Tattabara Hausa

Tattabara Hausa Tattabara Uwar Alƙawari🕊

Hotunan mista Toco, Wanda da ya kashe kudi dala  dubu 14 domin ya koma rayuwa irin ta  kare. Daya daga cikin burin da To...
07/09/2023

Hotunan mista Toco, Wanda da ya kashe kudi dala dubu 14 domin ya koma rayuwa irin ta kare.

Daya daga cikin burin da Toco yake da shi a duniya shi ne ganin ya koma Kare.

Hoto: Nigerian Tribune

Ban amince da hukuncin da kotu take yankewa ba, Inji Peter Obi.
06/09/2023

Ban amince da hukuncin da kotu take yankewa ba, Inji Peter Obi.

An samu wani balarabe ya fara dambe a kasar hausa wanda ake masa la'kabi da shagon saudiya inda wani bahaushe yayi masa ...
06/09/2023

An samu wani balarabe ya fara dambe a kasar hausa wanda ake masa la'kabi da shagon saudiya inda wani bahaushe yayi masa mummunan naushi saida ya daina gani

Mezaku ce?

An taya 750.000 mai shi ya hanaKasuwar Turaku Niamey
20/06/2023

An taya 750.000 mai shi ya hana
Kasuwar Turaku Niamey

Hoton fuskar kudan zuma ne akayi zooming aka ɗauka a kamara.Don Allah ba irin wannan fuskar bace ake amfani da ita wurin...
02/11/2022

Hoton fuskar kudan zuma ne akayi zooming aka ɗauka a kamara.

Don Allah ba irin wannan fuskar bace ake amfani da ita wurin haɗa horror fim?

Daga fadila H Aliyu

“Shugaba Muhammadu Buhari ya taɓa cewa sai sun ba Ƴan Nijeriya mamaki.
01/11/2022

“Shugaba Muhammadu Buhari ya taɓa cewa sai sun ba Ƴan Nijeriya mamaki.

Gwamnatin tarayya za ta fitar da mutum miliyan 35 daga talauci nan da 2025 - Inji ministan Sufuri
30/10/2022

Gwamnatin tarayya za ta fitar da mutum miliyan 35 daga talauci nan da 2025 - Inji ministan Sufuri

28/10/2022

Duk Wanda Mahaifiyarsa Take A Raye‚ Allah Yabashi Ikon Kyautata Mata 🤲🙏💕

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ce DSS ta ci gaba da tsare Nnamdi KanuBBC Hausa
28/10/2022

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ce DSS ta ci gaba da tsare Nnamdi Kanu

BBC Hausa

28/10/2022

Wayewa ko lalacewa

13/10/2022

Allah ka wadata mu da dukiya mai albarka

Cikin shirin Labarina na yau Jumaa, an nuno kawar Sumayya, Rukayya wacce tayi mata rakiya don yi mata aiki a Melbourne d...
07/10/2022

Cikin shirin Labarina na yau Jumaa, an nuno kawar Sumayya, Rukayya wacce tayi mata rakiya don yi mata aiki a Melbourne dake Kasar Australia, cikin turawa a Kasar abun Mamaki Kuma sai ga ruwan roba na "Aquafina" samfurin Najeriya a Kasar Australia; Sannu da aiki Aminu Saira

~ Daga DIMOKURADIYYA Shuaibu Abdullahi

An Ce Wannan Matashi Dalibin Jami'ar UNIPOT Ya Sayar Da Kodarsa Ne Ya Sayawa Budurwarsa Waya Kirar iPhone 14 Da Kudin
04/10/2022

An Ce Wannan Matashi Dalibin Jami'ar UNIPOT Ya Sayar Da Kodarsa Ne Ya Sayawa Budurwarsa Waya Kirar iPhone 14 Da Kudin

Me kuka gani anan!
04/10/2022

Me kuka gani anan!

YANZU-YANZU: Míntí 43 da fara wasa Manchester Cíty ta Kaćaća da Manchester Uníted 4 - 0
02/10/2022

YANZU-YANZU: Míntí 43 da fara wasa Manchester Cíty ta Kaćaća da Manchester Uníted 4 - 0

Address

Film Jungle
Kano

Telephone

+2347054942413

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tattabara Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tattabara Hausa:

Videos

Share