Surajo Kanawa support Organization

Surajo Kanawa support Organization Campaign for Sumaila da Takai kwankwasiyya House of representatives

08/06/2022

Sheikh Jaafar Adam Ya Kira Bola Tinubu A Matsayin Maƙiyin Yan Arewacin Najeriya

Daga Conrd Nura Siniya

fitaccen malamin addinin musuluncin Marigayi Sheikh Jaafar Mahmud Adam, ya kasance mutun mai son cigaban yankin Arewa mai tsananin kishin addinin musulunci wanda bai taɓa goyon bayan burin jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, na zama shugaban kasar Najeriya ba.

A wata huɗuba mai fashewa kafin a ka*she shi a shekarar 2007, Sheikh jafar mahmud Adam ya sanya Bola Tinubu a cikin jerin makiyin Arewa daga Kudu maso Yammacin Najeriya.

A lokacin da yake gwamnan Lagos an ka*she mana yan uwa da yawa a jiharsa yakasa daukan mataki an mana asaran dukiya mai dumbin yawa a jihar Lagos

Haka zalika Bola Tinubu ya jagoranci ƙona kimanin babura sama da dubu 3,500 tare da fatattakar ƴan Arewa daga kasuwar Alaba rago wanda a lokacin yana Gwamnan Lagos ko mai yankan akaifa aka gani indai Ɗan Arewa ne sai an karbi kuɗi daga wurin shi don kawai a musgunawa ƴan Arewa.

Sannan dukkan ka*she ka*shen da akeyi a arewa baitaba fitowa ya jajanta manaba sai yanzu daya keson zama shugaban kasa toh inajan hankali ga dukkan yan uwana yan arewa karmu biyewa son zuciyarmu ko kuma banbancin jam'iyya yanzu magana akeyi na ceto yankinmu na Arewa daga halin da muke ciki

A bayanan da muka samu tunda aka kafa jihar Legas ba'a taba samun mutumin da ya mayar da baitul malin jihar asusun shi kamar Bola Tinubu wanda EFCC ta taɓa tuhumar shi da amfani da asusun banki na kasashen Ketare kusan guda 10, inda aka samu kuɗi a cikin su da s**a kai Yuro Dubu £21, sannan da wani account na hadin gwiwa tsakanin shi da matar shi dauke da kuɗi Kimanin Yuro dubu £10,118 a lokacin yana gwamnan Legas

Ina kira ga marubutanmu na arewa da adage gurin rubuta dukkan abunda zai kawowa yankinmu na arewa cigaba Musamman gurin zaban shugaba mai nagarta ba irinsu su Bola tinuba wanda tun 1997 yake cewa bai yadda da Nigeria a matsayin kasa daya ba

A ƙarshe ya kamata mu sani cewa makomar cigaban yankin.

06/06/2022

        Gwamnonin jam’iyyar APC, sun ki amincewa da zaɓar shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan a matsayin dan takarar jam’iyyar na shugabancin ƙasa a zaben 2023. Da yake zantawa da manema labarai na fadar shugaban kasa, jim kadan bayan ganawa da shugaban a Villa, shugaban kungiyar gwamn...

Address

Kanawa
Kanawa

Telephone

+2348144888911

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Surajo Kanawa support Organization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category


You may also like