Kainuwa Youth Progressives Forum

Kainuwa Youth Progressives Forum Kainuwa Youth Progressives Forum is a community development association.

27/12/2024

Jummat Mubarak 📿🕌

09/05/2024

Jummat Mubarak 📿🕌🤍
my follow numbers 🙏

03/04/2024

Goman ƙarshe

07/02/2024

Final
Nigeria🇳🇬vs Ivory coast 🇨🇮

A jiya mun samu tattaunawa da matashin nan wanda ya shahara wajen koya sana’oi da kuma bada tallafi ga matasa da iyaye m...
21/01/2024

A jiya mun samu tattaunawa da matashin nan wanda ya shahara wajen koya sana’oi da kuma bada tallafi ga matasa da iyaye mata a fadin Kaduna north wato Abubakar Abdulazeez (Kaka). Mun tattauna hanyoyin hadin gwiwa wajen fadada ayyukan sa zuwa ga unguwan mu da kuma wasu hanyoyin chigaban al’umma gaba daya. Bayan haka muka gabatar masa da award domin godiya da qara masa karfin gwiwa a kan ayyukan da yake yi. Muna masa fatan alkhairi.

21/01/2024

Kainuwa Youth Progressives Forum

01/01/2024

2 0 2 4 /1/1

Gashi dai mulki da kudi da dogarai da masoya da iyalai da yan kanzagin Gwamna Rotimi Akeredolu ba su iya kange shi daga ...
27/12/2023

Gashi dai mulki da kudi da dogarai da masoya da iyalai da yan kanzagin Gwamna Rotimi Akeredolu ba su iya kange shi daga mala’ikan mutuwa ba. Za su iya bada komai domin ya ci gaba da kasancewa gwamna amma hakan ya gagara. Ana tsakiyar jin dadi duniya mai yanke jin dadi ta kutso. Amma ba lalle hakan ya zamo wa’azi ga gwamnoni masu ci da wadanda suke ta hankoro ba-ji-ba-gani cewa sai sun kar6e. Ana ta kujiba-kujiba, ana tada jijiyar wuya, ana mitin, ana kulle-kulle sai ka ce a duniya za a tabbata. Allah Ya kawo mu wani zamani da mutuwar ma kanta ba ta zama wa’azi ga mafi yawan mutane. Kai Allah Ka sa mu cika da kyau da imani.

22/12/2023

Zamu Mutu 😭 Amma Insha ALLAH Zamu Tashi Tareda Abin Kaunar Mu مُحَمّد٘ ﷺ.
Jummat Mubarak 📿🕌

21/12/2023

Akasarin sunayen garuruwa a ƙasashen da Turawa su ka mulka, ba daidai aka rubuta su ba. Akasari su na rubuta abin da kunnensu ya jiye musu ne. Misali, birnin Mumbai na ƙasar Indiya, Turawa ne su ke rubuta ‘Bombay’ tun lokacin su na mulkin mallaka, amma daga bisani (a shekarar 1995) mahukuntar ƙasar su ka gyara sunan ya koma Mumbai.

A nan gida Nigeria ma, akwai sunayen garuruwa da unguwanni da Turawan mulkin mallaka ba su rubuta sunan yanda ya kamata ba a tsarin rubutun Hausa ko yaren da ke garin. Misali, Sokoto (Sakkwato), Zaria (Zariya), Bauchi (Bauci), Fagge (Fage), Bichi (Bici), Hadejia (Hadejiya), Makurdi (Makodi), Aliero (Aleru), Potiskum (Fataskum), Azare (Azarai), dss.

16/12/2023

Alhamdulillah

06/12/2023

Guraran da sojoji s**a kai hari a arewacin najeriya, bayan kisan s**a ce WAI kuskure ne.

A Maiduguri an ce kuskure
A Nasarawa an ce kuskure
A Benue shima kuskure
A Katsina an ce kuskure
A kaduna shima an ce kuskure

Kai barima kiki wannan shine HARI NA GOMA (10) Wanda sojoji s**ayi akan farar hula cikin shekaru biyu

Yaushe wannan kuskuran zai ƙare?

29/11/2023

Ina Health Workers ?

ECOWAS / CEDEAO
Suna massive recruitment👇

Gwamna Fintiri na Adamawa ya kara naira dubu goma akan kudin da ake bawa yan bautar kasa duk wata. Sabon tsarin zai fara...
28/11/2023

Gwamna Fintiri na Adamawa ya kara naira dubu goma akan kudin da ake bawa yan bautar kasa duk wata.

Sabon tsarin zai fara aiki ne a sabuwar shekarar 2024 da za'a shiga.

24/11/2023

KADUNA TA AREWA?

Jumma'a Mubarak 📿🕌
24/11/2023

Jumma'a Mubarak 📿🕌

17/11/2023

KANAWA MA ZAUNA KADUNA KU KARA HAKURI ...🙏

17/11/2023

Congratulations GawunaOnline

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kainuwa Youth Progressives Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share