![INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Anyi jana'izar mutane guda tara (9) waɗanda s**a rasu sakamakon hatsarin mota a jiha...](https://img4.medioq.com/294/169/926576272941695.jpg)
16/01/2025
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
Anyi jana'izar mutane guda tara (9) waɗanda s**a rasu sakamakon hatsarin mota a jihar Kogi.
Mutanen ƴan asalin ƙaramar hukumar Misau ne a jihar Bauchi.
An sallace su a masallacin juma'a na old Market dake lokoja da misalin ƙarfe 04:00pm na yammacin Laraba 15 ga watan Janairu 2025.
Allah ya musu Rahama.