Suhaibu Yusuf Sambo

Suhaibu Yusuf Sambo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Suhaibu Yusuf Sambo, Digital creator, Kaduna.

Wannan hanya ta Social Media wato hanyar Sada Zumunta, hanyace ta yada manufa ga Al'umma.Misali; Ra'ayi, Shawara, Labarai, Ilmantarwa, Luratarwa kai harma da Nishadantarwa.

13/01/2025

كلام الله المعجز
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛
؛

؛

القرآن الكريم

26/12/2024

Hmmmm

Allah Yayi Mana Tsarin Da Zaluncin Shugabannin Kasarnan.

Allah Muke Roko Yafahimtar Da Shugabannin Mu Gaskiya.

26/12/2024

Subhanallah

Jin Waɗannan Kalamai a Bakin Shugaban ƙasa Na Kasae Niger, Tabbas Wannan Abin Tayar Da Hankali Ne!

17/12/2024

Bayani Tsakanin Sojojin Nigeria Da Na Kasar Faransa.

Mai Magana Yace, "Duk Inda Kaga Sojojin Kasar Faransa Sunje, To Akwai Abinda Suke Nema Ne A Wajen".

Kuma, "Ba'a Nemansu A Wata Kasa, Sune Suke Zuwa Da Kansu Batare Da Goron Gayyata Ba".

Bacin Kada Kuce Nayi "Azarbabi Ko Riga Malam Masallaci", Da Sai Ince Muku, Ni Na San Dalilin Shigowarsu Nigeria.

To Amma, Abar Kaza Acikin Gashin Ta, A Lokacin Da Tayi Wari, Kowa Zaiji Gami Da Gani Da Idanuwansa.

A Wannan Lokacin Ne Zan Kuma Mai-Maita Muku Wannan Maganar.

Fata Na Dai, Kada Allah Yasa Abin Yakasance.
fans

16/12/2024

Shugaban Kasar Niger Ne Yake Fadin Wannan Maganar.

16/12/2024

Dama Akwai 'Yan Boko Haram Ne A Jihar Katsina Da Zamfara?

COMMENCEMENT OF FRANCE MILITARY DEPLOYMENT IN NIGERIA:

1. Anytime an official denial is issued by Tinubu's spin doctors, on any subject, take that denial as an offial confirmation.

2. Last week, Chief of Defense staff denied any plan to establish France military bases in Nigeria.

3. Yesterday, the Chief of Army staff received the first contingent of French soldiers and immediately deployed them to maiduguri to " HELP NIGERIA IN FIGHTING BOKO HARAM" . The same boko haram they claimed to have decimated and are scamping for safety.

4. Before the blinking of an eye, a FRANCE military base will be physically seen in Maiduguri, perhaps before the new year so that they will " FIGHT" boko haram and begin to explore and prospect on huge mineral resources and surely begin to exploit, harass, intimidate, kill,8 incapacitate, annihilate the local people, which is typical of France presence in Africa.

5. Perhaps soon after the Maiduguri deployment, France military may be deployed to sokoto/ zamfara / kebbi/ katsina axis to "FIGHT" insurgents and in In the process, establish another military base, and like in Maiduguri, begin to explore, prospect freely all the abundant solid minerals resources in that location.

6. Next is to deploy the France military to Kogi in the name " of FIGHTING ANSARU & PROTECTING SHIRORO POWER STATION."Another military base will be put in place, and the real motive of solid minerals stealing will continue in earnest.

7. Believe it or not, Nigeria is a new France colony in Africa. Northern Nigeria is its new colony. France lost five former colonies in one swoop but were handed over one country bigger than all the five, by a desperate Tinubu. looking for future protection of self and belongings.

8. Tinubu is playing god, and in the process, silencing the entire military institutions who are trained to safeguard our territorial integrity, but who chose to swallow the cowardice pills.

13/12/2024

Tsakanin Nigeria, Shugabannin Ta, Da Talakawan Kasar.

Waliyyan Allah Suna Yi Muku Barka Da Juma'ah.Ni Da Waliyyin IZALA Kuma Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS Maraban Jos, Ka...
06/12/2024

Waliyyan Allah Suna Yi Muku Barka Da Juma'ah.

Ni Da Waliyyin IZALA Kuma Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS Maraban Jos, Kaduna.

A Wajen Wa'azin Walimar Aure Da Ya Gabata A Masallacin Dake Kofar Gidan Sheikh Yusuf Sambo Dake Garin Rigachikun, Kaduna.

Malam Umar Waliy Maraban Jos.

Karanta Wannan Takarda Kaga Abin Mamaki.A Shekarun Baya Kenan, Lokacin Da Aka Gina Lagos Da Kudin Gudunmawar Da Arewa Ta...
06/12/2024

Karanta Wannan Takarda Kaga Abin Mamaki.

A Shekarun Baya Kenan, Lokacin Da Aka Gina Lagos Da Kudin Gudunmawar Da Arewa Take Tarawa, A Wancan Lokacinma Kudi Sunfi Daraja.

Yauma Haka Ake So Abin Yacigaba Da Kasancewa Kenan?

Yaushe Ne Lokacin Gina Arewa?

Kada Kadai Mu Manta; A Wadancan Shekarun, Kafin Samun 'Yancin Kai Da Bayansa, Arewa itace Ginshikin Nigeria Wajen Samun Kudin Shiga, Domin Muna Da Hanyoyi Dayawa.

K**a Daga;

- Mangyada
- Ridi
- Farar Kasa
- Kuza
- Akwa Mari
- Fata
- Uranium
- Kaaro
Da Sauran Abubuwa Masu Yawa.

Yau Kuma Anga Mai Shine Yafi Kawo Kudi, Shine Ake Kokarin Wancakalar Damu Ko?

Hmmm, Bari Man Fetur Din Yakare Muga Abin Mamaki.

FOR THOSE WHO THINK OR WERE BRAIN WASH TO THINK THAT, NORTHERN NIGERIA DIDN'T CONTRIBUTE ANYTHING IN NATION BUILDING THIS WILL DISAPPOINT YOU.

Halan Yanzu Kun Fara Fahimtar Rashin Lissafin Dake Cikin   Dai Ko?
02/12/2024

Halan Yanzu Kun Fara Fahimtar Rashin Lissafin Dake Cikin Dai Ko?

02/12/2024

Ana Wata Ga Wata, Abun Yafara Yawa Fa.

Ku Daina Bari Irin Wadannan Fadakarwar Suna Wuce Ku Ba Tareda Nazarin Zuuci Ba.

A Bude A Saurara Sannan Kuma Ayi Karatun Zuci.

fans

22/11/2024
22/11/2024

'Yan Uwa, Mu Dage Da Yin Addu'ah Gameda Azzaluman Kasarnan. Babu Abinda Yafi Karfin Allah.

fans

22/11/2024

Alhamdulillah

'Yan Uwa, Kuyada Wannan Bideo Domin Al'ummah Su Amfana Kafin Lokacin Damar Yakure.
Aminu Kano Teaching Hospital

22/11/2024
I've just reached 11K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each and every one...
22/11/2024

I've just reached 11K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each and every one of you. 🙏🤗🎉

I really appreciate with your full support.

21/11/2024

Ya Ku 'Yan Uwa Talakawan Nigeria;
15 Jumadal Ula, 1446.

Matukar Masu Zaluntarmu A Kasarnan Bazasu Daina Ba, Kufara Yi Musu Addu'ah Mai Dumi Kuma Mai Zafi.

fans

Address

Kaduna

Telephone

08166361293

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Suhaibu Yusuf Sambo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Suhaibu Yusuf Sambo:

Videos

Share