DCL Hausa

DCL Hausa Kafar yada labaran DCL Hausa na kawo muku hirarraki da fitattun mutane da kwararru.
(4)

Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta k**a wadanda ake zargi da aikata laifuka 916, tare da ceto mutane 319 da aka yi ga...
31/12/2024

Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta k**a wadanda ake zargi da aikata laifuka 916, tare da ceto mutane 319 da aka yi garkuwa da su cikin shekara 1

Wata Kotu a Kaduna ta tilasta wa barawon lalita yin sharar harabar kotun na tsawon kwanaki 40
31/12/2024

Wata Kotu a Kaduna ta tilasta wa barawon lalita yin sharar harabar kotun na tsawon kwanaki 40

31/12/2024

Sponsored:

Yadda gwamnatin Borno ta horar da mata sana'o'i daban-daban

'Yan kasuwar mai a Nijeriya sun yi hasashen cewa farashin fetur zai sauka bayan da matatar Warri ta fara aiki
31/12/2024

'Yan kasuwar mai a Nijeriya sun yi hasashen cewa farashin fetur zai sauka bayan da matatar Warri ta fara aiki

Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule, ya dakatar da shugaban hukumar malamai ta jihar da sauran mambobin hukumar saboda...
31/12/2024

Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule, ya dakatar da shugaban hukumar malamai ta jihar da sauran mambobin hukumar saboda ɗaukar ma'aikata 1000 ba bisa ka'ida ba

Wane irin sako ke dauke da wannan tambari na AES?Tambarin sabuwar kungiyar AES wacce kasashen Nijar, Mali da Burkina Fas...
31/12/2024

Wane irin sako ke dauke da wannan tambari na AES?

Tambarin sabuwar kungiyar AES wacce kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso s**a kafa bayan ficewa daga ECOWAS. Kowacce kala, na wakiltar kasa daya cikin ukun da s**a kafa AES.

Hukumomi da ma'aikatun gwamnatin tarayyar Nijeriya 20 za su kashe kudi Naira bilyan 14.3 wajen sayo kwamfutoci a shekara...
31/12/2024

Hukumomi da ma'aikatun gwamnatin tarayyar Nijeriya 20 za su kashe kudi Naira bilyan 14.3 wajen sayo kwamfutoci a shekarar 2025, kakamr yadda kasafin kudin Shugaba Tinubu ya nuna a cewar jaridar Daily Trust

30/12/2024

Labaran DCL Hausa 30/12/2024

- Farfaɗowar matatar man fetur ta Warri ya farantawa shugaba Tinubu na Nijeriya.

- Bankin Duniya ya hannanta wa Nijeriya bashin dala bilyan 1.5 don ta ci gaba da aiwatar da tsare-tsaren tattalin arziki.

- Ƙananan hukumomi za su fara karɓar kason kuɗaɗen su kai tsaye daga gwamnatin taraiyar Nijeriya daga watan Janairun 2025

Mai gabatarwa: Muhammad Masud Abu

30/12/2024

Ra‘ayoyin ‘yan Nijar da Nijeriya kan rigimar diflomasiyyar Tinubu da Tchiani

30/12/2024

Takaddamar Janar Tchiani da Tinubu barazaba ce babba ga Nijeriya da Nijar - Dr. Nastura Ashir Shariff

30/12/2024

Hukuncin bikin murnar zagayowar ranar haihuwa 'Birthday' a musulunci

Nawa kuke fatar litar fetur ta koma a Nijeriya?
30/12/2024

Nawa kuke fatar litar fetur ta koma a Nijeriya?

30/12/2024

Sai nan da shekara 24 gwamnatin Nijeriya za ta biya bashin da ta karbo daga Bankin Duniya na Dala bilyan 1.5

Address

Arewacin Najeriya
Kaduna
800264

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DCL Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DCL Hausa:

Videos

Share