30/08/2022
,
DEAR SINGLE LADIES MASU TURA N**E PICS DIN SU GA MAZA
I'm sowie fa🙃 ,yau maudu'in mai zafi ne, magana ne akan yadda most of mata suke tura n**e pics dinsu ga maza🤦♀️, ko kuma rashin tarbiyya wai kiyi video din kan ki ,haba 'yan mata, as a matter of fact duk munsan cewa Allah y yo mu masu tsada, musulunci ya karrama mu ta yadda ya hana wani wanda ba muharramin mu ba yaga wata siffa ta jikin mu ma, bare akai ga tsaraici.
Allah yai honoring dinmu ta yadda wanda bai biya sadaki ba to jikin mu is kwalele to him.😊
To be sincere, abin ba dadi wani gardi wanda bai san value naki ba, bai yadda ure expensive ba yace turon pic dinki da nightie👗, or wiz bra, ko ma tantiririn yace ur private part, ke kuma sbd u lack self respect, ure valueless d shegen kwadayin kudin data, anko,d zuwa cin shawarma d pizza 🍕,da jin dadin shiga mota ana yawo dake riii daga nan ziii k**ar yanmatan amarya,ko wacce tazo daga daka soye 😏 ke ga wayayyiya sai ki tura masa ko❓ba kunya ba tsoron Allah, to aje tunda bakya tsoron Allah dama ai, to ke ko kunya bazaki ji ba zangangan ki dauki wani abu ki tura masa Shi kuma tantirin yana murna zai ga bati siddan yana kwance yana gani, ya nunawa abokansa tunda dama baki dauki kanki da daraja ba, ya zaay shi ya daraja ki❓kina shigewa abokan na nunaki d lebe👄, kuma ma wai how sure are u shi mai ganin naki zai aurarwa kansa gaja, wadda tunaninsa mazan t**i sun gama saninki, k**ar yadda kk zubar da mutuncin kanki tunda kin zama k**ar wata public toilet, 😎 daga karshe ma ya watsa ki a duniya
My sister wake up from ur dream, ki adana kanki, ki kula da martabarki duk yadda kk d namiji don't send him ur nudity, once ya gani yaji dadi abu kadan m zai iya miki kurarin watsa ki duniya, kuma ba mutunci tsakaninki dashi koda yke ai dama baki so a ganki d gashin ido b👀, Ke ni Allah wadaran soyayyar da sai ka tura n**e pics zaa so ka to hell wiz this fake love. ❌
Try to be modest, priceless💖, kina zaune ba sai kin sending tsaraici b sbd kwadayin abin