
10/01/2025
Binkice: Gaskiyar lamari kan zargin kabilanci da ake yiwa hukumar Kwastom ta Nijeriya
Bincike na Gaskiya: Shin Hukumar hana fasa kwauri ta Nijeriya (custom) ta Nuna Bangaranci a Karin Girma ga Jami’anta ‘yan asalin Arewacin kasar? Ikirari: Tun da fari Wani mai yin gajerun bidiyon barkwanci a wani salo na binciken Kwakkwafi da tonon silili – Bello Galadanci, wanda aka fi sani da...