Karatuttukan sheikh Jafar Mahmoud Adam

Karatuttukan sheikh Jafar Mahmoud Adam Yin koyi da manzon Allah s a w shine zaman lafiyar Al Umma 🙏

17/12/2024

Allah ya jiqan malan

15/12/2024
10/12/2024

Allah ya jiqan sheikh Jafar Mahmoud Adam

10/12/2024

JAN HANKALI GAME DA SALLAR ASUBAH .... KARANTA ✍️

• Sallar Asubah itace Mafi Alkhairi Fiye da Bacci , Mu rage Bacci Don Mu ribanta da Goben mu,

• Bacci Amsawar Zuciya ne Ita Kuwa Sallah Amsawar kiran Ubangiji ne

• Shi Bacci mutuwa ne Ita Kuwa Sallah Rayuwa ce

• Shi Bacci Hutu ne na gangar Jiki Sallah Kuwa hutu ne na Ruhi

• Bacci da Mumini da kafiri Duk Suna Yinsa Ita Kuwa Sallah Musulman kwarai sune Kadai ke yinta.

Masu tashi lokacin ketowar Alfijiri sun Rabauta, Fuskarsu kuma ta Haskaka Goshinsu kuma Yayi Haske da Kyalli , Lokacinsu kuma yayi Albarka, idan Kana cikinsu toh Ka godewa ALLAH da Ya Fifita ka, Idan Kuwa baka cikinsu toh Ka Roki ALLAH Ya saka Cikin su,

MENENE YAFI ALFIJIR KYAU ?
• Farillarsa {Sallar Asuba} zata Saka ka Acikin Kulawar Ubangiji

• Sunnarsa (Rak'ataanil fajr) tafi Duniya da Abinda Ke Cikinta {Hadeeth}

•️ Ita Sallar Asubah da Mala'iku masu aikin dare da Mala'iku masu aikin safe duka suna Halartar ta,
Ya kai Dan'uwa, Ya ke Yar'uwa musani Duk Wanda Ya rayu Akan wani aiki toh akansa zai Mutu, Wanda Ya Mutu kan wani Aiki kuma Akansa za'a tashe shi.

Idan ka Karanta wannan sako kuma kayi aiki Dashi zaka samu Ladan Aikin ka, idan kuwa katura ma wasu suma sukayi Aiki Dashi toh Ladanka zai ninku A Wurin ALLAH in shaa ALLAH.

Kada ka 6oye ilimi, ka Bayyana shi, Zaka Samu Kyakkawan Sakamako,

Kuyi murna ya ku Masu Sallar Asubahi

08/12/2024

"Nagartattun mutane suna iya mantawa da komai, amma ban da alheri, alheri yakan wanzu yayi dashe cikin tatacciyar zuciya, madalla da wanda yake dasa alheri a tsakanin sa da mutane, domin tsarkin zuciya ba wauta bace, wani tsarine da Allah yake bawa wanda yaso a cikin bayinsa".

*Ya ubangiji karkasa mu zamo masu manta alkhairi da akayi mana Ameen*

08/12/2024

Allahuakbar

05/12/2024

🍒ADDINI NASIHA NE🍒

"Nasara da dacewar da kake nema a duk tsawon rayuwar ka, kullum tana kiran ka har sau biyar a kowace rana, (itace sallah, idan ka kiyaye ta, sai ta zamto maka nasara a duniya da kuma lahira)"

🤝BARKANMU DA SAFIYA🤝

04/12/2024

🍒ADDINI NASIHA NE🍒

Duk Lokacin da Allah ya Baka Wata Dama ta Arziki lyaye Sune Wadanda Yakamata su Fara Anfana Kafin Kowa. Domin Sune Idan ka Faranta Musu Zakai ta Ganin Alkhairi Acikin Dukkan Al'amuranka har Karshen Rayuwarka.

🤝BARKANMU DA SAFIYA🤝

04/12/2024

Daga sheikh Jafar Mahmoud Adam

03/12/2024

🍒ADDINI NASIHA NE🍒

Duk Lokacin da Allah ya Baka Wata Dama ta Arziki lyaye Sune Wadanda Yakamata su Fara Anfana Kafin Kowa. Domin Sune Idan ka Faranta Musu Zakai ta Ganin Alkhairi Acikin Dukkan Al'amuranka har Karshen Rayuwarka.

03/12/2024

Tambayoyi

02/12/2024

Allah ya jiqan sheikh Jafar Mahmoud Adam

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Karatuttukan sheikh Jafar Mahmoud Adam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share