Kano Daily Post

Kano Daily Post Film actress of Kingwood

Yanzu-Yanzu: Rashin Nasara a kotu  Wani Matashi Yayi Barazanar Bankawa Kansa WutaWani Matashi yace A mayar wa Abba Kabir...
21/09/2023

Yanzu-Yanzu: Rashin Nasara a kotu Wani Matashi Yayi Barazanar Bankawa Kansa Wuta

Wani Matashi yace A mayar wa Abba Kabir Yusuf da Mulkin sa ko kuma ya Kunna Ashanar.

Me zaku ce?

YANZU YANZU: Yadda cikin Birnin Kano Ya Kasance Bayan saka Dokar Hana shiga da fice Bayan Tabbatar da Hukuncin Kotu
21/09/2023

YANZU YANZU: Yadda cikin Birnin Kano Ya Kasance Bayan saka Dokar Hana shiga da fice Bayan Tabbatar da Hukuncin Kotu

  itace akayiwa surgery na kara girman lebe don birge samari🙆Tab wayaga shantuuu😂😂😂
13/09/2023

itace akayiwa surgery na kara girman lebe don birge samari🙆
Tab wayaga shantuuu😂😂😂

Yanzu-Yanzu: Nafi ganin darajar “National Anthem” akan Salatil fati, saboda mai taken kasa bai ce ibada yake ba. Ra'ayin...
12/09/2023

Yanzu-Yanzu: Nafi ganin darajar “National Anthem” akan Salatil fati, saboda mai taken kasa bai ce ibada yake ba. Ra'ayin Sheikh Isma'il Maiduguri

12/09/2023

Zaɓi ɗaya.

1.First Class
2.45millions

Yanzu-Yanzu: Ina addu'a Allah Yasa Mana fetur Din Najeriya Ya bushe - El-RufaiDogaro da arzikin man fetur ya hana mu kir...
10/09/2023

Yanzu-Yanzu: Ina addu'a Allah Yasa Mana fetur Din Najeriya Ya bushe - El-Rufai

Dogaro da arzikin man fetur ya hana mu kirikiran sabin hanyoyin neman arziki

“Saboda Najeriya tana samun arziki a sauwake ta dalilin man fetur, kasar ta daina tunanin yadda za ta samar da wasu hanyoyin kudaden shiga dan fadada tattalin arzikin kasar.”

Yanzu-Yanzu: Sojojin ECOWAS sun daura ɗamarar yaƙi tsaf.
09/09/2023

Yanzu-Yanzu: Sojojin ECOWAS sun daura ɗamarar yaƙi tsaf.

Yadda Jama'ar Kasar Ghana Sun Gudanar Da Salatul Gaib Ga Marigayi Sheik Abubakar Giro Argungu
09/09/2023

Yadda Jama'ar Kasar Ghana Sun Gudanar Da Salatul Gaib Ga Marigayi Sheik Abubakar Giro Argungu

DA ƊUMI-ƊUMINSA:  Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, Ya Saki Kuɗi Sama Da Naira Miliyan 79 Don Buɗe Makarantun Kwan...
09/09/2023

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, Ya Saki Kuɗi Sama Da Naira Miliyan 79 Don Buɗe Makarantun Kwana 11 Da Ganduje Ya Rufe

Wanne fata zakù yi masa ?

Hotun ministan jinƙai yayin data jinƙan al'umma a jihar Borno.
08/09/2023

Hotun ministan jinƙai yayin data jinƙan al'umma a jihar Borno.

SHEIKH USMAN ƊAHIRU BAUCHI: Abubuwa 10 Da Za Su Faru A Najeriya Da Izinin Allah. 1- A ƙasar nan Nigeriya tana kan hanyar...
08/09/2023

SHEIKH USMAN ƊAHIRU BAUCHI: Abubuwa 10 Da Za Su Faru A Najeriya Da Izinin Allah.

1- A ƙasar nan Nigeriya tana kan hanyar rushewa. Amma Allah zai kare talaka.

2-Za'a daina daba.

3-Duk dan siyasa a Nigeria azzalumi sai na lahira ya fi shi jin dadi.

4-Abinda duk s**a tara na zalunci sai ya kare.

5-Talakan Nigeria zai zauna lafiya ba da sa hannun hukuma ba, daga ikon Allah.

6-Duk Azzalumi sai ya kunyata na kowace jam'iyya.

7-Duk masu kudin da s**a tara ta hanyar zalunci zasu kunyata su rasa farcen susa.

8-Masu kashe-kashe da ko wacce manufa za su daina ba da sa hannun kowacce hukuma ba.

9-Ƴan Nigeria zasu wadata ba da sa hanun ko wace hukuma ba.

10-'Ƴan Nigeria za su fahimci kansu nan ba da daɗewa ba.

Ya Allah ka tabbatar mana da waɗannan abubuwa don matsayin MANZON ALLAH SAW, duk wanda ya ci karo da wannan addu'a ya yi comments da Ameen kuma ya tura zuwa sauran groups.

Muna fatan Allah ya tabbatar mana da su ameen.

Hoton Jarumar Kannywood,  Balkisu Abdullahi Ta Sayi Sabuwar Motar Miliyan HamsinMasu karatu me za ku ce?
08/09/2023

Hoton Jarumar Kannywood, Balkisu Abdullahi Ta Sayi Sabuwar Motar Miliyan Hamsin

Masu karatu me za ku ce?

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Bankin bayar da bashi “NIRSAL” ya fara zaftare kuɗi kai tsaye daga asusun bankunan waɗanda s**a ci bash...
08/09/2023

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Bankin bayar da bashi “NIRSAL” ya fara zaftare kuɗi kai tsaye daga asusun bankunan waɗanda s**a ci bashin “COVID 19” ba su biya ba.”

HOTON RONALDO A SAUDIYYA: Sannu-Sannu Ba Ta Hana Zuwa...
08/09/2023

HOTON RONALDO A SAUDIYYA: Sannu-Sannu Ba Ta Hana Zuwa...

KAJI RABO: Wata mata a Nijeriya ta haifo 'yan Uku rigis bayan shafe shekaru 13 ta na jiran haihuwa.”
08/09/2023

KAJI RABO: Wata mata a Nijeriya ta haifo 'yan Uku rigis bayan shafe shekaru 13 ta na jiran haihuwa.”

Yanzu-Yanzu: Malamin Addinin Muslunci Sheikh Abubakar Gero Argungun Ya rasu.Muna Addu'a Allah ya jikansa da rahama amin.
06/09/2023

Yanzu-Yanzu: Malamin Addinin Muslunci Sheikh Abubakar Gero Argungun Ya rasu.

Muna Addu'a Allah ya jikansa da rahama amin.

DA DUMI DUMINSA: Sadiya Haruna Ta mika Angonta G fresh Al'amin Kotu Bisa bukatar Ya sake ta. Me zaku ce.
05/09/2023

DA DUMI DUMINSA: Sadiya Haruna Ta mika Angonta G fresh Al'amin Kotu Bisa bukatar Ya sake ta.

Me zaku ce.

  haka kungiyar kwadago ta NLC ta kulle hukumar Nigerian Ports Authority NPA da ke Fatakwal, ta hana duk ma'aikata shiga...
05/09/2023

haka kungiyar kwadago ta NLC ta kulle hukumar Nigerian Ports Authority NPA da ke Fatakwal, ta hana duk ma'aikata shiga ciki.

Yanzu-Yanzu:  Ba Zamu zuba ido a dinga cutar da talakawa ba, Ƙungiyar Kwadago Kungiyar kwadago ta NLC tace babu gudu bab...
05/09/2023

Yanzu-Yanzu: Ba Zamu zuba ido a dinga cutar da talakawa ba, Ƙungiyar Kwadago

Kungiyar kwadago ta NLC tace babu gudu babu jaa da baya, za su fito a Yau Talata su fara gudanar da zanga-zanga da yajin aiki, domin nuna adawa da karin farashin man fetur, da kudin wutar lantarki, tare da wasu batutuwa, inda kungiyar ta zargi Gwamnatin Tarayya da yin watsi da tattaunawar da s**a yi a kwanakin baya, lokacin da s**a shiga yajin aiki na farko.

Kungiyar kwadago taki amsa gayyatar da Gwamnatin Tarayya ta yi mata a jiya Litinin, domin tattaunawa dasu akan kada su shiga yajin aikin. Inda kungiyar TUC ce kadai ta halarci zaman.

Me za ku ce?

AURE: Yadda wani Dattijo Ya Angwance da Tsaleliyar Yarinya.  Idan kece Zaki iya kuwa.
04/09/2023

AURE: Yadda wani Dattijo Ya Angwance da Tsaleliyar Yarinya.

Idan kece Zaki iya kuwa.

Yanzu-Yanzu: Yanzu-Yanzu: Aisha Buhari Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Harkar Lafiya Ke Neman Tabarbarewa Bayan Watanni Uku D...
04/09/2023

Yanzu-Yanzu: Yanzu-Yanzu: Aisha Buhari Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Harkar Lafiya Ke Neman Tabarbarewa Bayan Watanni Uku Da Saukar Mijinta Daga Mulki


Yanzu-Yanzu: Wahalar Da Ake Sha A Yanzu A Nijeriya, Ta Nan Gaba Sai Ta Fi Ta, Kuma Duk Wanda Ya Ce Tinubu Silar Tsadar R...
04/09/2023

Yanzu-Yanzu: Wahalar Da Ake Sha A Yanzu A Nijeriya, Ta Nan Gaba Sai Ta Fi Ta, Kuma Duk Wanda Ya Ce Tinubu Silar Tsadar Rayuwa A Kasar Nan, Ya Zalunce Shi, Inji Sarki Sanusi II

SOYAYYA: Dalibi Da Ya Siyar Da Kodarsa Guda Daya, Saboda Ya Siyawa Budurwarsa iPhone 14, Saboda Kaunar Da Yake Yi Mata. ...
04/09/2023

SOYAYYA: Dalibi Da Ya Siyar Da Kodarsa Guda Daya, Saboda Ya Siyawa Budurwarsa iPhone 14, Saboda Kaunar Da Yake Yi Mata.

Africa History Achievement ✍️.

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Kotun shari'ar Musulunci a Bauchi ta tisa keyar Sheikh Idris zuwa gidan gyaran tarbiya a karo na biyuDa...
19/06/2023

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Kotun shari'ar Musulunci a Bauchi ta tisa keyar Sheikh Idris zuwa gidan gyaran tarbiya a karo na biyu

Daga Abdul Yaya Bununu

Sababbin Hotunan Murja kunya 'Yar Tik-tok...
11/06/2023

Sababbin Hotunan Murja kunya 'Yar Tik-tok...

An Hango Jami,n DSS Ya matsi ƙafar Emefele Yayin Da zai Hau Jirgi😂!Me za ku ce?
10/06/2023

An Hango Jami,n DSS Ya matsi ƙafar Emefele Yayin Da zai Hau Jirgi😂!

Me za ku ce?

Daga karshe dai yanzu haka DSS sun k**a Emefiele.
09/06/2023

Daga karshe dai yanzu haka DSS sun k**a Emefiele.

09/06/2023

Muhawara.

Tsakanin Lalacewar 'ya mace da 'Da Namiji Wanne Yafi Muni a cikin Al'umma??

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano Daily Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other TV Networks in Kano

Show All