Abdallah Amdaz

Abdallah Amdaz Welcome to Excellency official page! renowned African actor, musician, voice actor, Content creator, social media influencer and writer.
(12)

I'm passionate about entertaining, inspiring, and empowering youth through various creative mediums. 🕊️⭐️

Ga wani sabo fil mai suna TIMON da aka fara jiya, za'a kammala nan da kwana 10.Project ne akan BTC - BRC 20 da kuma Rune...
09/12/2024

Ga wani sabo fil mai suna TIMON da aka fara jiya, za'a kammala nan da kwana 10.

Project ne akan BTC - BRC 20 da kuma Runes, mu hadu a comment section 👇🏻

Allah yasa da rabo

09/12/2024

Nayi rubutu nace arziki yane? Mutane sunata cece kuce, masu tarbiyyar arziki suna nunawa masu tarbiyyar t**i suma suna nunawa, dukkansu babu wanda yasan dalili yin wannan rubutu, amma da yawa sunyi jump in to conclusion wanda kuskure ne..

09/12/2024

🤷Breaking 🤷
Nasaka details din compet**ion din Elympics a channel dina sai kuje ku gani, in sha Allah a daren yau za’ai komai..

09/12/2024

Arziki yane?

09/12/2024
07/12/2024

Yanzu dai kowa neman airdrop yake idonsa rufe😂 Allah yana bada rabo mai albarka

Komai kaga bai faru ba Allah ne bai so ba, kada ka zargi kowa akan nasara ko faduwarka.Komai Allah ne ke tsarawa, kawai ...
07/12/2024

Komai kaga bai faru ba Allah ne bai so ba, kada ka zargi kowa akan nasara ko faduwarka.

Komai Allah ne ke tsarawa, kawai kayi hakuri da lokaci yayi zaka samu duk abinda yake rabon ka.

Alhamdulillah, tabbas duk abinda Allah yaso shi ne ke tabbata.Ina godiya ga abokan arziki wanda sukai sharing account di...
07/12/2024

Alhamdulillah, tabbas duk abinda Allah yaso shi ne ke tabbata.

Ina godiya ga abokan arziki wanda sukai sharing account dina har ya dawo yanda yake, wannan zumunci ne da kudi bazai iya biyansa ba.

Kuma hakan ke nuna min cewa akwai wanda suke tare dani a wannan space din, Nagode sosai Allah ya saka da alkairi..

06/12/2024

Ina ma ace ‘yan Nigeria zasu fadaka su hankalta, suyi koyi da mutanen GHANA a lokacin zabe, abin gwanin burgewa an basu shinkafa da niyar suyi zabe, amma sunzo t**i sun jibge musu abarsu suyi sama da ita basu da bukata😂

Allah ka azurtamu da rahamarka, kayi mana afuwa daga dukkan kusakuren da mukayi, wanda muka sani da wanda bamu sani, Ya ...
05/12/2024

Allah ka azurtamu da rahamarka, kayi mana afuwa daga dukkan kusakuren da mukayi, wanda muka sani da wanda bamu sani, Ya Hayyul Qayyum

05/12/2024

Rayuwa kullum
Cike take da darasi mai tarin yawa, mafi girman darasinta shi ne mutuwa!

Allah ya gafarta maka kusakurenka, yayi maka rahma da kyautayi da gidan aljanna El Mu’az🥹🙏Tabbas wannan mutuwa ce mai ta...
05/12/2024

Allah ya gafarta maka kusakurenka, yayi maka rahma da kyautayi da gidan aljanna El Mu’az🥹🙏

Tabbas wannan mutuwa ce mai taba zuciya, Allah ya bawa iyaye da ‘yan uwa hakurin juriya, mutuwa wa’azi ce babba ga ma’abota hankali, Allah yasa mucika da imani.

ALHAMDULILLAH 🕊️💕
04/12/2024

ALHAMDULILLAH 🕊️💕

04/12/2024

Salaam Alaikum, Ina neman alfarmarku recommendation na account dina ya samu matsala, ku taimaka kuyi mention din sunana kuyi sharing, donna samu ya dawo aiki, Nagode Allah yasa saka da alkairi…

Yettore jammirawa🙏🕊️
04/12/2024

Yettore jammirawa🙏🕊️

03/12/2024

Yakamata mu fara tattauna daku kan batun dokar haraji, ku bayyana ra’ayin ku game da wannan abun, amsar wanda tai kyau akanta zanyi video

Allah ka azurtamu da soyayyar manzon Allah SAW💕✨Hanyar Aljanna masoyin da bamu kamarsa…
03/12/2024

Allah ka azurtamu da soyayyar manzon Allah SAW💕✨

Hanyar Aljanna masoyin da bamu kamarsa…

Address

Abuja
900211

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdallah Amdaz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdallah Amdaz:

Videos

Share