![A madadin kwamitin ilimi na Almajlisul islami Hotoro Ana sanar da al'umma gagarumar lacca da wannan majilisi mai albark...](https://img4.medioq.com/616/885/894388256168859.jpg)
30/11/2024
A madadin kwamitin ilimi na Almajlisul islami Hotoro
Ana sanar da al'umma gagarumar lacca da wannan majilisi mai albarka ya shirya a gobe
Lahadi : 29/05/1446 wanda ya yi dai dai da 1/12/2024
Guri: Masjid Islamic centre Ring Road Hotoro, Opp Gade-Gade
Malami mai gabatarwa: Shaykh Abdullahi Nazir Abdullahi (UK)
Lokaci: Bayan Sallar Magriba
Take: Ƙalubalenku Matasa
Allah ya bada ikon halarta Ameen