Abdulrahman Kabeer

Abdulrahman Kabeer Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulrahman Kabeer, Digital creator, Kaduna.

Permanently closed.

أشهدُ أنْ لا إلهَ إلاَّ اللهُ وأشهدُ أنَّ محمّداً رسولُ الله❣️

@القيوم📿🧎🏽‍♂️:May الله protect you
May الله guide you
May الله grant you Jannah
May الله strengthen your Iman
May الله accept all your duas
May الله ble

22/01/2025

Allah yajikan Sheikh ja afar

13/12/2024

Yau Saura kwanaki 917 wa'adin mulkin tinibu Na farko ya qare, idan kuma xai zarce Saura kwanaki 2,378......🤧

Kudin dake kasuwar crypto gaba daya ya haura Tiriliyan 2 da bilyan dari 8 ($2.8T+)Nawane naka acıkın kudin nan? 😂😂😂 nida...
11/11/2024

Kudin dake kasuwar crypto gaba daya ya haura Tiriliyan 2 da bilyan dari 8 ($2.8T+)

Nawane naka acıkın kudin nan? 😂😂😂 nidai $... ne.

Me kazoyi a social media ?
09/11/2024

Me kazoyi a social media ?

May Allah protect us from the destruction of Zina
09/11/2024

May Allah protect us from the destruction of Zina

09/11/2024

Wannan haka zanchan yake
Allah yayi maka rahama
Malan jaafar Mahmoud adam

BIOGRAPHY  OF M U H A M M A D (S. A. W)  ▪Name :  Muhammad (SAW)▪Father :  Abdullah▪Mother : Aminah▪Date of Birth : 12th...
27/10/2024

BIOGRAPHY OF M U H A M M A D (S. A. W)

▪Name : Muhammad (SAW)
▪Father : Abdullah
▪Mother : Aminah
▪Date of Birth : 12th Rabi Al - Awwal
▪Date of Death :08 Jun 632 11 after Hijra
▪Age : 63 yrs
▪Place of Birth : Makkah
▪Place of Death : Madinah
▪Residence : Makkah then moved to Madina
▪Profession : Businessman , then a Prophet
▪Age : 63 years
▪Lived in Makkah : 50 years
▪Nabowat Age : 40 years
▪Lived in Madinah ; 13 years
▪Yrs of Preaching : 23 years
▪Merchant : 26 years (583–609 CE)
▪Preacher : 23 years (609–632 CE)
End of Worldly Life : 08 June 632 (11th after Hijra)

A C T I O N S
1. Virtue
2. Preaching
3. Jihad in Islam

B E H A V I O U R
1. Peace and Justice
2. Loving everybody
3. Liking of Muslims
4. Philanthropic
5. Respectful of any organ.

WIVES & MARRIED PERIOD
1. Khadija bint Khuwaylid 595–619
2. Sawda bint Zamʿa 619–632
3. Aisha bint Abi Bakr 619–632
4. Hafsa bint Umar 624–632
5. Zaynab bint Khuzayma 625–627
6. Hind bint Abi Umayya 625–632
7. Zaynab bint Jahsh 627–632
8. Juwayriyya bint al-Harith 628–632
9. Ramla bint Abi Sufyan 628–632
10. Rayhana bint Zayd 629–631
11. Safiyya bint Huyayy 629–632
12. Maymunah bint al-Harith 630–632
13. Maria al-Qibtiyya 630–632

C H I L D R E N
Boys :
1. Al-Qassem
2. Abdullah
3. Ibrahim

Girls :
1. Zaynab
2. Ruqayyah
3. Ummu Kalthoom
4. Fatima

8 Miracles Everyone Must Know About Prophet MUHAMMAD (S.A.W)

Did you know?

1. "Flies, insects, ants and mosquitoes" never land on his body, let alone of bitting him?

2. He did not "yawn" in his lifetime?

3. Both "domestic and wild animals" were never for a second angry with him?

4. During his "sleep," he heard all "conversations?

5. He could see everything both in "front" and at the "back" at the same time without turning?

6. He was always "one foot taller" than anybody that came "near" him?

7. He was "circumcised, washed and cleaned in his Mother's womb before he has been born to this world?

8. He had no shadow even in the Sun, Moon, or Light?

DoctorX MINING Ice lab project neYana daya daga cikin project da Ice Open Network s**a rattaba hannu akai, Khairan In Sh...
09/10/2024

DoctorX MINING

Ice lab project neYana daya daga cikin project da Ice Open Network s**a rattaba hannu akai, Khairan In Sha Allah

Da Zarar kunyi register zasu Baku point 2000, ana mining dinsa duk bayan awa 24 sannan duk awa daya zaka na samun 64 $DTX.

https://doctorx.meme/

Referral code: akshugaba

Binance sunce zasuyi announcement na project dinda za a fara pre-market dinsa. Aganinku tsakanin $Blum Da $Memefi wanne ...
26/09/2024

Binance sunce zasuyi announcement na project dinda za a fara pre-market dinsa. Aganinku tsakanin $Blum Da $Memefi wanne zasu fada?

Mufa Yan memefi ne ahee😂😂😂

FABRIK PROJECT Manyan Abokan Pavel Durov mai kamfanin Telegram wato Roxman wanda yake da project din $Major da kuma Stev...
25/09/2024

FABRIK PROJECT

Manyan Abokan Pavel Durov mai kamfanin Telegram wato Roxman wanda yake da project din $Major da kuma Steve Milton wanda yake da project din Fintopio sun fito mana da sabon Telegram mining mai suna $Fabrika

Pavel Durov ne ya sayi Fabrika a kasuwar Fragment na Telegram ya bawa abokansa Roxman da Steve Milton kyautarsa

Wannan dalilin ne yasa Roxman da Steve s**a yanke shawaran fitar da Fabrika mini app wanda za'a yi mining dinsa domin girmama kyautar da abokinsu mai Telegram yayi musu

Don haka kada ayi wasa dashi

https://t.me/fabrika/app?startapp=ref_78908

DAZU NOTPIXEL SUKAYI OFFICIAL LAUNCHING NA MINI APP NASU.Notcoin sunyi promoting nasu and Damx ma haka Kai tsaye suna ka...
24/09/2024

DAZU NOTPIXEL SUKAYI OFFICIAL LAUNCHING NA MINI APP NASU.

Notcoin sunyi promoting nasu and Damx ma haka Kai tsaye suna kaddamar wa

Kamar yadda muka fi sani project da yazo da sabon salo a game NASA Shi yafi Nuna da gaske yake Dan bai kwaikwayi fasahar kowa BA sannan dadin dadawa aranar farko saiga notcoin sun tallatasu

Sannan tun yanzu bot Nasu har yasamu active users 1.4M 👊

https://t.me/notpixel/app?startapp=f6808507309

Sabon mining ɗin nan na Binance mai suna Moonbix yazo da sabuwar fasaha, ku daure kuyi, zai iya bada mamaki.Binance Moon...
17/09/2024

Sabon mining ɗin nan na Binance mai suna Moonbix yazo da sabuwar fasaha, ku daure kuyi, zai iya bada mamaki.

Binance MoonBix 🔥🔥🔥

Wannan shine mini-app na farko daga Binance Exchange. Kai tsaye ba sai an tsaya dogon sharhi ba akai, saboda ya tabbata sunyi rubutu akansa a bl0g ɗinsu. Don haka kuyi maza kuyi.

💎Ku fara connecting na VPN, misali zaku iya amfani da VPNify. Sai da VPN yake shiga.

💎Sai ku danna link ɗin nan don ku samu point guda 1,000

https://t.me/Binance_Moonbix_bot/start?startApp=ref_6808507309&startapp=ref_6808507309&utm_medium=web_share_copy

💎Akwai game da akeyi aciki, da wasu task, zaku iya sai kuyi su.

LOKACIN FASA DUTSEN FINTOPIOhttps://fintop.io/RznJnbz8Da fatan 'yan uwa basu shagala da fasa dutsen Fintopio a fito da d...
05/09/2024

LOKACIN FASA DUTSEN FINTOPIO

https://fintop.io/RznJnbz8
Da fatan 'yan uwa basu shagala da fasa dutsen Fintopio a fito da diamond ba domin shine hanya mai sauki da ake tara HP na Fintopio

Dutsen Fintopio yana bayyana duk bayan awa daya, zai kara mintuna 10 kafin ya bace, kuma wadanda s**a fi bada muhimmanci wajen fasa dutsen zasu iya samun kyautar daloli duk bayan sati guda

Har yanzu muna kira ga wadanda basu fara Fintopio ba su shigo a dama da su, ga |ink 👇
https://fintop.io/RztprTSo
💎

Wadanda basu iya fasa dutsen Fintopio su fito da diamond lafiya ba to su kalli bidiyo ta nan👇
https://t.me/Web3hausa145

Allah Ya bamu sa'a

Sidekick Sabon Farming ne na Sidekick wanda binance suke backing Side fans shi ma dai k**ar dogs ba mining ake yi ba kaw...
01/09/2024

Sidekick Sabon Farming ne na Sidekick wanda binance suke backing

Side fans shi ma dai k**ar dogs ba mining ake yi ba kawai yana anfani da dadewar telegram din ka, Sannan yana daya daga cikin project din da binance su kayi backing.

App ne da yake hada mutane da communities da dama shiyasa in kun shiga zaku ga yana k**a da instagram.

Yadda za kayi register:

➠ Da farko zaka shi ga link din su yana kasa 👇

https://t.me/sidekick_fans_bot?start=6808507309

➠ Sai ka shiga “TAP to start”

➠ kana shiga zasu lissafa dadewar telegram din ka sai su baka adadin da ka samu k**ar dai dogs.

➠ Sai kaje kayi tasks in kana so.

➠ Shikenan Allah ya bamu sa’a

31/08/2024

❣️LAILAHA ILLALLAH ❣️

❣️MUHAMMADUN❣️

❣️RASULULLAH♥️

Ga wanda sukeyin mining na HOT wallet sunzo dawasu task dazasu baka wani token na FREE sunyi wanan token domin yima Pave...
26/08/2024

Ga wanda sukeyin mining na HOT wallet sunzo dawasu task dazasu baka wani token na FREE sunyi wanan token domin yima Pavel durov me telegram solidarity domin asakoshi so zamu iya samun Alkhairi dashi
👉danna wanan link din domin shiga kayi task dinka👇

https://t.me/herewalletbot/app?startapp=freedurov-2469757

💥kashiga inda aka nuni da Red arrow domin kaika wurin task en

💥kaje kaqara wanan emoji dazan ajiye na FREE ajikin telegram name naka saikadawo kayi claim
💥Kaje twitter kayi posting da saikayo copy link na posting dinka kazo kasaka domin samun 50 FREE TOKEN

Address

Kaduna
800001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrahman Kabeer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulrahman Kabeer:

Videos

Share