Real Yz

Real Yz Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real Yz, Digital creator, Kano.
(6)

When ever I failed what comes on my mind is this isn't a right time to me to win continue working hard the success is around the Conner
Real Yz ✍️

05/01/2025

Muna graphic design ga Mai bukata yayi join din channel na muvπŸ§”πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

05/01/2025

Karka tillasawa mutane su bika πŸ‘Œ
Saboda koda ma sun bika zasu Guje Ka πŸ‘Œ Barka da safiya 😊😊

05/01/2025

Graphic design kyau πŸ‘Œ GA mutum 20 join my what's app channel Ka turomin da abun da kake so linkπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

05/01/2025

Domin join din what's app channel Dina πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

05/01/2025

Sone!

05/01/2025
05/01/2025

Nace ba don Allah da ustaziya da ustazi wanne yafi iya soyayya?

Kamisu Haruna ya sha da kyar da amaryarsa ta jefa masa guba a taliya amma a karshe abokinsa ya mutu.Amininsa ya na barza...
05/01/2025

Kamisu Haruna ya sha da kyar da amaryarsa ta jefa masa guba a taliya amma a karshe abokinsa ya mutu.

Amininsa ya na barzahu a yau, amma har yau malam Kamisu Haruna yana son matarsa mai shekara 14.

Akwai tazarar shekaru 20 tsakanin angon da amarya, sai dai ya ce auren soyayya s**a yi ba na dole ba.
fans

05/01/2025

Wani fah zai karanta post dinka zai kuma karu Amma abun mamaki shine bazai iya follow naka ba don yaci gaba da amfana ba b***e kuma yayi like comment share πŸ‘Œ
fans

05/01/2025

Abin da kake dashi Ka raina wallahi wani ko rabinsa Allah bai bashi ba πŸ‘Œ

Kaga jarumi fah πŸ‘Œ
05/01/2025

Kaga jarumi fah πŸ‘Œ

05/01/2025

Ba abune mai sauki ba kazama gola kuma kayi farinciki b***e Dari zaka ture da kyar

Amma in aka Sami sabani ball Daya ta shiga zare kowa kanka zai juwo kowa maganarsa akanka take
fans

05/01/2025

Enjoy the little you have

Not everyone has what you have now

Move with confidence most of peoples doesn't have the confidence

Real Yz ✍️

05/01/2025

Forgive but don't forget

Saving but don't spend all

Accept everyone but don't give everyone chance

Invite everyone your home but don't show everyone where you sleep

Copy all but don't paste all 😜

Real Yz ✍️

05/01/2025

Ba lalle iya kudi zaka baiwa mutane kasasu farin ciki ba , wani lokacinka kwai yake nema

Wani kuma so yake kwai daga kun hadu kayi masa murmushi 😊

Wani kuma kuma so yake kwai Ka dinga magana dashi πŸ‘Œ

Real Yz ✍️
@

Two kings back again πŸ’ͺπŸ™
05/01/2025

Two kings back again πŸ’ͺπŸ™

05/01/2025

Graphic design kyauta ga mutum biyu kacal ka turomin da details naka

πŸ‘Œ

Address

Kano

Telephone

+2347040906972

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Yz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Real Yz:

Videos

Share