Kwankwasiyya MEDIA Vanguard

  • Home
  • Kwankwasiyya MEDIA Vanguard

Kwankwasiyya MEDIA Vanguard The Spearhead of Kwankwasiyya movement �

Allah ya aiko da dubun Nasarori
17/09/2024

Allah ya aiko da dubun Nasarori

🤲🏽
23/11/2023

🤲🏽

🔴🔴🔴NOW AND ALWAYS🔴🔴💯
23/11/2023

🔴🔴🔴NOW AND ALWAYS🔴🔴💯

02/10/2023

Gov. Abba Kabir Yusuf filed appeal today against the decision of Kano Tribunal with 43 grounds of Appeal.
© Ibrahim Adam

26/09/2023

Congratulations to all the newly appointed SSRs and SRs
Allah yayi ruƙo da hannayenku

26/09/2023
24/09/2023

Wai Mai Yasa Yan Daba ke Son Gawuna Ya Mulki Kano
??

23/09/2023

Good Morning
Ƴan Amana 🔴🔴

23/09/2023

Da idon da kaga damuwarmu
Da shi zaka ga farin cikin mu

22/09/2023

Naga wani ya rubuta:-
Shi fa KWANKWASO goron biki ne, idan bakaci ba
Anrabashi a Auren Uwarka.
😎😎 mu hadu a appeal court🚶🏾‍♂️

22/09/2023

A dawo da baƙo
ya sha
Ƙwai✍🏾✍🏾

22/09/2023

Irin Alheran da Gwamnatin Excellency Abba Kabir Yusuf Ta tanadar wa Jihar Kano dole muga masu hankalin Cikin Al'umma sun shiga wani yanayi.
Alhamdulillahi, Duk wani makirci da aka shiryo wa wannan Gwamnatin yana kan tarwatsewa da izinin Ubangiji



Hadi Shehu Abubakar ✍🏾✍🏾

22/09/2023

Irin Alheran da Gwamnatin Excellency Abba Kabir Yusuf Ta tanadar wa Jihar Kano
Dole muga masu hankalin Cikin Al'umma sun shiga wani yanayi.
Alhamdulillahi, Duk wani makirci da aka shiryo wa wannan Gwamnatin yana kan tarwatsewa da izinin Ubangiji



Hadi Shehu Abubakar ✍🏾✍🏾

22/09/2023

Wallahi Madugu Jagora ne
Na bishi Na gani Alheri ne💯

21/09/2023

We're too blessed to be ungrateful
Alhamdulillahi
Allah mun Gode
a kowanne yanayi

21/09/2023

Jiya ya gama murna anyi zaluncin, yau kuma Allah ya turo Yaje lahira.

Allah ka yafe mana, ka karɓi rayuwarmu kana mai yarda da mu🙏🏾🤲🏽

Address

Abdullahi Wase

Telephone

+2347031061049

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya MEDIA Vanguard posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwankwasiyya MEDIA Vanguard:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share