Gazali Yakubu

  • Home
  • Gazali Yakubu

Gazali Yakubu Melting Pot of friends of Gazah Radio on the go

13/09/2024

Sau nawa ka taba daukar nauyin wani shiri a bangaren da kake da kwarewa domin sanar da al'umma game da abinda ka san zai cutar dasu?
Taimaki kanka da al'ummar ka

12/09/2024

To ina amfanin tazargade a wajen gwauro🤔 wa ka ajiye ballantana kace kafi mu bukatar sa? Haka kawai kun jawo yana neman gagarar mu🥵

01/09/2024

Dan Allah a wacce shekara Marigayi Mamman Shata ya rera wakar "Yau kiliya ta koma dama"?
Nagode

08/08/2024

Mai lafiya dan gata. Allah ka baiwa marasa lafiyarmu lafiya ameen

Sakamakon mamakon ruwa a damunar bana muke baiwa iyaye shawarar suje aike da kansu, a hakura da aiken yara haka. Yaro da...
28/07/2024

Sakamakon mamakon ruwa a damunar bana muke baiwa iyaye shawarar suje aike da kansu, a hakura da aiken yara haka. Yaro da ruwa sai Allah. Allah yasa mu wanye lafia .

07/07/2024

Danwake yana da kirari da ake yi masa, wanne kirari ne kuwa?🤗

Al'umma tana cikin damuwar tsananin rashin kudi ga tsadar kayan abinci. Allah ya kawo mana sauki ameen.
28/06/2024

Al'umma tana cikin damuwar tsananin rashin kudi ga tsadar kayan abinci. Allah ya kawo mana sauki ameen.

10/04/2024

Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all your support! Yusuf Abubakr, Mhixter Clever

10/04/2024

Sai kaga mutum shi kadai yayi wata tsayuwa yana fadin barka da sallah. Nace kai kuwa baka da kowa ne🤔 Tafi ka tattaro yaran makota mana🤗

02/04/2024

Wannene gaba da wani tsakanin Munafiki da
Algungumi🥺
Banbancin su ma nake nema wallahi Hausa Translator

02/04/2024

Tambaya
Wai ni me yasa aka kirkiro kilisa ne, saboda duk lokacin da wadannan yaran s**a hau sai an samu karambatta da mutanen unguwa🤔

🎉 Facebook recognized me as a top rising creator this week!
02/04/2024

🎉 Facebook recognized me as a top rising creator this week!

27/03/2024

Hausa.
Warki na mata ne, shi kuwa Bantai ai sai dai maza, ko kuna da ja🤔

26/03/2024

kunun zaÄ·i da Farau farau ai dukkanin su kayan marmari ne, wanne ne yafi baku shaawa?

04/03/2024

Idon shaidanu ya raina fata dodon su ya dawo daga hutu.
Zanje karbo nawa kakin na HISBA insha Allahu.
.

04/03/2024

Idan har da gaskene GANGARAN kafi GWANI, kenan za'a iya cewa BUNA kafi GADDI🤔
Mu Koma Tsangaya, Tsangaya Online

02/03/2024

Alhamdulillah, jikin shaidanu yayi sanyi lalurar su ta kara motsawa. Baku da gurbi a jihar Kano sai a kara gaba AS! AS!

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gazali Yakubu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gazali Yakubu:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share