Highlights Of Next Generation Project In Kano State.
Back to work, Fully.
#studentsfirst
Sako Daga Babban Me Taimakawa Gwamna Akan Harkokin Dalibai. Hon. Ibrahim Ma’aji Sumaila
Karin bayani daga bakin Babban Me Taimakawa Gwamna Akan Harkokin Dalibai Ibrahim Ma’aji Sumaila Akan Taron Daya Gabata A Dakin Taro Na Asaa Pyramide Hotel Dake Jihar Kaduna.
Karin bayani daga bakin Me Bawa Gwamna Shawara Akan Harkokin Dalibai Nura Iro Ma'aji akan taron daya gabata a dakin taro na Asaa Pyramide Hotel dake jihar kaduna.
Kungiyar malaman jami'o'i Asuu reshin jami'ar Yussuf Maitama Sule da na Aliko Dangote sun bamu mamaki kan tafiya yajin aikin da su kayi, san da a ke siyar da filayin makarantu kun kasa fituwa kuyi yajin aiki.
sai bayan zuwan Gwamna Abba kabir Yusuf sannan kuka san nawa ne Albashin ku, a cewar babban mataiki na musamman ga gwamnan kano kan harkokin dalibai Comred. Ibrahim ma'aji Sumaila.