KK Techtube

KK Techtube Domin koyon sirrikan wayar Android da Iphone da Computer A yaren Hausa.
(1)

07/01/2025

Yanda ake chanja Alert din banki. A kiyaye😭 2025

07/01/2025

Barkan mu da Asuba
ku duba cikin Comment Akwai Tsaraba
👇👇👇👇

Shekarun wannan Page mai Albarka 10Y. Kuma Alhamdulillah munkai Gachi akan abubuwan da muke buqata.
31/12/2024

Shekarun wannan Page mai Albarka 10Y.
Kuma Alhamdulillah munkai Gachi akan abubuwan da muke buqata.

Alhamdulillah. Ku Taya mu murna mun kai 200k. Aikin Nida ku ne baki daya Ina Godiya Matuqa😍 2024.
16/12/2024

Alhamdulillah. Ku Taya mu murna mun kai 200k.
Aikin Nida ku ne baki daya Ina Godiya Matuqa😍 2024.

14/12/2024

Mun kai 199k Ku cike mana yakai 200k. A wannan week end din.
Abokai na😍 Ina Godiya

11/12/2024

Masu AMFANI Da MTN. (*904 #) Duba comment👇👇👇

Barkan mu da Safiya.Ango na gaida ku (Gwauraye).😀
07/12/2024

Barkan mu da Safiya.
Ango na gaida ku (Gwauraye).😀

03/12/2024

Assalam.
Kowa ya rubuta mana matsalar wayar sa.
Zamuyi bayani insha Allah

01/12/2024

Barkan mu da DARE
Ku duba Cikin Comment
Akwai Tsaraba👇👇

29/11/2024

Assalamu alaikum
Barkan mu da daren Juma'a.

13/11/2024

Yanda zaka bude Whatsapp da Number America

06/11/2024

Aslm
Muna Gab da Dawowa Video
Wane DARASI kake so Mu Fara dashi?.

Nagode Sosai Allah bar zumunchi
28/10/2024

Nagode Sosai Allah bar zumunchi

Daurin Aurena Ranar Lahadi  Idan Allah Ya Kaimu Ina Gayyatar kowa 😍
23/10/2024

Daurin Aurena Ranar Lahadi Idan Allah Ya Kaimu
Ina Gayyatar kowa 😍

21/10/2024

Gobe zuwa jibi
zan Saka muku IV Daurin aure na insha Allah😍

05/10/2024

Barkan mu da Safiya
Ku duba cikin Comment akwai tsaraba
👇👇👇

26/09/2024

Barkan mu da DARE

Ya labarin HAMSTER kuwa🤔

23/09/2024

Barkan mu da safiya
Ku Duba cikin comment akwai Tsaraba😍

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KK Techtube posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category