Youth awareness forum Garun mallam L.G.A

  • Home
  • Youth awareness forum Garun mallam L.G.A

Youth awareness forum Garun mallam L.G.A Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Youth awareness forum Garun mallam L.G.A, Digital creator, .

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM LGAMuna taya sabon shugaban karamar hukumarGARUN MALLAM LOCAL GOVERNMENT ✔️ murna All...
26/10/2024

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM LGA
Muna taya sabon shugaban karamar hukumarGARUN MALLAM LOCAL GOVERNMENT ✔️ murna Allah yayi jagoranci Allah yakuma baka damar sauke nauyin al,ummarmu

26/09/2024
YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM LGAKayi abin da yadace hon Xakariyya Alhassan sannan muna fatan zaka dada daura damar...
26/09/2024

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM LGA

Kayi abin da yadace hon Xakariyya Alhassan sannan muna fatan zaka dada daura damarar temakon wnn yanki na KURA da GARUN MALLAM
Sannan munaso al,umma suyi amfani da MEDIA wajen futo da matsalolinmu ga shugabanin domin sugani kuma suji muna jinjina ma bisa wnn kokari Allah yakara karfin gwiwar temakawa al,ummarmu fatan alkairi

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.AAmadadin wnn kungiya muna yabawa kansilan mazabar chiromawa bisa kokari dayakeyi...
15/07/2024

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A

Amadadin wnn kungiya muna yabawa kansilan mazabar chiromawa bisa kokari dayakeyi domin ganin yasamar da cigaba a fannin ilimi dakuma sauran fanni YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM CHAPTER

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAN L.G A Amadadin wnn kungiya muna mika sakon ta,aziyya ga al,ummar karamar hukumar kura...
28/06/2024

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAN L.G A

Amadadin wnn kungiya muna mika sakon ta,aziyya ga al,ummar karamar hukumar kura bisa hatsarin da yafaru a garin imawa Wanda akasamu rasa rayuka da yawa Allah ubanji ya gafar ta musu.

22/06/2024
YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.AToday is the day when we remember the years before and look at the possibilities...
13/06/2024

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A

Today is the day when we remember the years before and look at the possibilities before us in order to strive for an even better future. We should remember not to leave the faith of our country in the hands of our leaders alone, as it is the responsibility of everyone to make it greater. Have faith in Nigeria and happy Democracy Day

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A Innnillahi wa,inna ilaishi raji,un muna mika sakon ta,aziyarmu ga iyalan Malam ...
19/05/2024

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A

Innnillahi wa,inna ilaishi raji,un muna mika sakon ta,aziyarmu ga iyalan Malam sa,adu abashe tsohon chairman na karamar hukumar Garun Mallam Allah yajikansa ya gafar tamasa

06/04/2024

GYAF
Inna kira ga matasanmu adakata da copy na rubutun Mu akan case din ruwa komai zaizo karshe da yardar Allah

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A    Abun dakukeyi amatsayinku na wakilai a hukumar ruwa kunayine domin kwadayin ...
04/04/2024

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A



Abun dakukeyi amatsayinku na wakilai a hukumar ruwa kunayine domin kwadayin abun dazaku samu dakuma son zuciyarku domin hakan yanuna ba kwa kishin al,ummar karamar hukumar Garun Garun Mallam Lga

Bekamata ace an ware wasu ranaku da akeyin tsallake na bude ruwa ba manoma sunyi shuru sun hakura da hakan kuma yanzu ace wai kullum za,a rife ruwa karfe shida na yamma a bude takwas na safe.kunsan adadin manoman dasuke kokarin yin asarar sakamakon hakan sabi da wasu ruwan baya kaiwa har ya isa suyi barruwan agonakinsu.wnn shine kinshin naku shin a wnn karamar hukumar muna da wata hanya ta samun kudin shiga ne fiye da noman so kuke kujefa al,ummarmu cikin bala,i sabi da son abun duniyarku.yakamata kusani idan manoma s**ayi asara wallahi wallahi sai kunbiya kowa yatsaya muku.kuma Mu bama daukar Ku amatsayin Yan wnn karamar hukumar domin Baku da kishi shin waccce dokarce a hukumar ruwa tabaku damar yin haka ?
Shin kunyi yarjejeniya da manoma ne akan yin hakan?
Bekamata mubar wnn zalinci yacigaba da tafiya hakaba Mu Yan karamar hukumar Garun Mallam ne koda rayuwarmune zamu bayar akan harkar manomanmu domin wnn noman shima mutuncin mune kuma Suna,armu ne.amma akan me manoma zasu dinga kashe kudade wasuma bashi suke ciwowa sukeyin noman amma kudinga kokarin janyo musu asara.

Wallahi idan kuka fusata manoman man nan sun sanku sunsan ko suwaye Ku yakamata kuyi musu adalci domin samun zaman lafiya.

Wnn noman ita kadaice hanyar datasa muke zaune lafiya a gidajenmu da kuma unguwanninmu domin kowa yana da aikin yi yana samun kudin dazai temaki kansa yatemakawa wani idan kukasa manoma s**afara asara wallahi komai ya lallace.

Mustapha Adamu Mudawa abun da hukumar ruwa takeyi badoka bace yakamata agyara domin kujewa asara dakuma samun zaman lafiya mutukar kuna kinshin wnn karamar hukumar tamu ta Garun Mallam kada ayi kokarin tun zura matasa domin bamu da abin dayafi noma a wnn yanki namu na Garun Mallam yakamata adena rufe

19/03/2024

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A

BUDADDIYAR WASIKA DAGA KUNGIYAR YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM CHAPTER
Zuwa ga mataimakin shugaban karamar hukuma na riko Hon Nura Tasiu Usman da maga takardar karamar hukumar Garun mallam na riko Aminu Salisu
Amincin Allah ya tabbata agareku muna magana da girmamawa gareku amatsayinku na shugabanni kuma Yan uwan Mu matasa.

Muna masu shaidamuku dacewa yau kune wakilan wnn yanki Ku Allah yabawa riko babban abun farin cikin shine kasancewarku matasa a tarihin wnn karamar hukumar kusan kune masu karancin shekaru das**a taba rike wnn kujeru.shawararmu anan shine kuyi adalci kuyi aiki da ilimi cikin nutsuwa da tunani.domin shi mulki abune mai wuya kunsan halin da wnn karamar hukumar take ciki ayau kuma idon mutane yana kanku kasancewarku matasa.domin kowa yana dayakini idan matashi yasamu dama zaiyi abun dayadace gazawarku akan wnn mukamai da aka baku. Kuna nunawa duniya cewa matashi bai cancanci yayi mulki ba kuma bazai iya ba amma jajircewarku akai shine zaibawa matasan da basuzo bama dama idan yakasance kunyi abun da yadace.ayanzu Garun mallam tana hanunku kada kuyi abun da Wanda zasuzo gaba zasu kàlubalance Ku kuyi abin da Zai zama abun koyi abun alfahari da ma su zuwa nan gaba.muna da tabbaci dakuma yakini akan ku Dan Allah kuyi abun da yadace domin goben wnn karamar hukumar tamu ta Garun mallam domin bamu da inda yafita itace alfaharin Mu aduk inda zamu tsinci kanmu.akarshe wnn kungiya muna tare daku kuma ashirye muke mubaku gudun mawa aduk lokacin da kuka bukaci hakan mutukar wnn gudun mawar zata temaki matasanmu.

Allah yayi riko da hannayenku wajen yin abun da yadace mungode

GYAF
19/3/2024

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A Hon Datti Yusuf Umar kafara kallan wnn takardar kafin muce komai Inna shaidawa ...
10/03/2024

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A

Hon Datti Yusuf Umar kafara kallan wnn takardar kafin muce komai

Inna shaidawa Yan media na tsarin susani idan shugabanin Mu s**asa cika wnn alkwarin to da sahanumu akan hakan kuma al,ummar wnn karamar hukumar suna dayakini akan Mu zamu mataki na tuni bayanan wnn shi lauyan dayasa hanu a wnn takardar ranar shi Zai kawo hanyar data dace abi

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A
22/02/2024

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A BUDARDIYAR WASIKA ZUWA GA DAN MAJALISSAR TA RAYYA MAI WAKILTAR KURA, MADOBI,GAR...
09/02/2024

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A

BUDARDIYAR WASIKA ZUWA GA DAN MAJALISSAR TA RAYYA MAI WAKILTAR KURA, MADOBI,GARUN MALLAM

Munamasu magana da girmamawa gareka hon Qs Datti Yusuf Umar ranka yadade mai girma member muna yabama akan wasu aikace aikace dakakeyi amma amatsayinmu na Yan karamar hukumar Garun Mallam kuma shugabanin wnn kungiya da muka shirya yarjeneniya dakai akan abubuwan dazaka yiwa al,ummarmu ranka yadade baka biyo layin ba muna kira da aduba a gyara domin cigaban wnn yankuna namu wnn photon naka danasa agun taron Mu na ne wnn takardar sahanun kane dakuma na lauyan wnn kungiya akan cewa zaka cika alkawarin mandate din da muka baka kuma kadauki alkawarin daga mandate din da muka baka ga abun daza ka iya aciki duk wani da na kowacce jam,iya sunzo gun kuma sunsa hannu akan takardarsu da muka basu suma akan cewa sun gansu da abubuwan da Yan takarkarunsu s**a aiyana. yazama dole agaremu mutunama domin musauke nauyin da al,ummarmu s**a daura mana.sannan muna mai baka shawara kai matashine yakamata kayi kokari kakawo sauyi fiye da kowanne zamani na Yan majalissun Mu na baya. domin Samar da cigaba a yankunanmu tahakane anan gaba al,ummar kura da Garun Mallam zasu yarda da nagartar mulkin matasa ayankin ko kuma basu dama.amma amatsayinka na matashi idan kakasa yin abin dayadace domin cigaban wnn yanki to hatta matashin dazai zo nangaba al,ummarmu na wnn yankuna baza suyarda dashi ba domin zasuce sun gwada matasa sunkasa ciyar da yankin gaba dakuma al,ummar cikin yankin. Sabi dahaka muke sanar Sakai cikin girmawa akan alkawarikan dakadaukarwa al,ummar yankinmu da kaduba su ka kuma cikamana su ta wnn hanyarne kadai zamu iya shadawa cewa kai shugabane adali ko akasin haka.
Kungiyar YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM CHAPTER
Bama Neman komai gareka bakuma ma bukatar komai face muga kacikawa al,umar wnn yanki namu alkawarin dakaudar musu afanni da ban da ban.mungode

*YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A**2020 FG TRACKING KURA/MADOBI/GARUN MALLAM FED.CONSTITUENCY*Aslm al,ummar kara...
08/01/2024

*YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM L.G.A*

*2020 FG TRACKING KURA/MADOBI/GARUN MALLAM FED.CONSTITUENCY*

Aslm al,ummar karamar hukumar kura madabi da Garun Mallam ayaune muka gama rubuta report din aikin da akebawa Yan majalissu na shekara ta dubu biyi da ashirin 2020 Wanda yanzu saura na shekara 2021 zuwa 2023 binciken da mukayi anbawa wnn yankin namu na kura Madobi da Garun Mallam aiki na naira 372,000,000 milyan Dari uku da saba,in da biyu a iya shekara daya kawai wato ashekarar 2020 Wanda wnn kudade iya aiki za,ayiwa al,umma dasu basu da halaka da albashin Dan majalisaar ko allowance ko bonus da akeyi musu wnn kudin iya na aikin al,ummmane idan kuka duba aikin shi Dan majalissar lokacin yayi kokari wajen yin wasu abubuwan wasu kuma baiyi ba to shin inna kudin suke? Me akayi dasu? Amma dai kusan wnn aiyukan na shekarar ta 2020 yayi su kowa Zai iya dubawa yagani ayanzu mungama report din kuma zamu bibiyi Wanda ba,ayiba sannan mukoma kan na shekara ta 2021 zuwa 2023 domin mugani sukuma wanne aiyukan ne idan kuka duba wnn takardar da muka futar zakuga kalar aikin da kuma ministry din da adadin kudin kowanne aiki inna munaso amatsayinku na al,ummar wnn yankuna kuduba kugani Wanda kuma yakeson PDF da mukayi Zai iyayimana magana domin mubashi yana da hakki domin Dan constituency din ne zakuma mubibiyi Wanda muke ganin ba,ayiba amma yayi kokari sosai acikin wnn aiki na shekara ta dubu biyi da ashirin 2020 mungode

YAF
8/1/2024

Address


Telephone

+2348107929044

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Youth awareness forum Garun mallam L.G.A posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Youth awareness forum Garun mallam L.G.A:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share