28/09/2023
https://coinsavi.com/join/41654077
Referral code: 41654077
Kasuwar Coinsavi sun bada damar ayi mining ma coin dinsu da zasuyi launching dinsa anan gaba kamar yanda mukayi na Remitano. Ita wannan kasuwar mai suna Coinsavi sunyi partnership da kasuwar Remitano, wannan shine babban abin daya jawo hankalina kan yin mining dinsu, domin duk.abin da yake da alaqa da Remitano baza muyi wasa dashi, saboda mun amfanesu, k*ma har gobe muna kan amfanarsu.
Mining din Coinsavi ana yinsa duk bayan awa hudu (4 hours), sannan suna bada 0.08 na coin din aduk mining daya, ma'ana duk bayan awa hudu.
Hanya mai sauki da zakuyi KYC na Coinsavi shine Idan kuna da kasuwar Remitano k*ma kunyi KYC dinta, zakuyi linking dinta da Coinsavi, kai tsaye Remitano zasuyi transfer na dukkan bayananku na KYC (suna, address, ID, da sauransu) zuwaga Coinsavi, su k*ma nan take su tabbatar maka da KYC dinka.
Wayanda suke da sha'awar fara mining na Coinsavi, ga link nan 👇👇
Referral link: https://coinsavi.com/join/41654077
Referral code: 41654077