Arewanahiya.com

Arewanahiya.com Wannan shafin arewanahiya.com mun kirkiro muku shafin domin farin cikin ku littafan hausa labarai wakoki da sauransu.

22/01/2025

Innalillahi wannan duk Rara ne ya janyo mana dan Allah ka saurara kaji

22/01/2025

Wani soja cikin Rashin yayi tone tone

Amsa
22/01/2025

Amsa

21/01/2025

Yqyi Martani mai zafi ga Hukumar tace fina finai ta jihar kano

Da Dumi-Dumi: Wasu Manyan Jagororin ‘Yan Bindiga Sun Mika Kansu a Katsina Saboda Luguden Wuta daga SojojiWasu fitattun s...
20/01/2025

Da Dumi-Dumi: Wasu Manyan Jagororin ‘Yan Bindiga Sun Mika Kansu a Katsina Saboda Luguden Wuta daga Sojoji

Wasu fitattun shugabannin ‘yan bindiga guda biyu, Abu Radde da Umar Black, wadanda s**a dade suna addabar al’ummar kananan hukumomin Batsari da Safana a jihar Katsina, sun mika makamansu tare da sakin mutanen da s**a yi garkuwa da su.

Mika wuya daga gare su ya biyo bayan matsin lamba daga hare-haren sojoji karkashin atisayen Operation Hadarin Daji da Operation Sanity da ake gudanarwa a yankin Arewa maso Yamma. Hare-haren sun yi tasiri sosai wajen tarwatsa maboyar ‘yan bindigar tare da karya lagonsu.

Majiyoyin tsaro sun tabbatar da cewa Abu Radde da Umar Black, wadanda s**a yi fice wajen ayyukan garkuwa da mutane da kuma satar dabbobi, sun mika wuya ne sakamakon hare-haren da s**a fuskanta, wanda s**a bayyana a matsayin wuce gona da iri.

A yayin da s**a mika kansu, shugabannin sun mika manyan bindigoginsu kuma s**a sako wasu mutane da dama da ke hannunsu, waɗanda aka tsare a sansaninsu na garkuwa.

Me zakuce?

Wani Dan majalisan jiha A jihar Gombe Ya bayarwa Wani Massalici kyauta Robibin Fenti Guda uku.Wanne fata zakuyi masa?
20/01/2025

Wani Dan majalisan jiha A jihar Gombe Ya bayarwa Wani Massalici kyauta Robibin Fenti Guda uku.

Wanne fata zakuyi masa?

19/01/2025

Kashe Mal. Murtala Asada da yan bindiga s**a nufa

Ya Ba Ki iphone 16, Ya Siya Miki GLK, Ya Siya Miki Gidan Naira Milyan 50, Amma Ba Zai Iya Biyan Sadakin Dubu 200 Ya Aure...
19/01/2025

Ya Ba Ki iphone 16, Ya Siya Miki GLK, Ya Siya Miki Gidan Naira Milyan 50, Amma Ba Zai Iya Biyan Sadakin Dubu 200 Ya Aureki Ba?

Inji Khadija Adamu Santuraki

Kuma hakane?

💖💖💖
19/01/2025

💖💖💖

18/01/2025

Halin da america ta shiga qyan gobarar los Angeles

18/01/2025

Address

Dorayi Karama Along Sheikh Ja'afar Mahmud Mosque
Dutsin-Ma
700103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewanahiya.com posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewanahiya.com:

Share