Himma Radio TV 91.1 FM Kano

Himma Radio TV 91.1 FM Kano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Himma Radio TV 91.1 FM Kano, Broadcasting & media production company, Km 18 Agalawa, Kafin Agur, Along Madobi Road, Kano.

21/12/2024

Real Balkisu Bestie 🙏

21/12/2024

Kai tsaye gasar League ta kasar England na yau 21-12-2024 tare da Chedi Ingawa.

Aston Villa Vs Manchester City

DStv Himma Radio TV 91.1 FM Kano

21/12/2024

LABARAN RANA = ASABAR 21-12-2024 TARE DA BELLO WAZIRI

21/12/2024

LABARAN SAFE = ASABAR 21-12-2024 TARE DA SANI ABDULLAHI

20/12/2024

LABARAN RANA = 20-12-2024 TARE DA IDRIS ABDULLAHI

20/12/2024

LABARAN SAFE = 20-12-2024 TARE DA ADAM YUSUF

19/12/2024

LABARAN RANA = 19-12-2024 TARE DA SANI ABDULLAHI

18/12/2024

LABARAN RANA = 18-12-2024 TARE DA ADAM YUSUF

18/12/2024

Zaynab Aderm Yusuf ce za ta karanto muku cikakkun Labaran rana na yau 18-12-2024.

Ku ci gaba da bibiyar mu a Radio da kafafen mu na sada zumunta a Facebook/Tik-tok/Instagram/Telegram/Youtube Radio TV 91.1 FM Kano ko sauraron mu kai tsaye a www.himmaradiotv.com

18/12/2024

LABARAN SAFE = LARABA 18-12-2024 TARE DA S. DOMA

  Nuhu ĆŠantani (King-Andi) ĆŠan Tik-tok / Jarumi mai kwaikwayar salon jarumi Ali Nuhu Mohammed a masana'antar kannywood n...
17/12/2024

Nuhu Ɗantani (King-Andi) Ɗan Tik-tok / Jarumi mai kwaikwayar salon jarumi Ali Nuhu Mohammed a masana'antar kannywood ne tauraron shirin HIMMA na ranar 19-12-2024 da ƙarfe 3:00PM na yamma idan Allah ya kaimu.

Wacce tambaya kuke so tauraron ya amsa muku ?

Saƙo / Message:
0812 569 2612
09067323361

17/12/2024

Sunusi A. ĆŠantalata Fagge ne zai karanto muku cikakkun Labaran rana na yau 17-12-2024.

Ku ci gaba da bibiyar mu a Radio da kafafen mu na sada zumunta a Facebook/Tik-tok/Instagram/Telegram/Youtube Radio TV 91.1 FM Kano ko sauraron mu kai tsaye a www.himmaradiotv.com

16/12/2024

:

Anyi kira ga gwamnatin tarayya dana jihohi da su ƙara haɓaka yawan adadin kasafin kuɗin da suke warewa a harkokin noma da kiwo.

Hakan na ƙunshe ne yayin taron ƙaddamar da kafa kwamitin haɓaka al'amuran noma da kiwo da ƙungiyar for Agricultural Transformation and Sustainability Initiative (NATSI) ta gudanar a jihar nan a ranar Lahadi.

Kamar yadda wakilin mu Sunusi A. ĆŠantalata Fagge ya halarci taron.

Ku ci gaba da bibiyar mu a Radio da kafafen mu na sada zumunta a Facebook/Tik-tok/Instagram/Telegram/Youtube Radio TV 91.1 FM Kano ko sauraron mu kai tsaye a www.himmaradiotv.com

16/12/2024

LABARAN RANA = LITININ 16-12-2024 TARE DA SANI DOGUWA

16/12/2024

LABARAN SAFE = LITININ 16-12-2024 TARE DA S. DOMA

Address

Km 18 Agalawa, Kafin Agur, Along Madobi Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Himma Radio TV 91.1 FM Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share