Wada Inuwa Kachako

Wada Inuwa Kachako Welcome to the official page of Dan Makaranta, Digital Creator, Critics, and Entrepreneur

05/08/2024

Nigeria are suffering😱😱

31/07/2024

Jami'an tsaro suna ta shawagi a jihohi domin shirin bawa masu zanga-zangar lumana kariya a gobe Alhamis. Matasa a bada hadin kai a fito zanga-zangar lumana domin nunawa Gwamnati halin kunci da matsin rayuwar da ake ciki.

30/07/2024

"Rayuwa tana koya mana so ne.........

Yau da gobe na koya mana wa muke so, matsalolin rayuwa na koya mana wake son mu, a rayuwa muna da zabi biyu musamman ga wanda ya zalunce mu ko murama muji dadi na dan lokaci, ko mu hakura muji dadi na har abada.

Allah ka karawa rayuwar mu kyau muzama masu juriya da hakuri.

With Wada Inuwa – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers! 🎉
30/07/2024

With Wada Inuwa – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers! 🎉

30/07/2024

Duk sun rude sun rikice wai sun sake raba Tirela 5 zuwa kowace jiha domin a siyar da kowane buhu akan 40k, to wai ina Tirela 20 da s**a ce sun raba kyauta zuwa kowace jiha. Shin ko ta iso gare ku? Zanga-zanga fa babu fashi matukar ba zaku dawo mana da cikakken tallafin Man Fetur, tsaro, cire haraji, bude bododi da farfado da darajar Naira ba.

29/07/2024

Banda tare hanya
Banda taba kayan Gwamnati da na mutane.
Ayi cikin lumana don Allah.
Allah Ya baku nasara

28/07/2024

Anjima zamu fitar muku da list din Gonakin da za a nome yau cikin dare.

27/07/2024

Section 40 Of The Constitution Of The Federal Republic Of Nigeria 1999: The Right To Protest And Assembly. 🇳🇬

MUNUFAR FUTOWARMU SHINE.
1st -10 August 2024
1) Dakatar da yinkurin auren jinsi
2) Kawo karshen satar mutane
3) Dawo da tattalin arzikin kasa
4) Samar da saukin kayan masarufi
5) Samar da zaman lfy mai dorewa
6) Dawo da tallafin mai
7) Gyara Albashin kananan ma'aikata
8) Samar da ilimi
9) Samar da wutar lantarki
10) Samar da ruwansha abirni da kauye.

Dokane fitowa da makami kowanne irine, ko kona taya, ko bayyana wani bangare na siyasa, ko akidar addini.

Duk Wanda ra'ayinsa ya banbanta da wadannan to bama tare dashi kowaye

Allah yasa hakanmu ta chimma ruwa amin Allah yabamu zaman lfy mai dorewa A jiharmu da kasa baki daya Amin 🙏

26/07/2024

Ya batun Zanga - Zanga, za ayi ne ko an fasa ne?

07/07/2024

Alhamdulillah, Munshigo sabuwar shekarar Musulunci, Allah ka hada mu da alkairan dake cikinta, sharrikan dake cikinta Allah kayi mana katandagar karfe dashi.

16/10/2023

Waiting be this

08/10/2023

Koda Kudi ko free Jagaba sai ka tafi

YANZU-YANZU: Lauyoyin Atiku Abubakar sun bankado bambancin dake jikin takardun karatun Tinubu, a jikin takardar farko da...
06/10/2023

YANZU-YANZU: Lauyoyin Atiku Abubakar sun bankado bambancin dake jikin takardun karatun Tinubu, a jikin takardar farko da Tinubu ya mikawa hukumar zabe mai zaman kanta an Rubuta Tinubu B. Adenkule a jikin takardarsa dake wajen hukumar INEC.

Bayan Atiku ya nemi kotun amurka ta tilastawa Hukumar makarantar jami'ar Chicago ta fitar da bayanan Tinubu, bayan jami'ar ta fitar da takardar an ga Bola A. Tinubu ne a jiki.

A jiya alhamis lauyan Atiku ya tabbatarwa manema labarai cewa, Takarda mai dauke da sunan Tinubu B. Adekunle takardar wani bakin fatar ba amurka ne mai asalin takardar ba Takardar Tinubu ba ce.

A jawabin da Makarantar ta gabatar ta ce ba ta sami fasfo ko katin tsaro na jama'a ko lasisin tuki ko wasu nau'ikan ID Card na hoto ba a rubuce da ya dace da fuskar tsohon dalibin wato Bola Ahamad Tinubu.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wada Inuwa Kachako posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Wada Inuwa Kachako:

Videos

Share

Category