Nura Gamji Sabon Shafi

Nura Gamji Sabon Shafi Young Politician Man 😁

12/12/2024

Wannan yariyar kodai wani abu take sha ne🤣

11/12/2024

Talaka shine yake posting anytime kwana 2 in kuka ji ni shiru bana posting yan canji ne a Aljihu na shiyasa.

11/12/2024

Helicopter🚁 🤣😂

09/12/2024

Dan Gurgu. 😂🤣

Wani Gati ne nan inda muka je basi da Rani ko Damuna ko yaushe Ruwa ake Musu Wani Lokacin suna Zaune zasuga ruwa ta Kasa...
08/12/2024

Wani Gati ne nan inda muka je basi da Rani ko Damuna ko yaushe Ruwa ake Musu Wani Lokacin suna Zaune zasuga ruwa ta Kasa Shaa yana fitowa.

Da Alamu wannan titun da me Girma Gwamna yake yiwa Al ummar Karamar Hulumar Ajingi Daga Aljihun uwar Kawu Gidan D/O aka ...
08/12/2024

Da Alamu wannan titun da me Girma Gwamna yake yiwa Al ummar Karamar Hulumar Ajingi Daga Aljihun uwar Kawu Gidan D/O aka Amso Kudin Aikin Zindiki kawai wanda baya jin Kunyar yin Karya.

Wannan wayar Tana da kyau sosai itace Next ambition dina idan na Mallaketa zan ji dadin ta nasan ku tayani Addu a ance t...
08/12/2024

Wannan wayar Tana da kyau sosai itace Next ambition dina idan na Mallaketa zan ji dadin ta nasan ku tayani Addu a ance tana da Tsada. 🥺

08/12/2024

Da Allah zai sa na samu wata Bazawara da Mijinta ya Rasu ya barmata abun Duniya Gidaje Motors and Huge Money ai da sai mu Sasanta

08/12/2024

Akwai wani Mawaki wanda dana Saurari wakar sa Gara na Saurari Haushin Kare dan karen yafisa Daraja a Wajena.

08/12/2024

Hukuncin daukar Hoto a ko Video a Musulunci daga bakin Malam Daurawa.

08/12/2024

Ya kamata human right su fara daukar Mataki akan Masu dafa Yummy food kamshin na zuwar wa makota amma basa basu Gaskiya🥺

08/12/2024

Gaskiya wanda ya yiwa Matar nan haka bai kyauta ba Wlh Allah ya saka miki Baiwar Allah 😭😭😭😭😭

Alhamdulillah yau nayi Attending din saukar Abokai na Allah ya sanya Alkhairi yasa anyi na Tsoran Allah.
07/12/2024

Alhamdulillah yau nayi Attending din saukar Abokai na Allah ya sanya Alkhairi yasa anyi na Tsoran Allah.

06/12/2024

YANZU YANZU PALMPAY SUNA RABA KYAUTAR 20K INDAI KANA DA LAYIN DA BAKA TABA BUDEWA BA YI MAGANA A WASAP 09066518518

05/12/2024

Rasuwar El muazu wa azi ne ga Sauran Makawa musamman Dauda Kahutu Barara Inji Sheikh Abubakar Alkali Zaria.

05/12/2024

Innalillahi WA inna illahi Raji un😭

Allah ka tsaremu da cin Abun daba namu ba Dan Arzkin Annabi Muhammadu Rasulillahi
S.. A. W Amen😭🤲🙏

Gaskiya PalmPay Duniya ne Wlh da tashi da Safe 40K ai mutum zaici uwar Sabada Jama'a ko bazaka bude account ta bangare n...
05/12/2024

Gaskiya PalmPay Duniya ne Wlh da tashi da Safe 40K ai mutum zaici uwar Sabada Jama'a ko bazaka bude account ta bangare na ba kaje ka nemi wanda yasan harkar nan ya ko ya maka yadda ake mutukar kana da Layin da baka taba budewa PalmPay ba

In kuma Ni kake so na koyama ka Tabani a WhatsApp Yanzu Haka 09066518518

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nura Gamji Sabon Shafi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Digital creator in Kano

Show All