Al'umma News

Al'umma News Domin Ingagtattun Labaran Dukkan Fannonin Duniya.

28/12/2024

YANZU-YANZU: Daga ina kuke tare damu?

Al'umma News

DA ƊUMI ƊUMI: Yan Sanda Sun Ƙara K*she Mabiya Shi'a Uku Har Gida A Jihar Yobe.“Mun samu wani rahoto da sanyin safiyar na...
30/08/2024

DA ƊUMI ƊUMI: Yan Sanda Sun Ƙara K*she Mabiya Shi'a Uku Har Gida A Jihar Yobe.

“Mun samu wani rahoto da sanyin safiyar nan na yau juma'a mai ɗauke da cewa wasu jami'an tsaron ƙasar yan sanda sun kutsa har cikin makarantar Fudiyyah dake garin Geidam ta Jihar Yobe a daren Juma'a ina s**a buɗe wUta akan mabiyan suna tsaka da addu'ar raya daren Juma'a kamar yadda s**a saba kowane sati, wanda a sanadiyyar haka aka rasa rai na mutum uku.”

Hhhh
02/04/2024

Hhhh

11/03/2024

Ramadan Kareem. ⭐🌹🌹

Ƙaryane ba'a harbi El-Zakzaky ba ko guri daya, domin babu tabo ko kuma kwarzane a jikinsa--- inji Farfesa Sani Umar Riji...
25/02/2024

Ƙaryane ba'a harbi El-Zakzaky ba ko guri daya, domin babu tabo ko kuma kwarzane a jikinsa--- inji Farfesa Sani Umar Rijiyar Lemo.

Me zaku ce???

Address

Kano

Telephone

+2348068113532

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'umma News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Al'umma News:

Share

Category