shoot at defaulters of the directive who refuse to stop or avoid arrest.

Another measure announced is a directive to all hotels in the state to seek proper identfication of their customers with any valid card such as National ID card, driver's licence, voters card etc. Any defaulting hotel in the state will be severely penalised. This is in line with an executive order recently signed by the Governor.

Governor Matawalle called on the people to remain vigilant and report activities of informants whom he said are so far, being arrested in numbers. He said the Government has recently ordered for the census of all house holds in the state to fish out the bad eggs who reside among the people with sole intent to perpetrate criminality by aiding the activities of bandits

He also charged security operatives to re-double their efforts i

GOV MATAWALLE EMPOWERS COMMUNITY PROTECTION GUARDS (CPG), CALLS FOR CONCERTED EFFORTS AGAINST BANDITRYGovernor Bello Moh...
16/08/2022

GOV MATAWALLE EMPOWERS COMMUNITY PROTECTION GUARDS (CPG), CALLS FOR CONCERTED EFFORTS AGAINST BANDITRY

Governor Bello Mohammed (Matawallen Maradun, has provided the newly launched Community Protection Guards (CPG) with 1,500 specially equipped motorcycles and 20 specially treated vans, all equipped with lawfully allowed weapons for their take-off.

He made this revelation during a state-wide broadcast at the Government House this morning. He said the state Government will continue to improve on the newly established Community Protection Guards in order to have sufficient and efficient complement to the law enforcement agents working in the state.

Governor Matawalle noted the relative peace recorded in some of the Local Government areas in the state and announced that an emergency number (112) has now been provided for citizens in the state to call on emergency situations any time free of charge.

In response to increasing criminal activities of bandits gradually crawling in to the outskirts of Gusau City, Governor Matawalle announced the banning of riding of motorcycles in these areas from 8pm to 6am. He ordered security operatives to shoot at defaulters of the directive who refuse to stop or avoid arrest.

Another measure announced is a directive to all hotels in the state to seek proper identfication of their customers with any valid card such as National ID card, driver's licence, voters card etc. Any defaulting hotel in the state will be severely penalised. This is in line with an executive order recently signed by the Governor.

Governor Matawalle called on the people to remain vigilant and report activities of informants whom he said are so far, being arrested in numbers. He said the Government has recently ordered for the census of all house holds in the state to fish out the bad eggs who reside among the people with sole intent to perpetrate criminality by aiding the activities of bandits

He also charged security operatives to re-double their efforts i

16/08/2022

KEBBI STATE GOVT APPOINT NEW DISTRICT HEADS

Governor Abubakar Atiku Bagudu of Kebbi state has approved the appointment of twelve (12) District Heads.
In a statement signed by the Permanent Secretary, Ministry for Local Government and Chieftaincy Affairs, Alhaji Muhammad Sani Umar Yeldu says, those appointed are; Mustapha Usman Adamu as the District Head of Ka’oje (Sarkin Bargun Ka’oje), Bagudo Local Government, Alh. Musa Usman Bashar as the District Head of Makera (Marafan Makera), Birnin Kebbi Local Government, Alh. Haruna Iliyasu Bashar Chikasoro as the District Head of Raha (Magajin Raha), Bunza Local Government, Alhaji Aliyu Badaji Kwakkwaba as the District Head of Kwakkwaba, Dandi Local Government and Abubakar Sa’idu Y. Abarshi as the District Head of Yelwa (Ubandoman Yauri), Yauri Local Government.
The rest are, Musa Garba as the District Head of Ribah, Danko/Wasagu Local Government, Dr. Sahabi Sule Manga as the District Head of Manga, Zuru Local Government, Hon. Bala Danbaba Waje as the District Head of Waje, Danko/Wasagu Local Government, Kamuludee Abdullahi as the District Head of Marafa, Fakai Local Government, Isah Umar Bajida as the District Head of Bajida, Fakai Local Government, Alh. Dauda Haruna Noma as District Head of Banizumbu (Wasalin Banizumbu) Dandi Local Government and Mansur Hassan as District Head of Gumundai (Mai Arewan Gumundai) Arewa Local Government.
Governor Abubakar Atiku Bagudu wishes all the appointees Allah’s guidance and protection in carrying out their new tasks and responsibilities towards the betterment of the people in their respective domains.

ZA A KARA KUDIN KIRAN WAYADa Dumi-DumiMinti daya na kiran waya zai kai Naira 40 a Nijeriya Ministar kudi Zainab Ahmed ta...
09/08/2022

ZA A KARA KUDIN KIRAN WAYA

Da Dumi-Dumi

Minti daya na kiran waya zai kai Naira 40 a Nijeriya

Ministar kudi Zainab Ahmed ta ce Shugaba Buhari ya amince a aiwatar da sabon tsarin, ministan sadarwa Isah Ali Pantami ya ce matakin zai cutar da harkar sadarwa.

17/05/2022

Duk Musulmin da ya kashe kirista Saboda ya zagi Manzon Allah (S.A.W) ko Ƙanshin Aljanna bazai ji ba ~ Ahmad Gumi.

14/05/2022

ABINDA YA FARU A SOKOTO: Akwai abinda ake kira da “defense of provocation” a criminal law wanda muddin ya tabbata to ba'a k**a wanda ake zargi da aikata laifi k**ar yadda ya faru a wannan case din...

Ra'ayi/Daga Barr. Aysha Ahmad Mohammad
Wata kwararriyar Barista a Kaduna tayi sharhi kan abinda ya faru a Sokoto kuma ga yadda sharhin nata wanda ta sanya a shafinta na Facebook ke cewa:

"Abinda ya faru a Sokoto abune da duk wani musulmi zaiyi Allah wadai dashi, Babu wani musulmi dake aibata addinin Kirista ko kuma Malamansu a iya sanina, Amma a wani bangaren ba haka bane, A koda yaushe burin masuyin addinin daba musulunci ba shine aibata musulunci da Annabi Muhammad SAW wanda ko a ina ansan yadda cin zarafi ko aibata shi yakan tunzura Musulmi a duk inda yake."

Lauyar ta cigaba da cewa "Akwai abinda ake kira da “defense of provocation” a criminal law wanda muddin ya tabbata to baa k**a wanda ake zargi da aikata laifi k**ar yadda ya gudana a wannan case din, Saboda daga lokacin da ta aika da audio din Wazup group dinsu da kuma lokacin da aka aikata abinda aka aikata a akanta yana cikin ya nayin da defense of provocation zai yi tasiri akan wadanda ake tuhuma."

"Zaiyi kyau Gwamnati ta tsawata iya tsawatawa akan aibata Addinin mutane, Manzannin su, Annabawan su da kuma Malamansu don kuwa babu wanda zai iya jure ko hakurin aibantamai abin bautarsa ko ibadarsa."

Allah karawa Annabinmu daraja S.A.W

____________________________________________
Da_Kasancewa_Damu

(GROUP) -->08036411514

*Atiku Abubakar ya sha Caccaka*Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya umurci a goge rubutun da yayi kan kisan...
12/05/2022

*Atiku Abubakar ya sha Caccaka*
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya umurci a goge rubutun da yayi kan kisan da akai ma Deborah Samuel bayan ya sha caccaka daga dubban musulmi a shafin shi na fcbk.
Atikun dai yayi Allah wadai da Musulmin da s**a kashe Deborah.
To sai dai bayan ganin Irin caccakar da musulmi su kai ta ma shi ya bada umurnin a goge rubutun.
Ko me ye ra'ayinku?

GWAMNAN KATSINA: Gwamnan jihar Katsina Rt. Hon Aminu Bello Masari ya amince da nadin Alh Muntari Lawal a matsayin Sakata...
26/04/2022

GWAMNAN KATSINA: Gwamnan jihar Katsina Rt. Hon Aminu Bello Masari ya amince da nadin Alh Muntari Lawal a matsayin Sakataren Geamnatin Jihar na riko.

A wata sanarwa da sakataren yada labaran Geamnan Al-Amin ya sa ma.hannu.ta ce nadin na Muntari Lawal ya fara aiki nan take

WATA SABUWA: Gwamnan Katsina Aminu Bello Masari ya ce yanzu jarida musamman yan social.media yadda aiki ke gaban shugaba...
26/04/2022

WATA SABUWA: Gwamnan Katsina Aminu Bello Masari ya ce yanzu jarida musamman yan social.media yadda aiki ke gaban shugabanin su ma yana gabansu
Masarin ya ce zancen da ake na a lahira xa a zargo shugabanin da sarka, to suma yan media din.ba za su tsira ba.

BUDE KAN IYAKOKI:Gwamnatin tarayya tace a yayinda ta bude wasu kan iyakar kasar nan har yanzu ba ta yadda a shigo da Shi...
26/04/2022

BUDE KAN IYAKOKI:Gwamnatin tarayya tace a yayinda ta bude wasu kan iyakar kasar nan har yanzu ba ta yadda a shigo da Shinkafa ba.
A cewar gwamnatin yayinda ta hana shigo da Shinkafar Mai da Gwajo, amma ana Iya shigo da Aya, Dabino, Takiya Motoci da sauransu.

WATA SABUWA:.Rahotamni na nuna cewa shirye shirye sun kusa kammalu na ficewar tsohon shugaban kasa Jonathan daga PDP.zuw...
23/04/2022

WATA SABUWA:.Rahotamni na nuna cewa shirye shirye sun kusa kammalu na ficewar tsohon shugaban kasa Jonathan daga PDP.zuwa APC dan tsayawa takarar shugaban kasa.
Menene ra'ayinku?

FILATO: Wasu Matasan Kristoci a jihar filato sun sai ma wani masallacin Juma'a injin Janareto na fiye da Naira Dubu Dari...
23/04/2022

FILATO: Wasu Matasan Kristoci a jihar filato sun sai ma wani masallacin Juma'a injin Janareto na fiye da Naira Dubu Dari da Sittin
Majiyar DMCV ta samu labarin cewa fiye da shekaru 3 masallacin na Jumaa ke fama da rashin injin din.

20/04/2022

YANZU-YANZU: Cikin Wannan Daren 'Yan Bindiga Sun Shiga Karamar Hukumar Malumfashi Tare Da Sace Matasa Guda Biyu

Yan Bindigan shig gidan Alhaji Abdullahi Chairman Danmarna Malumfashi k**ar yadda majiyar mu ta tabbatar Mana.

'Yan ta addan sun sace matansa biyu kuma suntai dasu bayaga dama dai jiya ne s**azo unguwar mata dake dukdai karamar hukumar ta Malumfashi s**a dau wani magidan,ci.

Jinjina ga jami,an tsaron sojoji dana yan sanda dake acikin karamar hukumar akan gudunmuwar kawo dauki na gaugawa da s**ai wajen faruwar lamarin har kawo iyanzu hakka suna kan gudanar da kokarin su kan wannan lamari.

Allah kabamu zaman lafiya ayankin jihar mu Katsina dama Kasarmu baki daya.

~It'z Kamalancy

17/04/2022

Muna Son Mu Ji Yawan Adadin Kuɗin Da Aka Damƙa Wa Sabbin Shugabannin Kananan Hukumomin Jihar Katsina Ganin Shekara 7 Ana Riƙe Da Kuɗaɗensu, Cewar Salisu Majigiri

Dan Takarar Gwamnan Jihar Katsina, a Karkashin Jam'iyyar PDP, Alhaji Salisu Yusuf Majigiri ya bayyana cewa ya k**ata gwamnatin jihar Katsina ta fito karara ta bayyana wa Al'ummar Jihar Katsina nawa ta damƙa wa sabbin shugabannin kananan hukomomin da ta rantsar ganin shekara sama da bakwai ana turo Kuɗi ana ajiye su a wani asusun haɗaka na kananan hukomomi talatin da huɗu na jihar Katsina

Honarabul Salisu Yusuf Majigiri ya bayyana haka a wani taron manema labarai da ya yi a Helkwatar Jami'yyar PDP dake Katsina jiya Asabar.

Alhaji Salisu Yusuf Majigiri ya kara da cewa da aka rantsar da su ya k**ata kowane shugaban karamar hukuma ya fito ya gaya wa Al'umma nawa ya gada a matsayin kudi, domin tsawon shekara bakwai babu wanda aka nada, ya k**ata ace zuwa yanzu, Kundinsu da aka amso aka tara Masu kuma ga kudin kowacce karamar hukuma. Duk fa an rantsar da su, kuma rantsuwa na nufi ka amshi ragamar abinda ka gada, domin tafiyar da aikin Jama'a da shi.

Ɗan Takarar Gwamnan ya cigaba da cewa duk da Jam'iyyar PDP na kalubalantar wannan zabe a gaban kotu, ai tafiyar da gwamnati ce ba maganar Jam'iyya anan saboda kowa yana da hakki kuma hakki ne na Al'ummar Jihar Katsina. Har Ila yau, kowa na da damar ya tambayi hakkinsa akan shugabanci ko tafiyar da gwamnati Kuma Shi yasa muke tambaya nawa aka ba su? Yau dai shekara bakwai duk wata Allah gwamnatin Tarayya na turo masu Kuɗi kuma babu Aikin da aka aiwatar na azo a gani a Waɗannan kananan hukomomin jihar Katsina.

SENATE PASS BILL ON PEACE CORP:DmcvonlineThe Commandant General of Nigeria Peace Corps,Dr. Mustafa Mohammed Abubakar has...
16/04/2022

SENATE PASS BILL ON PEACE CORP:
Dmcvonline

The Commandant General of Nigeria Peace Corps,
Dr. Mustafa Mohammed Abubakar has
commended the upper legislative Chamber for
passing his version of Nigeria Peace Corps into
law.
Reacting after the Senate passed the controversial
bill which Prof.
Dickson Akor has earlier spoke to the Press that
Senate passed “Peace Corps of Nigeria” into law
which he claimed was his version, Dr Abubakar in
a dramatic turn said the bill was not the fresh
one, but the previous one which was declined
assent by President Muhammadu Buhari.
Insisting that his version was passed, he said: “In
regards to what transpired at the National
Assembly on Tuesday, I want to appreciate the
members and the leadership of National
Assembly and also all that made it possible for
the passage of the Nigeria Peace Corps Bill at the
National Assembly.
“In order to educate the masses of what
transpires on Tuesday, it is not a new bill that
was passed.
“Recall that Mr. President refused assent on this
bill after the bill was passed by Eight assembly,
raising some point, it is those points that were
corrected now and successfully passed by the 9th
Assembly.”
Dr Abubakar pointed out that it was the
corrections which President Buhari spotted that
were effected and passed.
So what is not a new establishment bills, it is the
corrections of what Mr. President have seen that it
will affect the organization in the future that he
requested for correction.
“The correction was the short tittle and the long
tittle of the bill and the interpretation of all title
and the recommendation of all the memorandum,
was what happened.
Speaking further, he.said: “National Unity and
Peace Corps which is led by Mr. Chinedu Nneji
forwarded by Humfrey Egbunam and Peace Corps
of Nigeria led by Dickson Akoh and by the
wisdom of National Assembly, the two
establishment have similar objectives and that is
why they collapse the two entity into one which is
Nigeria Peace Corps at the 8th Assembly.

DUBUN SU TA CIKA: An k**a wasu matasa uku, Nasiru sadi, Bala Alhasan, da Aminu A/rauf dake kauyen Kabalawa karamar Hukum...
05/04/2022

DUBUN SU TA CIKA: An k**a wasu matasa uku, Nasiru sadi, Bala Alhasan, da Aminu A/rauf dake kauyen Kabalawa karamar Hukumar Sabuwa ta Jihar Katsina da ake zargin Makwarmata ma yan taaddar daji ne wato Informers.
Dubun ta ciki bayan bincike da akai kan sace wani dattijo a yankin nasu.

HARIN JIRGIN KASA:DMCV:Tsohon mataimakin gwamnan Zamfara,Ibrahim Wakkala, na daga cikin jirgin kasandaga Kaduna zuwa Abu...
29/03/2022

HARIN JIRGIN KASA:
DMCV:

Tsohon mataimakin gwamnan Zamfara,
Ibrahim Wakkala, na daga cikin jirgin kasan
daga Kaduna zuwa Abuja da aka kaiwa
hari a ranar Litinin 28 ga watan Maris.
Ibrahim ya samu rauni sanadiyar harbin
bindiga bayan Hukumar tsaro ta ceto
shi daga hannun yan bindigar da s**a yi
garkuwa da shi a lokacin harin.
Yana a hanyar sa ta dawowa ne daga
babban taron gangamin APC da aka yi a
karshen mako a birnin tarayya Abuja.
Tsohon mataimakin gwamnan Ibrahim
Wakkala, ya ji rauni sak**akon da yan
Bindiga s**ayi mai lokacin da aka kai
harin a jirgin kasar Kaduna zuwa Abuja
a ranar Litinin, 28 ga watan Maris na
wannan shekara.
Yan bindiga sun far ma jirgin kasan ne
da ke dauke da daruruwan fasinjoji a
jihar Kaduna.
Wani hadimin tsohon mataimakin
gwamnan ad yayi fira da Channel ya
fada cewa an harbi Mista Ibrahim
wakkalla ne wanda ke dawowa daga
babban taron APC da aka yi a ranar
Asabar a lokacin musayar wuta tsakanin
yan ta’addan da sojoji.

APC: Abdul'aziz Yari ya ce yana da ja har yanzuDMCV online Tsohon Gwamnan Xamfara Abdul'aziz Yari ya ce har yanzu yana d...
22/03/2022

APC: Abdul'aziz Yari ya ce yana da ja har yanzu
DMCV online
Tsohon Gwamnan Xamfara Abdul'aziz Yari ya ce har yanzu yana da ja a takarar shugabancin jam'iyar APC.
Yarin dai ya kai ziyarar neman goyon baya majalisar dokoki ta kasa inda Kuma ya samu gaggarumar tarba

DMCV PRINTING SECTIONNa buga Banner ga masu Takara, Shaguna da sauransu
22/03/2022

DMCV PRINTING SECTION
Na buga Banner ga masu Takara, Shaguna da sauransu

SIYASA:HADIZA BALA USMAN NA SHIRIN SHIGA TAKARADMCVonline Tsohuwar shugabar hukumar tashoshin juragen ruwa Haj HADIZA Ba...
22/03/2022

SIYASA:HADIZA BALA USMAN NA SHIRIN SHIGA TAKARA
DMCVonline
Tsohuwar shugabar hukumar tashoshin juragen ruwa Haj HADIZA Bala Usman na shirin shiga a dama da ita a takarar Gwamnan Jihar Kaduna

TSOHON GWAMNAN BORNO YA JANYE TAKARAR SHIDMCVonline newsTsohon gwamnan Borno Sanata Ali Modu Sheriff, ya ce ya janye tak...
21/03/2022

TSOHON GWAMNAN BORNO YA JANYE TAKARAR SHI
DMCVonline news

Tsohon gwamnan Borno Sanata Ali Modu Sheriff, ya ce ya janye takarar neman shugbancin jam'iyyar APC.
Modu Sheriff ya faɗa wa BBC Hausa cewa ya janye takarar ce saboda biyayya ga Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari. Kamar ya ce
"Shugaban ƙasa na son shugaban jam'iyya ya fito daga Arewa ta Tsakiya. Shugabanmu ne, babanmu ne, duk abin da yake so shi za mu yi. Ni ba na jayayya da iyayena a kowane fanni," in ji shi.
Matakin tsohon gwamnan na zuwa ne bayan jam'iyyar ta ce ta ware wa shiyyar arewa ta tsakiya muƙamin shugaba na ƙasa yayin ganawar da gwamnoninta s**a yi da Shugaba Buhari a watan Fabarairu.
An ware wa shiyyoyin Arewa muƙaman da na Kudu s**a riƙe a cikin shekara takwas da s**a wuce, su ma na Kudu haka, a cewar Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai.
Bisa wannan tsari ne jam'iyyar za ta zaɓi ssabbin shugabanninta a babban taron da za ta gudanar ranar 26 ga watan Maris

AIKIN ALLAH: Wani Matashi A Jihar Bauchi Ya Saida Handset din shi ya Gyara Masallachi. Wani Matashi Ya Sayar Da Wayan Ha...
21/03/2022

AIKIN ALLAH: Wani Matashi A Jihar Bauchi Ya Saida Handset din shi ya Gyara Masallachi.

Wani Matashi Ya Sayar Da Wayan Hanun Shi (Handset) Don Ya Gyara Masallacin Unguwar Su...
Abdulazeez Dabo Talolo Matashi ne mazaunin unguwar Mahaukata a nan cikin Garin Bauchi, inda ya sayar da wayar hanun shi wato (Handset) Domin ya gyara Masallacin Unguwar su ganin yadda Masallacin ya ke bukatar gyara

Jin wannan labari yasa DMCV ta tuntubi wasu al'ummomi wadanda s**a bayyana abun da matashin yayi a matsayin hali na gari.
Sun bayyana crea tabbas halin wannan matashi abun koyi ne ga Matasan mu.

Ga wasu daga cikin ayyukan DMCV
20/03/2022

Ga wasu daga cikin ayyukan DMCV

DANGANE DA HAKURIN DA BUHARI YA BAYAR  YAN NIJERIA SUN CE "HAKURIN ZA SU CI"DMCVonline newsA yayin da Shugaba BUHARI ya ...
20/03/2022

DANGANE DA HAKURIN DA BUHARI YA BAYAR YAN NIJERIA SUN CE "HAKURIN ZA SU CI"
DMCVonline news

A yayin da Shugaba BUHARI ya baiwa Yan kasa hakuri dan gane da matsin rayuwar da ake ciki da alama mafi yawan Yan KASAR ba su gamsu ba.
Baya ga wadanda s**a sheda ma BBC Hausa cewa ba su gamsu da hakurin ba. DMCV ma ta ji ra'ayin wasu al'ummomin wadanda su ma su ka nuna rashin jin dadin su kan yanayin da ake ciki na matsin rayuwa musamman rashin tsaro.
Sai ga kuma tsadar man fetur da ta Kara tsadar kayayyaki.
Kamar yadda wani Badamasi Mustapha ya ce ma BBC "Hakurin za mu ci mu mutu? ". Haka shima wani Ibrahim Kankara ya sheda ma DMCV cewa "In. Ya bamu hakuri daga Ingila, sai kuma ya aiko da ta'aziyyar mu, maimakon ya bada umurnin a bincika me ya kawo matsalar rayuwar".

YANAYIN RAYUWA YA TILASTA WASU MATA KARUWANCI A KASAR IRANDMCVonline news"Ina jin kunyar abin da nake yi, amma wane zaɓi...
20/03/2022

YANAYIN RAYUWA YA TILASTA WASU MATA KARUWANCI A KASAR IRAN
DMCVonline news
"Ina jin kunyar abin da nake yi, amma wane zaɓi nake da shi?" a cewar Neda, wata wacce aurenta ya mutu a Tehran.

Tana aiki ne a wani shagon gyaran gashi da rana, amma da daddare ta kan fita yawon karuwanci ne, inda take sayar da jikinta don a sadu da ita ba da son rai ba sai don neman abin buƙatar rayuwa.

"Ina kasar da ba a san darajar mata ba, tattalin arzikin ya tabarbare, kudin komai na daɗa ƙaruwa a kullum," ta ci gaba da cewa "ni bazawara ce, kuma dole na kula da ɗana.

Ana samu a karuwanci, kuma a yanzu ina kokarin sayen karamin gida a garinmu. Wannan shi ne wani abun takaicin rayuwata, don kuwa tamkar ina sayar da ruhina ne.''

A 2012, Iran ta sanar da wani shirin daƙile karuwanci, amma a cewar rahoton ma'aikatu masu zaman kansu da masu bincike, adadin karuwai kullum ƙaruwa yake yi.

Masu ra'ayin riƙau na addini a Iran sun daɗe suna musanta cewa ana karuwaci a Iran.
Mahukunta na ganin karuwanci a matsayin wata hanya da kasashen yamma ke amfani da ita wajen ɓata zukatan matasa da kuma aibata mata da fadawa tarkon maza marasa mutunci.
A wasu bayanai da ba na mahukunta ba yara na ta shiga karuwanci. Wasu ƙididdiga daga ma'aikatu masu zaman kansu sun bayyana cewa a 2016 kananan yara masu shekaru 12 na karuwanci.

Al'ummar Tanzaniya sun yaba da Shugabar sucikin jerin wasikunmu daga 'yan jaridun Afirka, Sammy Awami ya waiwayi yadda k...
20/03/2022

Al'ummar Tanzaniya sun yaba da Shugabar su

cikin jerin wasikunmu daga 'yan jaridun Afirka, Sammy Awami ya waiwayi yadda kasar Tanzaniya ta sauya a shekarar da Samia Suluhu Hassan ta zama shugabar kasa mace ta farko bayan rasuwar Shugaba John Magufuli.
Idan za a yi bincike kan yanayin farin cikin al'ummar duniya a 'yan makonnin da s**a gabata, za a gano cewa 'yan kasar Tanzaniya sun fi kowa farin ciki a duniya, a cewar wasu 'yan kasar a shafukan sada zumunta.
A cikin 'yan makonnin da s**a gabata, Shugaba Samia Suluhu Hassan, wadda aka fi sani da Mama Samia, ta gana da manyan jiga-jigan jam'iyyar adawa ta Chadema, Tundu Lissu da kuma Freeman Mbowe - tarukan da ba a taba tunanin gudanar da su ba a shekara guda da ta wuce.
A baya dai jam'iyyar Chadema ta Tundu Lissu (a hagu) da Freeman Mbowe (dama) ta yi kira da a kakaba wa Tanzania takunkumi saboda murkushe 'yan adawa a karkashin tsohon shugaban kasar Magufuli.
Mista Lissu dai yana gudun hijira ne bayan an harbe shi har sau 16 a shekarar 2017 a wani yunkurin kashe shi da aka yi imanin cewa yana da alaka da siyasa. Yanzu haka an saki Mista Mbowe daga gidan yari, inda ake tsare da shi bisa zargin ta'addanci tun bayan da aka k**a shi a watan Yulin da ya gabata, gabanin wani gangamin jama'a na neman a sake fasalin tsarin mulkin kasar.
"Ya k**ata ku ga murmushi a fuskata. Tabbas yana daɗaɗa zuciya. Jagora ta gaskiya. Babu mai k**a da ita Leadership, "in ji Sara Ezra Teri a sakon da ta wallafa a shafin Tuwita, sa'o'i bayan da aka samu labarin ganawar da Shugaba Samia da Mista Lissu s**a yi a Belgium.
Lauya kuma fitacciyar 'yar gwagwarmaya Fatma Karume ta wallafa a shafinta na Tuwita cewa: "Ina alfahari da ku SSH [Samia Suluhu Hassan]. Kai ma Lissu ina alfahari da kai."

Address

Lay Out
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DMCV Online News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DMCV Online News:

Videos

Share