Kannywood gossip

Kannywood gossip Domin samun labarai daga KANNYWOOD

Posted  •  AURE MARTABA 🎞️Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa Halima Yusuf Atete, tana dab da zama Amarya nan da kwanaki ...
20/11/2022

Posted • AURE MARTABA 🎞️
Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa Halima Yusuf Atete, tana dab da zama Amarya nan da kwanaki kalillan.

Za a daura auren Jarumar ne, da Angonta Mohammed Mohammed Kala, a ranar Asabar, 26 ga watan Nuwamba 2022, da misalin karfe 10:30am na safe, a Abuja Sheraton Bus Stop, Juma'at Mosque, a garin Maiduguri, da ke Jihar Borno.

Kafin ranar daurin auren za a yi shagulgulan biki, da s**a hada da Kwallon Kafa, Margi Day, Arabian Night, da kuma Dinner.

🖊️Kannywood Exclusive .ng

'Yan Mata Ku Yi Hattara Da Malam Alin Shirin Kwana Casa'in, Domin Rikakken Mazinaci Ne, Cewar Wata BudurwaWata matashiya...
29/10/2022

'Yan Mata Ku Yi Hattara Da Malam Alin Shirin Kwana Casa'in, Domin Rikakken Mazinaci Ne, Cewar Wata Budurwa

Wata matashiya a jihar Kano ta gargadi mata 'yan uwanta da kar su kuskura su yi mu'amala da Jarumin Kannywood Sahir Abdul wanda aka fi sani da 'Malam Ali Na Kwana Casa'in' tana mai cewa rikakken mazinaci ne.

Budurwar wacce an kusa bikinta ta bayyana cewa a watannin baya kadan wata mu'amala ta ta'ba hada su, daga baya kuma ba ta san inda ya sami lambarta ba, sai ya biyo ta a WhatsApp ya bayyana mata cewa shi ne wane. Bayan sun gaisa ne sai ya fara bijiro mata da maganganun banza yana mai cewa ta daure ta amince ya yi zina da ita kamar yadda za ku ga kalaman jarumin a hoton screen shot din da aka dora wanda lambarsa ce da kowa ya san shi da ita.

Budurwar ta ki amince wa jarumin a yayin da ta bayyana masa cewa ta kusa zama mallakin wani, amma jarumin bai daina yi mata magiyar amincewa da shi su yi lalata ba, inda a karshe ta bayyana wa mijin da za ta aura abubuwan da jarumi Sahir ke yi mata.

Koda saurayin nata ya tuntubi Malam Ali don ya ja masa kunne ya kuma yi masa nasiha sai Malam Ali ya ce ya yi din, ya je duk abin da zai yi ya yi. Jin hakan ne ya fusata saurayin budurwar har ya bukaci jaridar KANO MEDIA da ta buga labarin ta kuma watsa kazaman kalaman batsa da Malam Ali ya yi don duniya ta gani ko hakan zai sa ya dauki darasi ya gyara.

Sai dai saurayin budurwar ya ce idan har karya ya yi wa Jarumi Malam Ali, to ya fito ya rantse da Alqur'ani ya karyata. Ko ya je Kotu su kuma za su je da wayar da Malam Ali ya turo kalaman batsar da ya yi daga nan duniya ta gani.

Bari Muga masu Ido 👀 kufadamana wacce jarumace wannan?
10/08/2022

Bari Muga masu Ido 👀 kufadamana wacce jarumace wannan?

   with .repost • • • • • •Assalamu alaikum warahmatullah wa barkatuh. Muna farin cikin sanar daku cewa insha Allahu zam...
09/08/2022

with .repost
• • • • • •
Assalamu alaikum warahmatullah wa barkatuh. Muna farin cikin sanar daku cewa insha Allahu zamu fara kawo maku film dinmu mai suna ( RAYUWATA.) Wanda zai fara zuwa maku duk ranar asabar zamu fara sakar maku shi 13/08/2022 Da misalin karfe 8:00 pm na dare. Xai cigaba da zuwa duk ranar asabar a YouTube Chanel dinmu mai suna UMARMSHAREEF. Muna bukatar adduar Ku mungode . juruman shirin shareef.14 imam_tsadu1
._shehu

MA.AIKATA

Story/ScreenPlay


Continuity


Camera Man / D.O.P


Sound


Make-up
'idu Make-up

Editor


Subtitle
Hamza

Location Manager


Probs Manager


Soundtrack
Shareef Studios

Welfare Officer


Light Man
Musa Sarewa

Background Score


Producer


Executive producer


Directed by

24/07/2022

24/07/2022

  MARYAM YAHAYA
09/07/2022

MARYAM YAHAYA

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Allah yayi wa Nura Mustapha Waye (Director IZZAR SO series) rasuwa. Za'a yi Jana'izar...
03/07/2022

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah yayi wa Nura Mustapha Waye (Director IZZAR SO series) rasuwa. Za'a yi Jana'izarsa da Karfe 11 na Safennan A Gidansa dake Goron Dutse Primary Insha Allah.

Muna Addu'ar Allah ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.

R.I.J.F 😭 😭 😭 😭

04-12-1443
03-07-2022

Allah yasanya Alheri MUDASSIR HALADU (BARKEKE)
02/07/2022

Allah yasanya Alheri MUDASSIR HALADU (BARKEKE)

RAYYA
01/07/2022

RAYYA

28/06/2022

with .repost
• • • • • •
Zamu saki tallan fim din AISHA Ranar 1 ga watan July Inn shaa Allah. Kuyi subscribing din YouTube Channel din mu mai suna (Maishadda Global resources) kada ku sake a baku labari

Zamu fara haska muku fim din AISHA tun daga Ranar Idin Babbar Sallah har tsawon sati hudu A Filmhouse cinema Kano dake Ado Bayero Mall cikin Shoprite da kuma Platinum Cinemas dake Kan titin Zaria Road Gidan Halima.

A movie

Story/Produced by the King of boxoffice


Written by naziralkanawy

Directed by

Starring o.kanayo muazu












sani







And others

Cc .ng

Take this as invitasion
16/06/2022

Take this as invitasion

Repost from •Muna Godiya Da Ziyara Kajango Nawa  💪💪💪RANA DUBU THE MOVIE   Day 4 From the Giant BlockBustling house of En...
09/06/2022

Repost from

Muna Godiya Da Ziyara Kajango Nawa 💪💪💪

RANA DUBU THE MOVIE


Day 4

From the Giant BlockBustling house of Entertainment


A Movie

Produced by the king of Boxoffice


Written by

Associate Director

Directed by

Starring


ayshatulhumairah


















Fabrics by


Costumes


Set Designer

09/06/2022

SANARWA! SANARWA! ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAH 🙏Muna Sanar da Ma’abota Kallon Wannan Shiri na   series cewa In sha Al...
06/06/2022

SANARWA! SANARWA!
ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAH 🙏Muna Sanar da Ma’abota Kallon Wannan Shiri na series cewa In sha Allah Zamu cigaba da daukar Season 5&6 . Muna kuma Sa ran Fara Haska muku shi a wata mai kamawa (JULY 2022) in sha Allah. Muna baku hakurin akan dogon Jira da kukai, muna Godiya ga kyaunar ku Gare mu 🙏 Allah yabar Zumunci 🙌❤️🌎 5&6

   with .repost • • • • • •  video loading........
02/06/2022

with .repost
• • • • • •
video loading........

Repost from .ng•Allah ya sanya alkhairi ya sa a yi Damu
02/06/2022

Repost from .ng

Allah ya sanya alkhairi ya sa a yi Damu

Munafarin cikin sanar muku cewa LILIN BABA yabada sadakin UMMI RAHAB
23/05/2022

Munafarin cikin sanar muku cewa LILIN BABA yabada sadakin UMMI RAHAB

Nafisat Abdullahi
21/03/2022

Nafisat Abdullahi

12/03/2022

Meshadda yayima Hassana Akwati GOMA SHA SHIDA (16)
04/03/2022

Meshadda yayima Hassana Akwati GOMA SHA SHIDA (16)

02/03/2022
Nayi Farincki Yadda Abokan Aikina a    Suketayin AURE ~~~~ NAFISA ABDULLAHI
28/02/2022

Nayi Farincki Yadda Abokan Aikina a Suketayin AURE ~~~~ NAFISA ABDULLAHI

Ango ALI ATWORK munatayaka Murnar Aure
26/02/2022

Ango ALI ATWORK munatayaka Murnar Aure

jaruma HAFSAT IDIRIS ta Amarce Yau kuyimata Fatan Alheri
26/02/2022

jaruma HAFSAT IDIRIS ta Amarce Yau kuyimata Fatan Alheri

Address

FH 13 KUMASHI Road KADUNA
Kaduna
6811

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood gossip posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Film & Television Studios in Kaduna

Show All

You may also like