Hon. Bashir Ahmad (OON) tsohon maibawa tsohon Shugaban Kasar Najeriya Shawara HE Muhammadu Buhari,yawallafa Hoton 'Yar shi Maisuna Fatima Bashir Ahmad tareda Hoton Maigirma tsohon Shugaban Kasar Najeriya HE Muhammadu Buhari a shafinshi na FACEBOOK
PRINCE ADAM ZANGO YAKOKA GAMEDA KALAR KALUBALEN RAYUWAR DAYAKE FUSKANTA WANDA HAKAN YASAKASHI YIN TUNA IN DAKATAR DAYIN WASAN KWAIKWAYO DA WAKAR DAYAKEYI
PRINCE ADAM ZANGO YAKOKA GAMEDA KALAR KALUBALEN RAYUWAR DAYAKE FUSKANTA WANDA HAKAN YASAKASHI YIN TUNA IN DAKATAR DAYIN WASAN KWAIKWAYO DA WAKAR DAYAKEYI
Wata Uwa data haifi Jariri Ankirata a waya domin taje ta dauki Jaririn ta awani waje daban,Alhalin ita uwar a gurin kakarta tabar Jaririn!!!
ANYI NASARAR TSERATAR DA SAURAN DALIBAN JAMI'AR GWAMNATIN TARAYYA DAKE ZAMFARA WADANDA'YAN BINDIGA SUKA SACE
Kasar Najeriya tayi Gargadi ga Iran da Isra'il suyi taka tsantsan
POWER OF GIVING
"NEVER UNDERESTIMATE THE POWER OF GIVING"
Kada A Gajiya Wajen Yin Addu'a 'Yan Uwa
Mafi gajiyawa da kasawa da lalaci a cikin mutane, shi ne gajiyayye wajen yin Addu'a.
Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Yace Alakarshi Da Masaurautar Kano Tamkar Hassan Da Hussaini Ne A Gudanarda Aikin Gwamnati