Malam Onshaz

Malam Onshaz African Artist
Masu Bukatar A tallah ta Muku
kasuwancin ku
WhatsApp 08089794006
(2)

04/01/2025
04/01/2025

aisha Najamu Tashiga Damuwar Soyayya

04/01/2025

Soyayyar Najamu Da sani Danja

04/01/2025

iyaye nagari

04/01/2025

Wanan Yariyar Tana birge ku

04/01/2025

Adam zango

04/01/2025

Najamu Ta iya acting

03/01/2025

Labiba Tasa Murtala Shara kan t**i 😆 🤣

03/01/2025

Aisha Najamu Ta iya Karya

03/01/2025

Miye yake burge ku a Acting Dinta

03/01/2025

Soyayya Rayuwa

03/01/2025

Ko waye yayi mata cìki

Wallahi Duk Wanda Ya Ji Tarihin Rayuwar Shamsiyya Sai Ya Tausaya MataJama'a Assalamualaikum cike d alhinin na ke sanar d...
03/01/2025

Wallahi Duk Wanda Ya Ji Tarihin Rayuwar Shamsiyya Sai Ya Tausaya Mata

Jama'a Assalamualaikum cike d alhinin na ke sanar da ku cewa na samu zarafin tattaunawa da Shamsiyyar Kiyawa, kamar yadda kuke gani

Akwai tashin hankali akwai abun tausayi ka ga 'ya mace a irin wannan yanayi musamman me kananun shekaru kamar takwara ta Shamsiyya.

Wallahilazem sai da na yi kwalla, wasu zasu ga ai kamar ba abar tausayi ba ce, a zahiri ne hakan. Amma badinin Shamsiyya abar tausayi ce.

Na yi mata tambayoyi da s**a hada da dalilin fadawar ta ga wannan mummunar hanya, inda take fada min cewa tana bakin cikin ta zo gida ne ta ga kanenta ba abinci.

A cikin zantawar mu da ita ta bayyana min cewa, idan ta je gida da kudi mahaifiyar ta na tuhumar ta, inda ita kuma take ce mata aikin kamfani take yi.

Na ji tausayin Shamsiyya matuka. Har na yi burin a ce ni wata ce na biya kaf mutanen da Shamsiyya ta daukar wa wayyoyi sanan na killace ta da taimakon Alllah don ta samu ingantacciyar rayuwa.

Shamsiyya ta bayyana min cewa ba ta son ma ta fito daga gun 'yan sanda sabida kunya take ji ta hada ido da mutane, a ciki har da saurayin ta da aka sa musu ranar aure.

Shamsiyya ta ce min yanzun a shirye take da ta canza rayuwar ta, amma da taimakonmu mu al'umma.

Shamsiyya na matukar bukatar tallafin mu, mu al'ummar da take rayuwa tare da mu.

Allah Ya shiryi Shamsiyya da mu baki daya.

03/01/2025

Labiba Da Murtala Shin Zaka iya auren mata mai Shagwaba irin Labiba

03/01/2025

Labiba Tasa Murtala Shara A t**i In kaine matar ka tasaka zakayi?

01/01/2025

Rigimar Soyayya

01/01/2025

Sani Danja Ya saki Najamu

Address

Medile
Kano
700101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Onshaz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Malam Onshaz:

Videos

Share