
07/12/2024
Alhamdulillah Masha Allah, Aikin Gyaran Makarantar As-habul yameen kauru kenan, Wanda Alhaji Ibrahim Manager ya Dauki Nauyi, Gashi cikin Ikon Allah ya Kammala inda Kuma Sauran Al'umma S**a bada Gudunmawa don ganin Wannan Islamiyya ya Kammala, Alhamdulillah Kamar yadda Wannan Makaranta Tana dauke da Islamiyyu guda (6) da Ake karantarwa a ciki, tun daga Farkon Sati zuwa karken sati, Safiya da Rana zuwa Dare, Wanda ko wacce Makaranta Tana da nata Malamai, daga karke Muna Addu'a ga wannan Bawan Allah, Alhaji Ibrahim Manager bisa kokarin da yayi, Allah ya saka da Alkairi, Kamar yadda muka Sani Shi Hadimi ne na Manzon Allah, Allah ya sadashi da masoyin shi Annabi Muhammad (s.a.w).