SAUKAR AL'QUR'ANI MAI GIRMA ZAKU SAURARA DAGA MAKARANTA R SABILIL NAJAT ISLAMIYYA ZAWACIKI DIGA KUMBOTSO
Hububar juma'ar data gabata a ranar 10/5/2024 wadda malam sagir samaigu yaga batar a masallacin sheikh Jafar Mahmud Adam dake garin samaigu.
✏📝by shurhabil Mustapha musa
Jibwis social media kumbotso.
Tafsi rigoran sallah zaku saurara Wanda kungiar izala ta kumbotso ta gaba tar a ranar asabar 4/5/2024 a masallacin alramma dace garin kuyan ta inna allah yabada ikon sauraro ameen somma ameen.
✏📝by shurhabil Mustapha musa jibwis social media kumbotso
Hudubar juma'a kenan zaku saurara daga masallacin sheikh Jafar Mahmud Adam dake garin samaigu wadda malam Abba gwale zaiga batar.
✏📝by shurhabil Mustapha musa jibwis socia medai kumbotso.
Hudubar juma'ar tagabata a ranar 26/4/2024 wadda mlm abba gwale yaga batar daga nanan masallaci sheikh jafar muhamud Adam dake gatin samaigu acikin karamar hukumar kumbotso jihar kano
✏✏by shurahbil Mustapha musa jibwis social media kano
Hudubar juma'a data gabata ranar 18/5/2024 daga masallacin sheikh jafar Mahmoud Adam wadda malam Ibrahim Mustapha yagabatar dake samaigu