BRIGHT_MotiveTv

BRIGHT_MotiveTv This channel is prepare to Motivate for a rapidly changing world with education and entertainment.

08/03/2024
25/06/2023

KWANAKI GOMA NA WATAN ZUL HAJJ
TARE DA.
Malam Abdurrahman Ustaz Yusuf Uba Mandawari

25/06/2023

JAWABI KAN YANKE FARCE KO YIN ASKI KAFIN LAYYA.
TARE DA Mallam Abdurrahman Ustaz Yusuf Uba Mandawari.

Shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya gargadi bangaren shari’ar kasar da ya kaucewa zartar da duk wata doka ma...
13/06/2023

Shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya gargadi bangaren shari’ar kasar da ya kaucewa zartar da duk wata doka mara ka’ida da za ta iya ruguza tsarin demokuradiyyar kasar.
Ya yi gargadin ne jiya Litinin 12 ga wata yayin jawabin da ya gabatarwa al’ummar kasar ta kafofin labarai, a wani bangare na bikin ranar demokradiyya da kasar ta saba gudanarwa a duk ranar 12 ga watan Yuni.
Daga tarayyar Najeriya wakilin mu Garba Abdullahi Bagwai ya aiko mana da rahoto.
Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya ce kiran ya zama wajibi kasancewa tsarin demokuradiyya shi ne hanya mafi dacewa da zai yi saurin ciyar da kowacce kasa gaba.
Ya ce bin ka’idojin doka da oda da ba su da alaka da bukatar kai na daya daga cikin sinadaran dake kara daukaka kima da kwarjinin bangaren shari’a.
“Ya zama wajibi a nan ina sanar da ’yan Najeriya cewa daga yanzu ba za mu lamuncin duk wani umarnin kotuna da ba sa kan bigiren doka ba wadanda ake kirkira da gangan kawai domin kawo nakasu ga tsarin domekuradiyya, kara tsawon wa’adin yin ritayar alkalai da gwamnati ta yi kwanan nan yana daga cikin kokarin kyautata harkokin shari’ar kasar duba da mahimmancin bangaren na daya daga cikin ginshikan tabbatar da dorewar demokradiyya.”
Shugaban na tarayyar Najeriya ya ci gaba da cewa sanin kowa ne cewa yanzu demokuradiyya ta zauna da gindinta a Najeriya, musamman ma idan aka dubi yadda zaben 2023 ya gudana.
Ko da yake akwai da yawa daga cikin ’yan takara da ba su gamsu da sakamakon zabukan ba, wanda kuma dokar kasa ta ba su damar neman hakkinsu a kotuna.
Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya yi bayanin cewa yana daga cikin abun dadi ga demokuradiyya, yau ka samu nasara gobe ka rasa, ko kuma yau ka gaza samun nasara gobe ka samu.
A kan ranar demokradiyya ta June 12, shugaban kasar ya bayyana ranar a matsayin mahimmiya ga ’yan Najeriya. Ya ce mutane irin su marigayi MKO Abiola, mutane ne da tarihin siyasar Najeriya ba zai taba mantawa da su ba, sabo da assasa abun alheri da ya yi wanda yanzu haka miliyoyin ’yan Najeriya ke cin gajiya.
Jawabin na shugaba tarayyar Najeriya dai ya tabo batun janye tallafin mai inda ya tabbatarwa ’yan kasar cewa za su dara bada jimawa ba, domin janye tallafin man zai haifar da alheran da da yawa wasu ’yan Najeriya ma sun cire tsammanin samun su nan kusa.

10/06/2023

BAYANI KAN FARA RUBUTA HADISAN ANNABI MUHAMMAD ﷺ, Malam Abdurrahman Ustaz Yusuf Uba Mandawari.

10/06/2023

Hakikar abunda yasa Ganduje ya kai kwankwaso kara gurin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu

04/04/2023

RADDI GA DR IDIOT BISA SAKIN BAKI DA YAYI A JANIBIN MA'AIKIN ALLAH S.A.W

22/02/2023
20/02/2023

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne domin yayyafa wa matsalar ƙarancin kuɗi da ake fuskanta a Najeriya ruwa.

16/02/2023

Shugaba Buhari ya bai wa 'yan Najeriya haƙuri kan halin da ake ciki sakamakon canjin ƙudi.

15/02/2023
Kungiyar da ke tara makamai domin hana zabe a jihohin Yarbawa Shugaban ‘yan sandan Najeriya, IGP Usman Alkali, ya ce akw...
14/02/2023

Kungiyar da ke tara makamai domin hana zabe a jihohin Yarbawa

Shugaban ‘yan sandan Najeriya, IGP Usman Alkali, ya ce akwai wata kungiya mai suna Oduduwa Nation da ke tara makamai domin kawo cikas a zaben da za a yi a jihohin Yarbawa. Gidan Talabijin na Channels ya ruwaito wannan labari da ke kada hantar wasu masu zabe amma jami’an tsaro sun ce ba za su raga wa duk mai son tayar da zaune tsaye ba.

AMINU KANO COLLEGE OF ISLAMIC AND LEGAL STUDIES KANO  SANARWAR  FARA SAYAR DA FOM DIN  ZANGON   KARATUN NA SHEKARAR 2022...
13/02/2023

AMINU KANO COLLEGE OF ISLAMIC AND LEGAL STUDIES KANO


SANARWAR FARA SAYAR DA FOM DIN ZANGON KARATUN NA SHEKARAR 2022/2023 NA DUKKANIN MATAKAN KARATU NA KWALEJIN

Hukumar Kwalejin Shari’a da ilimin addinin musulunci ta Malam Aminu Kano wato Legal, tana sanar da dalibai, iyaye da daukacin al’umma cewar,zata fara sayar da fom din ta na zangon karatun shekarar 2022/2023 a dukkanin kwasa-kwasan kwalejin na matakin karatun Diploma da kuma NCE regular da part time.

Za a fara sayar da fom din ne a ranar Litinin 13 ga watan fabrairu shekarar dubu biyu da ashirin da uku (2023) 13/02/2023.Domin haka,an bude shafin internet na kwalejin wato www.akcils.edu.ng domin fara regista kai tsaye.
Wadanda basu zabi Kwalejin Legal ba tun da farko su ziyarci ofishin JAMB domin su sauya zabin na su.

Sanarwa daga:-

Dr. Salisu Marafa Sagagi jami'in hulda da jama’a na kwalejin a madadin Magatakarda.

13/02/2023

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero
12/02/2023

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta cika alkawuran da ta dauka wa ‘yan Najeriya a lokacin yakin nema...
12/02/2023

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta cika alkawuran da ta dauka wa ‘yan Najeriya a lokacin yakin neman zabe a shekarar 2015.

Shugaba Buhari ya naɗa kwamitin shirye-shiryen mika mulki.
12/02/2023

Shugaba Buhari ya naɗa kwamitin shirye-shiryen mika mulki.

An kai wa gwamnan Yobe Mai Mala Buni hari yayin yaƙin neman zaɓe a Gashua.
12/02/2023

An kai wa gwamnan Yobe Mai Mala Buni hari yayin yaƙin neman zaɓe a Gashua.

Wata jaririya ke nan da aka ceto daga ɓaraguzai, kuma ita ce kaɗai ta tsira a gidansu bayan girgizar ƙasa ta binne gidan...
12/02/2023

Wata jaririya ke nan da aka ceto daga ɓaraguzai, kuma ita ce kaɗai ta tsira a gidansu bayan girgizar ƙasa ta binne gidan nasu a ƙauyen Jindayris na ƙasar Syria ranar Litinin.

Lokacin da aka ceto ta ko cibiya ba a yanke mata ba.

KOTUN KOLI TA HANA CBN AIWATAR DA HANA KARBAR TSOFAFIN TAKARDUN NAIRA.A cewar kotun, za a iya ci gaba da amfani da tsofa...
08/02/2023

KOTUN KOLI TA HANA CBN AIWATAR DA HANA KARBAR TSOFAFIN TAKARDUN NAIRA.

A cewar kotun, za a iya ci gaba da amfani da tsofaffin kudin har sai an yanke hukunci na karshe kan batun a ranar 15 ga watan Fabrairu.

31/01/2023

Ƙarancin man fetur zai shafi shirye-shiryen zaɓen Najeriya - INEC

Karin bayani: https://bbc.in/3kYk0Gw

31/01/2023
31/01/2023

Da me za ku dinga tunawa da Mai Martaba Sarkin Dutse Dr Nuhu Muhammad Sunusi?

Ƙarin bayani kan rayuwarsa: https://bbc.in/3RsM8O7

Za a daina amfani da tsofaffin kuɗi ne ranar 10 ga watan Fabarairu, amma za a ci gaba da sauya tsofaffi da sababbi har z...
30/01/2023

Za a daina amfani da tsofaffin kuɗi ne ranar 10 ga watan Fabarairu, amma za a ci gaba da sauya tsofaffi da sababbi har zuwa 17 ga watan.

Address

Nagoda Street Municipal Loacal Government
Kano
700251

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BRIGHT_MotiveTv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other Magazines in Kano

Show All