Duniyar mamaki

Duniyar mamaki Tunatarwa game da abubuwan al'ajabi da ban haushi da ma ilmantar da mu gane da duniya.

Anci tarar zakara naira miliyan 6 a Ingila saboda cara.
24/02/2025

Anci tarar zakara naira miliyan 6 a Ingila saboda cara.

11/02/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hamamatu Umar Ibrahim, Aminu Isah

Ya wannan lamarin yake ?
08/02/2025

Ya wannan lamarin yake ?

01/02/2025
Me ku ka fahimta anan.
17/01/2025

Me ku ka fahimta anan.

15/09/2024

Ina yi wa kowa fatan alkhairi 🙏🙏🙏

24/06/2024

Duniya Ina zaki da mu.
Wata mata auri dan cikin ta.bayan shekaru da mutuwar mijinta.har ma ta samu juna biyu da yaron nata Mai shekaru 24.lamarin ya faru me a can kasar Zimbabwe.

15/06/2024

Wasu matukan jirgin kamfanin Batik Air na kasar Indonesia sun bace Hanya,na tsawon mintuna 28 bayan da barci ya dauke su lokacin da jirgin yake tsaka da tafiya a sama. kafin hankalin ya dawo bayan barcin ya sake su.
Jirgin ya taso ne daga sulawesi inda zai nufi Jakarta.

Address

Ali Akilu Road
Kaduna

Telephone

+2349067287707

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar mamaki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category