BABULLAHI Tv

BABULLAHI Tv An Bude Wannan Shafi Ne A Ranar Laraba 17/11/2020, Domin Yad'a K'aunar Annabi S.A.W Acikin Al'umarsa.
(2)

BABULLAHI FOUNDATION take daukar nauyin duk dawainiyar da akeyi domin kawo muku shirye-shirye awannan tasha.

MU QARI JUNA SANI
03/02/2025

MU QARI JUNA SANI

03/02/2025

SALLI ALA
SAYYIDIL WUJUDI

02/02/2025

MAI MAK'URAR HAK'URI NE ANNABI MUHAMMADU S.A.W

02/02/2025

SALLI ALA
SAYYIDUNA
RASULULLAH

Sunansa Sharif Hassanu wanda ba sai anyimuku bayanin waye mahaifinsa ba. D'an gado ne acikin yabon Annabi Muhammadu S.A....
01/02/2025

Sunansa Sharif Hassanu wanda ba sai anyimuku bayanin waye mahaifinsa ba. D'an gado ne acikin yabon Annabi Muhammadu S.A.W

31/01/2025

MASOYA ALLAH YATASHE MU LAFIYA, YASA MUGA ANNABI MUHAMMADU ACIKIN MAFARKIN MU

31/01/2025

Shirin FADAR SHA'IRAI Na (17) Tare da Sayyid Salisu Zoro

31/01/2025

BARKA DA JUMA'A MASOYA ANNABI MUHAMMADU S.A.W

Sabon Shirin FADAR SHA'IRAI kashi na (17) zaizo muku yau Juma'a da misalin karfe 9:00 na dare Insha Allahu.A kasance dam...
31/01/2025

Sabon Shirin FADAR SHA'IRAI kashi na (17) zaizo muku yau Juma'a da misalin karfe 9:00 na dare Insha Allahu.

A kasance damu awannan kafafe na BABULLAHI Tv a Youtube ko Facebook domin ganin yadda hirar zata kasance tare da Sayyid Mal. Salisu Zoro

Facebook link👇
https://www.facebook.com/babullahitv

Youtube Link👇
https://www.youtube.com/

30/01/2025

Kuzo mu jaddada godiyar mu ga Allah da yayimu acikin al-umar Annabi Muhammadu
S.A.W

29/01/2025

YANA BAYANIN AL-QUR'ANI, AL-QUR'ANI YANA BAYANINSA S.A.W

Address

Northwest Road, Kabuga
Kano

Opening Hours

Monday 20:00 - 22:00
Tuesday 08:00 - 22:00
Wednesday 08:00 - 22:00
Thursday 08:00 - 22:00
Friday 08:00 - 22:00
Saturday 08:00 - 22:00
Sunday 08:00 - 22:00

Telephone

+2348065293314

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BABULLAHI Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BABULLAHI Tv:

Share

Category