Idaniya

Idaniya Idaniya Hausa Jarida Ce Cikin Harshen Hausa, Wacce Zata Ringa Kawo Muku Labaran Duniya Dama na Gida Najeriya da Dumi-Dumin su.

Idaniya Hausa24 Da Zata Ringa Kawo Muku Sahihan Labaran Abubuwan da Suke Faruwa a Duniya Dama Gida Najeriya, Wannan Jarida Zaman Kanta Takeyi, Tana Zaune a House No 55, Zoo Road, Kano State. Ku Kasance da Wannan Gidan Jarida na Idaniya Hausa24.

KAJI RABO: Jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta samu nasarar mallakar Mota GLK
31/01/2025

KAJI RABO: Jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta samu nasarar mallakar Mota GLK

31/01/2025

Seaman Abbas ya magantu akan abin yake tsakanin sa da matarsa Hussaina

YANZU-YANZU: Tinubu ya nada Ganduje mukamin shugaban hukumar gudanarwa wato Board Chairman na hukumar FAAN mai lura da t...
24/01/2025

YANZU-YANZU: Tinubu ya nada Ganduje mukamin shugaban hukumar gudanarwa wato Board Chairman na hukumar FAAN mai lura da tashoshin jiragen saman Najeriya.

Shin dama ana iya rike mukami biyu a Najeriya?

20/01/2025

Sabuwar Wakar Rarara ta Kasar Nijar 🇳🇪

20/01/2025

Duk abinda na fada a kan Umma Shehu karya nayi mata, ina bata hakuri da bata mata suna da nayi

~ cewar Shehun Tiktok 🙄

Babu Gashi RARARA zai Saki Sabuwar Wakar sa Wadda Yace zai yiwa Shugaban Kasar Niger 🇳🇪 Me Zaku ce ??????
19/01/2025

Babu Gashi RARARA zai Saki Sabuwar Wakar sa Wadda Yace zai yiwa Shugaban Kasar Niger 🇳🇪

Me Zaku ce ??????

07/01/2025

Mansurah Isah ta Magantu Akan Halin Mutuwar Aure.😰😰

"Sanata Barau Jibrin Ya Ɗauki Nauyin Karatun Wasu 'Yan Jihar Kano Zuwa Ƙasar Indiya Domin Yin Karatu."
29/12/2024

"Sanata Barau Jibrin Ya Ɗauki Nauyin Karatun Wasu 'Yan Jihar Kano Zuwa Ƙasar Indiya Domin Yin Karatu."

TAMBAYA Wai Shin Tsakanin Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Wake Rike da Tagwayen Masu na...
29/12/2024

TAMBAYA

Wai Shin Tsakanin Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Wake Rike da Tagwayen Masu na Gaskiya?

13/12/2024

𝑺𝒂𝒍𝒂𝒕𝒊 𝑮𝒐𝒎𝒂 𝑮𝒂😘 𝑨𝒏𝒏𝒂𝒃𝒊🥰
❤💚💜💯

17/10/2024

Labarin Shehu Ɗanfodiyo😅

16/08/2024

Raddi ga masu masu zargin an bawa malamai Naira miliyan sittin 16m.

Daga Sheikh Dr Abdullah Gadon Ƙaya

01/08/2024
01/08/2024

YANZU-YANZU: Rarara Ya Sake Fitar Da Sabuwar Waƙa Mai Takeɲ Mutumíɲ Baɲzą

Ana ganiɲ Rarara ya yi wannaɲ waƙa ne dómin mąrtâɲi ga waɗanda ke zâgiɲsa ko adąwa da shi. Daga cikiɲ baitún waƙar yana cewa:

Allah Yayi mana baíwa na zama ɗaɲ haƙi
Sara kuke shi Gamji toho yake ba
Kuná f**a muna da ɗa fuka-fuki
Kana gani kana zâgínmu muna gaba.
Magana ce kòwa ya tsârgu da shi nake.

Menene ra'ayinku?

13/07/2024

ALLAH YA HUCI ZUCIYAR MALAM: Ku Saurari Yadda Furucin Matasa Masu Shirin Yin Zanga-Zanga S**a Fusata Wannan Dattijon Shehin Malamin

YANZU-YANZU: Kotu Ta Wargaje Dokar Da Ta Rushe Masarautun Kano, Inda Ta Tabbatar Da Aminu Ado Bayero A Matsayin Sarkin K...
20/06/2024

YANZU-YANZU: Kotu Ta Wargaje Dokar Da Ta Rushe Masarautun Kano, Inda Ta Tabbatar Da Aminu Ado Bayero A Matsayin Sarkin Kano

Me za ku ce?

RABA GARDAMA : Hotunan shatale-talen da Gwamnatin Kano ta rushe ta sake sabuntawa.  wanne  ya fi kyau?HOTO:📸 Abdulwahab ...
27/11/2023

RABA GARDAMA : Hotunan shatale-talen da Gwamnatin Kano ta rushe ta sake sabuntawa.
wanne ya fi kyau?

HOTO:📸 Abdulwahab Said Ahmad

Yanzu Yanzu: Gwamna Abba ya amince a cigaba da biyan ma'aikatan da aka dakatar Albashinsu.Gwamnatin Kano Zata fara biyan...
24/11/2023

Yanzu Yanzu: Gwamna Abba ya amince a cigaba da biyan ma'aikatan da aka dakatar Albashinsu.

Gwamnatin Kano Zata fara biyan Ma'aikatan nan Sama da dubu 10 da aka dakatar albashinsu watan Nuwamba da zai kare.

Sakataren Gwamnatin Kano Abdullahi Baffa Bichi ne ya tabbatar da hakan a Yanzu a ofishinsa a Taron manema labarai .

Yace Gwamnatin ta tantance ma'iatan Kuma an gano Sama da dubu 9 sun cancanci a daukesu aiki

Address

Kano

Telephone

+2348084067918

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Idaniya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category