Kano gist

Kano gist This not the real portable, this a fan page

Cikin Hotuna:Yadda Mai Taimakawa Shugaban Ƙasa Kan Yaɗa Labarai Malam Abdul'aziz Abdul'aziz ya duba aikin rabon tallafin...
10/03/2024

Cikin Hotuna:

Yadda Mai Taimakawa Shugaban Ƙasa Kan Yaɗa Labarai Malam Abdul'aziz Abdul'aziz ya duba aikin rabon tallafin Shinkafa Tirela 140 da Tsohon Gwamnan Zamfara Alh. Abdul'aziz Yari ya samar don tallafawa mabuƙata a Arewacin Ƙasar nan.

PHOTOS: Super Eagles Star, Ahmed Musa Visits Kano GovernorSuper Eagles captain, Ahmed Musa, has paid a courtesy visit to...
06/03/2024

PHOTOS: Super Eagles Star, Ahmed Musa Visits Kano Governor

Super Eagles captain, Ahmed Musa, has paid a courtesy visit to Kano State Governor, Abba Yusuf.

This was made known by the Super Eagles star on his Instagram account on Tuesday.

During the visit, Musa and and the governor deliberated on strategies to enrich sporting opportunities for Kano's youth across diverse disciplines beyond football.

Expressing his enthusiasm, Musa conveyed his willingness to collaborate with the governor to advance state sports development.

Sharing photos from the meeting Musa wrote, “Honoured to have had a productive conversation during a courtesy visit to His Excellency, Governor Abba Kabir Yusuf of Kano State!

"We discussed the importance of enhancing sports opportunities for all youths in Kano, not only in football but across all sporting disciplines. Excited to work together towards a brighter future for sports development in our beloved state!”

Credit: Instagram | ahmedmusa718
---
Follow us for more breaking news and videos

A yau Laraba 6/3/2024 Aminu J Town da ƴan uwansa ƴan TikTok sun  miƙa sabuwar motar da s**a siyawa Hisbah wacce s**a mat...
06/03/2024

A yau Laraba 6/3/2024 Aminu J Town da ƴan uwansa ƴan TikTok sun miƙa sabuwar motar da s**a siyawa Hisbah wacce s**a mata laƙabi da "Operation Kau Da Baɗala"

03/02/2024

Saturday, 3rd February 2024

*PRESS STATEMENT*

For Immediate Release

*NIGERIANS ARE SUFFERING: REVERSE FUEL SUBSIDY!*

We are a Group of Civil Society Organizations working in various fields of human endeavour in Kano State and beyond. The Group is deeply concerned with the economic hardship faced by the citizens of Nigeria, particularly the impact on the underprivileged.

The Group believe that the recent removal of fuel subsidy is a major contributing factor to this hardship, among other multifactorial reasons. Since the removal of the fuel subsidies, social unrest, poverty and inflation have been on the rise aggressively. Living standards of the underprivileged Nigerians who are the majority are massively falling. Costs of food, education and healthcare which are the necessities of life are almost unattainable for the average Nigerian.

Studies have shown that since the removal of fuel subsidies, transportation fares have shot up by over 200%. More families are experiencing unbearable hardship; children are crying massively because of hunger, and millions of parents weep profusely every day at their children’s despair.

According to the National Bureau of Statistics (NBS) report in 2023, inflation for May 2023 increased by 4.70% compared to May 2022. Additionally, the month-on-month inflation rate for May 2023 was 0.03% higher than in April 2023.

On the other hand, the food inflation rate of 24.82% in May rose to 25.25% and 26.98% at the end of June and July, respectively. This trend indicates that the removal of subsidies has contributed to a persistent rise in inflation and food rates.

Unfortunately, the social cushioning and protection measures by the government more recently have been marred with alleged corruption while short-changing the potential beneficiaries who ideally are the poor Nigerians.

In light of this, we urgently call upon President Bola Ahmed Tinubu to without delay return fuel subsidies and also rescind other anti-poor policies within the next two weeks. Failing this, the Group is prepared to stage a mega protest to voice the collective concerns of the citizens affected by these ill-timed policies.

The Group emphasizes the importance of policies that prioritize the well-being of all Nigerians, especially the most vulnerable. The return of fuel subsidies and the review of anti-poor policies are crucial steps towards alleviating the economic burden on the citizens.

We urge President Bola Ahmed Tinubu and the relevant authorities to engage in constructive dialogue and take swift action to address these pressing issues.

The Group remains committed to advocating for the rights and welfare of the people and will continue to pursue peaceful and impactful means to achieve these objectives.

*Endorsed by:*

1. Abdullahi Y. Sule – Youth and Environmental Development Association (YEDA)

2. Yusha’u Sani Yankuzo, Esq. – Centre for Human Rights and Social Advancement (CEFSAN)

3. Mohammed Bello – African Centre for Innovative Research and Development (Afri-CIRD)

4. Adeniyi Aremu - Civil Society Organization for Conflict Resolution in Nigeria (CS-CRIN)

5. Comrade Bala Abdullahi Gaduwama – Wuro Development Concerns (WDCN)

6. Dr. Mohamamed Mustapha Yahaya – Democratic Action Group (DAG)

7. Comrade A. A. Haruna Ayagi – Human Rights Network of Nigeria (HRN)

8. Comrade Hassan Musa Yaro – Cardinal Aid Development Support Initiative

9. A’isha Haruna Kabuga – Women for Development and Empowerment

10. Umar Saleh Anka – Centre for Environment and Rural Development (CERD)

11. Comrade Idris Ibrahim Unguwar Gini – Kano Youth Promotion Council (KYPC)

12. Isiyaku Ahmed - Voice and Accountability Platform (VAP)

13. Comrade Ali Waliy - Network for Environmental Safety and Society Development (NESSD)

14. Comrade Salisu Gambo Deetol – Youth Mobilization by Media (YMBM)

15. Comrade Fatima A. Ibrahim – United Action for Democracy (UAD), Kano State

16. Muhammad Yahaya – Youth Empowerment and Human Development (YEHDI)

17. Abba Bello Ahmed – Campaign for Democracy (CD), Kano State

18. Comrade Sani Ibrahim Narogo – Joint Action Front (JAF), Kano State

19. Comrade Rukayya Abdulrahman - Alkhairi Orphanage and Women Development (AOWD)

20. A’isha Yakubu Maijama’a – Women Leadership in Nigeria

21. Comrade Moh’d Sani Garba – Pay it Forward Initiative

22. Barr. Badiha A. Mu’az – RADA

23. Ambassador Usman Musa Danmari – KASYADAREC

24. Yusuf Lawan Babale – Network for Justice

25. Fatima Muhammad – Nigerian Environmental Society (NES)

26. Aminu Sani Muhammad, Esq. – ROLJAN

27. Fatima Badamasi Ibrahim – Gender Support and Youth Empowerment Initiative (GENSAYE)

28. Ibrahim Saleh Muhammad – NACCRAN

29. Comrade Hadiza A. Kishimi – OGP

30. Buhari Abubakar Usman – Centre for Legal Orientation and Humanitarian Aid (CELOHA)

31. Musa Kaila - Grassroot Development for the Disadvantaged Group

32. Abdullahi Zakari - Tauraruwa Awareness and Development Association

33. Abdullahi Yahaya, Esq. – Publish What You Pay (PWYP), Kano State

34. Hafiz A. Wali, Esq. – Rise Up Youth Initiative (RUYI)

35. Sagiru Ado Abubakar – Transition Monitoring Group (TMG), Kano State

36. Comrade Auwal Salisu – Centre for Awareness Reorientation and Empowerment (CARE-Africa)

37. Umar Isa Sulaiman, Esq. – Frontier for Gender Advocacy, Accountability & Empowerment Initiative

38. Umar Ibrahim Umar – War Against Injustice (WAI)

39. Fatima Musa Aliyu – Bridge Connect Africa Initiative (BCAI)

40. Kabiru Ahmed – Neighbourhood Centre for Munnity Development Intervention Support (NCCDIS)

41. Salisu Yusuf – Partnership for the Promotion of Maternal Child Health (PPMCH)

42. Maryam Garba Usman – Centre for Gender and Social Inclusion (CAGSI)

43. Dinatu Dama Maji – Kasham Girls, Women, Youth and Community Development Network

44. Isah Wada Suleiman – Promoting Literacy and Awareness Forum, Tudun Wada

45. Fatima Chabir Aliyu, Esq. – Community Based Equal Justice Initiative

For inquiries and further information, please contact: 08069613967, 08033477704, 08025254500, 08067061591

SABBIN DOKOKIN HUKUMAR KAROTA 👇👇👇Kada wani direban adaidata sahu ya kuskura yayi tuki da gajeran wando. Kada a k**a ka k...
29/01/2024

SABBIN DOKOKIN HUKUMAR KAROTA 👇👇👇

Kada wani direban adaidata sahu ya kuskura yayi tuki da gajeran wando.

Kada a k**a ka kana tuki kuma kana shan sigari' Ko kana dauke da askin banza.

Kada ka dauki mata fiye da adadin abin da sit dinka yake dauka wato (mutum uku) banda daukar mata a gefen ka.

Kada wani direban adaidata sahu ya dauki mace ya kaita zuwa wurin da ake aikata lalata' Idan har yayi hakan aka k**ashi hukuma zata dauki mataki akan sa.

Banda daukar aboki a gefen mashin kuna haya tare' Domin hakan na kawo barazanar tsaro.

Banda daukar kaya fiye da kima (overload) ko kuma parking a wurin da bai dace ba.

Duk wanda aka k**a ya karya daya daga cikin wadan nan sabbin dokokin' Doka zatai aiki a kansa.

A jiya Alhamis 18/01/2024. Wutar Kano mai zaman kanta wato TIGA HYDRO ta fara aiki a Amana City da Kwankwasiyya City da ...
19/01/2024

A jiya Alhamis 18/01/2024. Wutar Kano mai zaman kanta wato TIGA HYDRO ta fara aiki a Amana City da Kwankwasiyya City da Gidan Ruwa da kuma Titin Zaria Road a mataki na gwaji sannan sauran kamfanoni da sauran Tina da gidaje Insha Allah.

Tun bayan rantsar da gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin a ci gaba da wannan aiki ba dare ba rana, kuma Alhamdulillah yau kwalliya ta biya kudin sabulu.

📷 Gambo Galadanchi
SSR Works and Housing

Rotanin sun iskemu. Wani matashi mai suna Abubakar dake Unguwar Panshekara, ya hau kan turken sadarwa inda yace ba zai s...
14/01/2024

Rotanin sun iskemu. Wani matashi mai suna Abubakar dake Unguwar Panshekara, ya hau kan turken sadarwa inda yace ba zai sauka ba har sai Gwamnan Kano Abba yazo sannan ya sauko

'Yar Najeriya Ta Lashe Gasar Karatun Al'Qur'ani A AmurkaHaziƙar Mahardaciyar Al'Qur'ani Mai Girma, Sabrin Hassan Yar She...
14/01/2024

'Yar Najeriya Ta Lashe Gasar Karatun Al'Qur'ani A Amurka

Haziƙar Mahardaciyar Al'Qur'ani Mai Girma, Sabrin Hassan Yar Shekara Sha Biyu Da Haihuwa Ta Zo Ta Daya A Gasar Karatun Al'Qur'ani Mai Girma Jiz'i 30 A Kasar Amurka, Inda Aka Ba Ta Galleliyar Mota Kirar Toyota Highlander Da Darajar Kudinta S**a Kai Dalar Amurka 40,000.

Daga Jamilu Dabawa

Sanatan jihar Kano Mai wakiltar Arewa ta Kudu  Kawu Sumaila kenan yayin zagayen duba halin da al’ummarsa na Kano ta Kudu...
04/01/2024

Sanatan jihar Kano Mai wakiltar Arewa ta Kudu Kawu Sumaila kenan yayin zagayen duba halin da al’ummarsa na Kano ta Kudu ke ciki.

Shin Sanatan ku na ziyartar ku kuwa?

An sanya hannu akan samar da kungiyar kwallon kafa wacce zata samar da yan wasa masu nagarta.A Daren jiya talata 02/01/2...
03/01/2024

An sanya hannu akan samar da kungiyar kwallon kafa wacce zata samar da yan wasa masu nagarta.

A Daren jiya talata 02/01/2024, Dr Nasiru Yusif Gawuna yasanya hannu akan asamar da kungiyar kwallon kafata Shekarau/Gawuna a gidansa dake garin Abuja.

Gawuna yace da zarar Allah yakawo shi Mulkin jihar Kano zai samarda kyakkyawan yanayi a harkar bunkasa harkokin matasa da wasanni, ya kara dacewa wannan kungiya zata zama zakaran gwajin dafi a fadin kasar nan, idan ba amanta ba a watannin baya Gawuna ya gana da babban jama'i Dan kasar Russia Osio Edmond Wanda zaiyi aikin fitar da yan wasa na wannan kungiyar Shekarau/Gawuna kasashen turai.

A yayin Sanya hannun Dr Nasiru Yusif Gawuna yana tareda mataimakinsa Murtala Sule Garo.

Ahmad Babandi Gama, Director media and communication, Shekarau/Gawuna Fc.
03/01/2024.

Kano Nigeria                                                      1st 📷  :Harrison Forman 19612nd 📷 : NuumanAshaka 2024
03/01/2024

Kano Nigeria

1st 📷 :Harrison Forman 1961
2nd 📷 : NuumanAshaka 2024

Kano state governor, H.E Abba Kabir Yusuf has laid the foundation of two flyover. N27bn mega projects within Kano Metrop...
30/12/2023

Kano state governor, H.E Abba Kabir Yusuf has laid the foundation of two flyover. N27bn mega projects within Kano Metropolitan, on 29th December, 2023.

The projects are;

1. Construction of Tal'udu Interchange (Clover Leaf Flyover)

2. Construction of Dan Agundi (Flyover and Underpass)

Gwarzo road Kano
19/12/2023

Gwarzo road Kano

The Kano state government says it has discovered a warehouse filled with diverted food palliatives.Tasiu Al’amin Roba, a...
04/12/2023

The Kano state government says it has discovered a warehouse filled with diverted food palliatives.

Tasiu Al’amin Roba, a senior special assistant (SSA) of the governor, has been arrested by the Kano police command in connection with the diversion of the palliatives.

TheCable understands that the SSA and Abdulkadir Muhammad, his alleged accomplice, are expected to be transferred to the criminal investigation department (CID) for further investigation.

Abba Yusuf, governor of Kano, led government officials and journalists to the warehouse at Sharada Industrial Estate on Saturday.

17 years old Kano Pillars Attacker Yusuf Abdullahi  scored 5 goals against Gombe United Football Club in the match day 1...
04/12/2023

17 years old Kano Pillars Attacker Yusuf Abdullahi scored 5 goals against Gombe United Football Club in the match day 11 of 23/24 Nigeria Premier League

⚽ 7' Yusuf Abdullahi
⚽ 14' Yusuf Abdullahi
⚽ 33' Yusuf Abdullahi
⚽ 45+ Yusuf Abdullahi
⚽ 62' Yusuf Abdullahi

Yusuf is now the youngest NPFL player in history to score a hattrick.

Yusuf is now the youngest Kano Pillars player to score a hattrick in the league.

Yusuf Abdullahi is now the first 17-year-old player in NPFL record to score a hattrick inside 45 minutes.

Yusuf is now the first NPFL player to score FOUR goals away from home in the first half.

Yusuf becomes the first 17-year-old player in NPFL to score five goals in a single game.

Yusuf is now the fastest player in the league to reach FIVE goals this season.

DA DUMI - DUMI: Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer da aka fi sani da Malam Ali Kwana Casa...
13/11/2023

DA DUMI - DUMI: Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer da aka fi sani da Malam Ali Kwana Casa’in daga Fina-finan Hausa har tsahon Shekaru biyu.

Hukumar tace hakan ya biyo bayan korafe-korafen da aka yi a kansa na cewa yana yada bidiyon batsa a kafafen sada zumunta.

Hukumar ta ce ta gayyace shi amma ya bijirewa amsa gayyatar ta.

Alhassan Yusuf Abdullahi shine dan KANO nafarko Kuma dan mazabar GAWUNA Wanda yafara buga champion league har yasamu dam...
26/10/2023

Alhassan Yusuf Abdullahi shine dan KANO nafarko Kuma dan mazabar GAWUNA Wanda yafara buga champion league har yasamu damar zura kwallo daya a karawasu da FC Photo araga Alhassan yakafa tarihi mai mahimmanci a KANO.

The Emir of Koton Karfe Kogi State His Royal Majesty  receives Yariman Kano Alh. Kabir Ado Bayero at his palace.
06/10/2023

The Emir of Koton Karfe Kogi State His Royal Majesty receives Yariman Kano Alh. Kabir Ado Bayero at his palace.

WASIKA ZUWA GA …Marigayi Sir Tafawa BalewaMarigayi Sir Ahmadu BelloKun tafi, kun bar wata kasa da aka taba yi mai suna “...
06/10/2023

WASIKA ZUWA GA …

Marigayi Sir Tafawa Balewa
Marigayi Sir Ahmadu Bello

Kun tafi, kun bar wata kasa da aka taba yi mai suna “Arewa”. A shekarun baya, anyi noma, abinci ya wadata, kai har an yi amfani da arzikinta an tono man fetur.

Yau in kuka dawo za ku ga muna da masu ilimi, kudi, sarauta, ‘yan siyasa, sojoji, ‘yan sanda, ZARATAN matasa, kai har ma da gadar sama (flyover).

Amma yau mun wayi gari da bakin talauci mai annakiya da har wasun mu dusa suke ci, in ta samu, su tahi su kwanta. Zama a gidan yari yafi zuwa makaranta kwanciyar hankali. Ga addini, amma gaba da juna k**ar ashana-da-fetur. Mu haifi ‘ya’ya maza mu turasu bara, mata su tafi talle.

Don lalacewa, yau har sata da cinikin jikokinku ‘yan “Arewa” ake yi, har wasu kan ce “gwara lokacin cinikin bayi”. A dauke mana ‘yan uwa, a zagemu, mu bada hakuri, mu yi bara a kaskance don mu tara kudin fansa.

A lokacinku, aljanu kadai ke iya zagaya duniya a cikin wasu ‘yan dakikai. Ina mai sanar da ku, wannan wasikar ba a takarda, littafi, talabijin, ko jarida na rubuta ta ba, amma a cikin yan mintina, miliyoyin mutane ka iya karantawa, su yi tsokaci, har in sun so, su kara turawa wadanda basu ganiba.

Ku gafarcemu! Yanzu muna da fasahar “social media” ta zamani da muke kokarin amfani da ita don tunatarwa, wayarwa, har in hali ya samu, mu rubutawa mamata wasika irin wannan. Allah Ya jikanku, ameen.

Nura Grafix
Dan “Arewan” Najeriya
Mazaunin Landan

Wannan yarinyar da kuke gani wata mata ce ta shiga wani gida a unguwar yakasai (B), daga cewa a rike Mata zata je ta dau...
03/10/2023

Wannan yarinyar da kuke gani wata mata ce ta shiga wani gida a unguwar yakasai (B), daga cewa a rike Mata zata je ta dau hoto ta dawo, tun karfe ɗaya na rana har yanzu bata dawo ta dauki yarinyar ba.

Dan Allah a taya mu yaɗa wannan hoton ko Allah zesa a samu iyayen yarinyar.

yanzu haka tana hannun wasu mutane a unguwar Yakasai (B) bayan gidan Radio Kano.

ko a tuntubi gidan mai unguwar Yakasai domin karin bayani.

Allah ya sa mudace.

YANZÚ-YANZÚ: Watâ budurwa ta fara bayyana kalar rashin tsarô da akê fama da shí a Arêwa. Inda ta rubuta cêwa babu shâgal...
30/09/2023

YANZÚ-YANZÚ: Watâ budurwa ta fara bayyana kalar rashin tsarô da akê fama da shí a Arêwa. Inda ta rubuta cêwa babu shâgalín murnar ranar samún ƴancin kai a Nâjeriya.
Kamar yanda kukasni duk shekara akanyi shagalin murnar ranan Samu yanci a Najeriya daga hannun turawa.

Bayyana mana ra'ayinka idan kana goyon baya...

29/09/2023

Kotu ta ci tarar Gwamnatin Kano Biliyan 30 kan rushe gine-ginen Masallacin Idi

Babbar kotun Tarayya da ke zaman ta a Gyaɗi-gyaɗi a Kano ta umarci Gwamnatin jihar ta biya ƴan Kassuwar da ke da shaguna a filin Masallacin Idi da ke Ƙofar Mata Naira Biliyan 30 bisa rushe musu shaguna ba bisa ƙa’id ba.

Yayin zartar da hukuncin Mai Shari'a Simon Ameboda ya ce bin dare tare da rushe shagunan talakawa haramtaccen aiki ne mai cike da tsantsar zalunci da ƙeta, don haka lallai Gwamnati ta biya masu shagunan.

Haka kuma kotun ta hana Gwamnatin Kano shiga cikin filayen da yin tasirifi da shagunan b***e bayar da su ga wani

28/09/2023

KADUNA: Shariar zaban Kaduna Kananun hukumomi 4, Daake tunanin za'a maimaita zabe a mazabu 23, Na Jihar Kaduna, Dukda bamu samu Comprehensive Final Judgement ba.

- Birnin Gwari.
- Kachia.
- Kudan.
- Kaduna South.

Saidai gaba daya kuri'un basu wuce 16,000 ba, Sannan kuma tazarar Malam Uba Sani na APC da Isah Ashiru kudan na PDP, Tazarar ta haura kuri'u 10,000... Sannan Inda Isah Ashiru yafi sa rai, Inda yake zargin an dannemai kuri'u fiye da 10,000, wato karamar hukumar Lere kenan, Ya kasa bada Hujja ko Guda 1.

Tambayar anan, Shine;

- Shin mutane 16,000 zasu fito zabe?
- Shin Isah Ashiru zai iya samun kuri'u fiye da 10,000 cikin 16,000?
- Shin APC zata amince da hukuncin, Idan ya tabbata Inconclusive ne?

GWANIN SHA’AWA: Yadda Ɗalibban Makarantar Jam'iar Kaduna wato KASU, S**a Gudanarda Bukin Nuna Harsunan Yare Da Al'adun Ƙ...
27/09/2023

GWANIN SHA’AWA: Yadda Ɗalibban Makarantar Jam'iar Kaduna wato KASU, S**a Gudanarda Bukin Nuna Harsunan Yare Da Al'adun Ƙasa

Wanne yafi birgeku aciki?

INDA RANKA kabilar surma dake yammacin kasar habasha masu shan jinin saniyaDa safe wasu suna shan shayi ko kunu ko furu ...
27/09/2023

INDA RANKA kabilar surma dake yammacin kasar habasha masu shan jinin saniya

Da safe wasu suna shan shayi ko kunu ko furu domin Karin kumallo da dai sauransu

Sai dai anan ba haka abin yake ba domin kabilar surma dake yammacin kasar habasha,suna shan litar jinin saniya a kowace safiya,wani lokaci suna guntsa da yawa su tofar dashi

Ba a kashe saniya,saidai kawai a harbi jijiya da kibiya sannan a taro koko jini ya zubo ciki a sha

Al ummar kabilar surma sun dade suna aiwatar da haka tun kaka da kakanni,sun kuma yi imani da cewar hakan zai haskakawa mutun wannan rana da alheri.

Gwamnan Kano ya karɓi baƙuncin wasu 'yan ƙasar Saudiyya mazauna jihar a wani ɓangare na bikin tunawa da kafuwar ƙasar Sa...
27/09/2023

Gwamnan Kano ya karɓi baƙuncin wasu 'yan ƙasar Saudiyya mazauna jihar a wani ɓangare na bikin tunawa da kafuwar ƙasar Saudiyya.

Abba Kabir Yusuf da ke tare da mataimakiyar gwamnan Kaduna, sun taya al'ummar Saudiyya mazauna Kano murnar zagayowar ranar.

📸 : Gwamnatin Kano

kurmi market, Kano State in the year 1965 📷 Hablutzel
24/09/2023

kurmi market, Kano State in the year 1965

📷 Hablutzel

YANZÚ - YANZÚ: Dangote Ya Karya Farashin Simintin Shi Daga 5500 Zuwa 2700 Attajirin Dan Kasuwa Aliko Dangote, Kuma shuga...
24/09/2023

YANZÚ - YANZÚ: Dangote Ya Karya Farashin Simintin Shi Daga 5500 Zuwa 2700

Attajirin Dan Kasuwa Aliko Dangote, Kuma shugaban Dangote Group ya karya farashin simintin shi da kashi 50%, inda sabon farashin zai fara aiki a ranar 1 ga watan Oktoba, daga 5500 zuwa 2700, k**ar yadda jaridar Press Express Nigeria, ta ruwaito yanzu haka.

Indai wannan labarin da jaridar ta ruwaito ya inganta, to tabbas Dangote yayi kokari sosai. Idan baku manta ba a makon da ya gabata dan kasuwa Abdulsamad Bua ya sanar da cewa zai rage farashin simintin shi a watanni masu zuwa.

Competition na kasuwa, irin wannan, yana matukar amfani ga talakawa.

- Abba Sani Pantami

Kano Council Hall in the year 1961📷 Harrison Foreman
24/09/2023

Kano Council Hall in the year 1961

📷 Harrison Foreman

3 Reasons Why Tribunal Sacked Kano Gov Yusuf, Declared Gawuna Winner⛔The Tribunal chairman, Justice Oluyemi Akinatan-Osa...
21/09/2023

3 Reasons Why Tribunal Sacked Kano Gov Yusuf, Declared Gawuna Winner

⛔The Tribunal chairman, Justice Oluyemi Akinatan-Osadebey, said that Yusuf was not a member of the NNPP at the time the governorship election.

⛔The Court also held that there was overvoting in the exercise in favour of Yusuf, and that the margin of lead between the NNPP and APC candidates was not up to the number of cancelled votes.

⛔The Tribunal, therefore, deducted 165,663 votes from Governor Yusuf’s total votes as invalid votes, stating that the ballot papers (165,663) were not stamped or signed and therefore declared invalid.

Kano Governorship lawful votes.

APC = 890,705 votes
NNPP = 853,939 Votes

Address

13a Airport Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano gist posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kano gist:

Videos

Share


Other News & Media Websites in Kano

Show All