Abdulmajeed Almustapha Kwamanda

Abdulmajeed Almustapha Kwamanda Chairman Arewa Media Group Organization Of Nigeria
(2)

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, wanda ya faɗi hakan a hirarsa da BBC ranar Asabar, ya kuma kare dalilan da s**a sanya gw...
03/02/2025

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, wanda ya faɗi hakan a hirarsa da BBC ranar Asabar, ya kuma kare dalilan da s**a sanya gwamnatinsa ta amince ta yi sulhu da ƴan bindiga a jihar.

A haka Nasir El-Rufai zai hada tausayinsa da jinkansa da Senator Uba Sani ?

03/02/2025

Matasan jihar Kano sun kosa suga an baiwa mai kaunarsu dama a gwamnatin nan maimakon wanda ake baiwa a yanzu Murtala Sule Garo ne yake kula dasu.

02/02/2025

Nasir Bala Aminu Ja'oji ya tashi Dan America tsaye yanata amai ko yanzu Ja'oji ya taimaki ya. Tarauni.

02/02/2025

Magana ta gaskiya Mallamai suna bamu kunya a Jihar Kano akan son zuciyar masallacin Sahaba a fili take ansan gaskiya.

Allah ya jikan Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam da Albani Zaria.

02/02/2025

Rabiu Musa Kwankwaso baya kaunar cigaban Kano da tattalin arzikin ta shiyasa bayason ta zauna lafiya.

02/02/2025

Ku kasance a daren yau 9:00 zuwa 10:30 a Rahama Radio 📻 97.3 FM domin sauraron hira tsawon awa daya da rabi

Asha Sauraro Lafiya.

02/02/2025

Halinda ake ciki a kasar nan sanadin jam'iyyar APC ba abune Mai dadi ba.

02/02/2025

HE. Umaru Mohammed Bago Alakiri ne 2027 babu wahalar talla

02/02/2025

HE. Senator Uba Sani yace da na dinga ran dan jihar Kano gwara nayi sulhu da yan ta'addar nan kuma Insha Allah za'a samu natija.

02/02/2025

Zuwaga Jaafar Jaafar Dan aike Rabiu Musa Kwankwaso Sen. Barau I. Jibrin yafi karfin ku kaida Mai aiko ka..

Yau a Zaria wurin daurin auren tareda H.E Dr Nasir Yusuf Gawuna tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano kuma tsohon Dan tak...
01/02/2025

Yau a Zaria wurin daurin auren tareda H.E Dr Nasir Yusuf Gawuna tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano kuma tsohon Dan takarar Gwamnan mu.

Gawuna na Allah....

31/01/2025

7966 Followers, 331 Following, 22.1k Likes - Watch awesome short videos created by Kwamanda Danbilki

My Tiktok account...
30/01/2025

My Tiktok account...

7966 Followers, 331 Following, 22.1k Likes - Watch awesome short videos created by Kwamanda Danbilki

29/01/2025

Halinda da Arewa take ciki 2027 dole sai anyi tunani mai zurfi.

29/01/2025

Wasu bata gari sunyi kutse a account dina na Facebook wanda ya zama wasu na iya amfani dashi ta wata fuskar. Zanyi amfani da wannan damar domin taya tsohon Dan takarar Gwamnan mu na jihar Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna murnar rabauta da wannan kujera Allah ya nasu ikon sauke nauyi.

Ina kuma bada hakuri akan wasu rubutun da bani nayishi ba.

27/01/2025

2027 babu maganar jam'iyya waya chanchanta daga kowacce jam'iyyar mun daina inna rududu.

Kwamanda Danbilki

27/01/2025

Murtala Sule Garo yafi chanchanta a bashi saboda shine yake iya rike yan jam'iyya duk da babu kujera a hannunsa Matasa sunfi son suga an bashi mukami samada wanda ake baiwa yanzu.

27/01/2025

Muna taya Ganduje da Gawuna Murnar samun mukami Allah yasa su taimaki al'uma.

Address

Kano

Telephone

+2347042745089

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulmajeed Almustapha Kwamanda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share