![Da ƊUMI-ƊUMI: Ƴan bindiga sun saki dukkan ɗaliban jami'ar taraiya ta Gusau da su ka saceƳan bindiga sun saki dukka ɗalib...](https://img4.medioq.com/175/643/378300011756438.jpg)
17/03/2024
Da ƊUMI-ƊUMI: Ƴan bindiga sun saki dukkan ɗaliban jami'ar taraiya ta Gusau da su ka sace
Ƴan bindiga sun saki dukka ɗalibai mata na jami'ar taraiya da ke Gusau, jihar Zamfara.
A watannin baya me dai yan bindiga su ka kutsa kai a ɗakunan kwanan ɗaliban mata su ka yi awongaba da su.
Wani Kwararre Akan Harkar Tsaro, Zagazola Malama ne ya Wallafa a Shafin sa Na X a Yau Lahadi
Daga
Saad SD Nagudu