22/07/2023
ABUBUWAN DA YA KAMATA KU SANI GAME DA ARKHAM SECOND AIRDROP.
Wannan rubutun yana da muhimmanci sosai ku nutsu ku karanta kuma ya shafi sabbin register da tsoffin dama wadanda basu yi register ba har yanzu.
Kamar yadda kuka sani Arkham sunyi Airdrop na bazata ga duk me rabon da yai register da site dinsu mafi karancin abinda aka dinga samu shine $100 ko da mutum bai gayyaci kowa ba register yayi kawai.
ARKHAM sun bude a kalla coin dinsu guda kusan miliyan 70 wanda zasu yi airdrop dashi wanda anan take a Airdrop din farko s**a rabar da guda miliyan 30, kenan dai akwai ragowar guda Miliyan 40 a kasa wanda kuma sun tabbatar daman zasu yi Airdrop zagaye na biyu kawai dai basu sanar da ranar yi ba.
A hasashen manyan Airdrop hunters na twitter watakil Airdrop din nasu ma biyu ya kai kusan 2024 kafin suyi shi.
TA WACE HANYA ZAKA KASANCE CIKIN ZAGAYE NA BIYU (In sha Allah)?
Ga wasu hanyoyi dana zakulo daga twitter kuma In sha Allah duk wanda ya bisu yai hakuri yai juriya zai rabauta da shiga a second round.
Da farko dai ga wadanda basu yi register ba zasu iya yi da wannan link din.๐
https://platform.arkhamintelligence.com/signup?referrer=MjM3Mzk2ZDk3MDZkNGUxMzQxMTkzNzY2NjU1MGQ5ZjE3NjQ1ZjVhZjg0NTM4ZGE3MmQ5MTBjZmNiM2Y2NTU3NjQ2ZWMyNjI2OWI2NmZhMTJlNmRkYjYwZTA5Zjg2ODdjOWVkYmI3Y2U
Site din yana yin nauyi yai ta saka error wasu lokutan ba matsala ba ne sai an jure gun register din amman dai ka samu browser me kyau da network mekyau wanda kuma already yayi register shikkenan.
BAYAN REGISTER SAI ME?
1- Bayan kunyi regiser abu mafi muhimmanci wanda kuma ake samun points dashi shine gayyatar wasu da link dinka suyi register yana da muhimmanci sosai.
2- A shafin farko akwai wani gu an rubuta DASHBOARD anan zaka iya kirkirar profile ne ka bibiyi kowace wallet kake so ka bibiya ma'ana tracking kaga yadda ake hada hada akanta. (akwai hoton gun a kasa)
3-Akwai wani bangare na INTEL EXCHANGE shi wannan ga masu ilimin bounty hunting zai amfani sosai zasu samu kudi na ban mamaki domin aiki za a dinga basu ana biyansu kai tsaye in sun kammala (akwai hoto a kasa).
4-Akan shafin dai akwai wani bangare an rubuta ALERT nan ma tracking wallet ake yana da muhimmanci sosai zaku karu musamman domin zaku ga yadda manyan 'yan crypto ke hada hada da wallet dinsu da kuma irin coins din da suke siya zaku iya saving din kowace wallet anan.
Ga wasu wallet address na samar muku na manyan 'yan crypto da zaku iya amfani dasu agun.
Whales wallet address.
0x7a77ac4173045f5983ae1fe5f8d2ba71c25c6509
Justin Sun wallet.
0x3ddfa8ec3052539b6c9549f12cea2c295cff5296
Vitalik wallet.
0xd8dA6BF26964aF9D7eEd9e03E53415D37aA96045.
5-Still a shafin dai akwai wani gu shi kuma bangaren sunansa VISUALIZER shima dai tracking ake na wallets zaku iya amfani da wallet din sama ku settings.
Wadannan abubuwan suna da muhimmanci ga duk wanda zai participating a Airdrop din ARKHAM second round amman fa sai an jure sosai.
Na tattaro bayanan nan daga manyan AIRDROP HUNTERS na twitter wanda a yanzu in ka shiga twitter ba zancen da ake sai na wannan airdrop din manyan 'yan crypto da kananu sakamakon kudin da aka ga an samu a zagaye na farko wanda ana sa ran zagaye na biyu zai fi tsoka In sha Allah.
Fatan Allah ya bamu sa'a da kuma juriyar yi yasauna cikin zagaye na biyun ameen summa Ameen