Wakar Haske Fito ya Gimbiya Fito
Film: Zumunci 2
Shekara: 2001
Tuna Baya
Wakar: Ayye Mama Ayye Mama
Film: Anci Moriyar Ganga 1
Shekara: 2000
Wallahi Karya Bata yi ba๐๐๐
'Yan Mujalla Barkanmu da Dare, ga CEO ya fito domin yin Gaisuwa a Gareku gaba Daya.
Idan Akwai Mai tambaya game da Shafin Nan yayi yanzu CEO Zaidu Ibrahim Barmo Na Tare daku zan Amsa tambayoyinku.
Fatan Alkhairi๐๐
Kai Aure Dan Allah Kai Aure
Kai Aure kabar zaman Gauraye Jamilu.
Wadanda suka Kalli film din Nan, Kuma har yanzu Basu yi Aure ba, Muna da Meeting Gidansu CEO.
Ummah Salma Kenan Yarinya Mai Baiwar yin Wakokin Mawakan Gargajiya Dana Zamani, Mun je Taron Marubuta a Kano Ranar Asabar din Nan Data gabata 29-June-2024 A Kano, A Ranar ne ta Gudanar da Wannan Wakar.
Idan MC ya fad'i Mata Sunan Mawaqi kawai sai dai Kaji tana yin Wakar shi, tun daga su Shata, Dankwairo, Sani Sabulu, Barmana Coge har Zuwa waqoqin mawaqan yanzu Irin su Aminu Alan Waka.
Ita din 'Ya ce ga Marubuciya Halima Abdullah K Mashi.
Allah ya k'ara Fasaha ๐
Ai Kuwa bama sai Kun fad'a ba, Babu tambaya ana Gani an San Mamarku ce.
Sadiya Haruna ta Bayyana Cewa Bata taษa tsammanin zata Auri G-Fresh ba.
Allah Sarki Rayuwa
Ku zo ku ga Wakar Amalala 'yan Mujalla.
Wadda Mod'a Da Margayiya Balaraba Muhammad suka hau.
Wakar Madubin Dubawa
Sadaukarwa ga: Aliyu Nasir Kankara
Tsakani da Allah
Na Dade ban ga Bidiyon data sakani Dariya irin Wannan ba.
'Yan Mujalla Kuzo mu kalla tare.๐๐
Umar Bush ya tafi Lagos daurin Auren Mawaki Davido.
Mai Wushirya da Sabuwar Masoyiya๐
Khushu'i
Wakar: Laba-Laba