Fatawoyin Rahma

Fatawoyin Rahma Shiri ne da ke amsa tambayoyin da s**a shafi addini da rayuwa, wadanda ku masu sauraro kuke aikowa

29/12/2024

Shirin Fatawoyin Rahma a daidai wannan lokaci a tashar Rahma Radio 97.3FM Kano
đź“» đź“» đź“»

25/12/2024

.................✍️

11/12/2024

Muna ci gaba da ɗaukar saƙonnin tambayoyinku ta wannan shafi

07/12/2024

Muna jiran sakonnin tambayoyinku kan al'amuran da s**a shafi addini da kuma rayuwar yau da kullum, waÉ—anda s**a shige muku duhu, kuke neman mafita

Ku ajiye sakonninku a comment section
👇👇👇

19/11/2024

Muna jiran sakonnin tambayoyinku a yanzu-yanzu

14/11/2024

Hukuncin masu nemawa mabuƙata taimako, sannan su ɗauki wani abu daga cikin taimakon da s**a samo su yi amfani da shi.

Za ku iya tura sakonnin tambayoyinku daga nan kai tsaye zuwa WhatsApp.
13/11/2024

Za ku iya tura sakonnin tambayoyinku daga nan kai tsaye zuwa WhatsApp.

11/11/2024

Akwai kuma tambayar da sanin amsarta ko rashin sanin amsarta ba zai cutar ko amfanar da mai tambayar ba.

11/11/2024

Akwai kuma masu aiko da tambayar da amsarta a bayyane take.

11/11/2024

Wani lokaci kuma tambayar ce ba ta da wani amfani sai neman haÉ—a husuma.

11/11/2024

Wani lokaci da yawa cikin masu ƙorafin ba a amsa musu tambayar su cikin shirin Fatawoyin Rahma ba, an amsa tambayoyin ne a lokacin da basu saurari shirin ba.

03/11/2024

Shirin Fatawoyin Rahma na nan tafe da misalin ƙarfe 8 na safiyar wannan rana a tashar Rahma Radio 97.3FM

28/10/2024

Akwai laifin da nake aikatawa, ina son dainawa, amma na kasa, shin yaya zan yi?.

28/10/2024

Mun fara tattara tambayoyinku na shirin Fatawoyin Rahma da zai zo muku a mako mai zuwa.
Za ku iya aiko mana tambayar da kuke neman amsarta a yanzu yanzu

27/10/2024

Menene hukuncin zama da mace ko mijin da ba ya Sallah?

Shirin Fatawoyin Rahma nan tafe da misalin ƙarfe 8 na safiyar wannan rana ta Asabar a tashar Rahma Radio 97.3FM. Ga waɗa...
26/10/2024

Shirin Fatawoyin Rahma nan tafe da misalin ƙarfe 8 na safiyar wannan rana ta Asabar a tashar Rahma Radio 97.3FM.

Ga waɗanda suke wajen Kano ko ƙasashen ƙetare ku duba comment section, akwai link da za ku iya sauraron shirin a lokacin da ake gabatar da shi duk inda kuke a faɗin duniya.

Ko kuna da tambayar da kuke son ku yi a cikin shirin?

22/10/2024

A riƙa turo mana tambaya mai ma'ana domin samun amsa.

Address

Plot 125/127 Rahma Radio Road, Trade Fair Ground
Kano
700101

Opening Hours

Saturday 08:00 - 10:00
Sunday 08:00 - 10:00

Telephone

+2347036041455

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fatawoyin Rahma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category