Arewa Post Hausa

Arewa Post Hausa Muna Alfahari Da 'Yankin Arewa. Domin Samun Labarai Acikin Harshen Hausa Na Arewa Da Nigeria,Duniya.
(12)

Ga Wani Dan Arewa Bada Sakon Ga Mutunen Arewa Musanman Masu Ta'ammalida Telegram Ku Hanzarta Kunyi Register Wannan Game👇...
20/03/2024

Ga Wani Dan Arewa Bada Sakon Ga Mutunen Arewa Musanman Masu Ta'ammalida Telegram Ku Hanzarta Kunyi Register Wannan Game👇

https://t.me/catizenbot?start=rp_1230418

Da Yake Ba Kowanne Irin Wannan Ne Muke Sakawaba A Wannan Shafin Amma Tunda Munyi Bicike Tareda Gano Sahihancisa Sai Muka Yanke Shawarar Sakasa.

Dafatan Kowa Allah Yasa Yasamu Alkheri Ta Dalilin Wannan.

CIGIYA! CIGIYA!! CIGIYA!!!Cikin Jimami Da Kaduwa Muke Neman Gudunmuwarku Da Ku Yada Hoton Wannan Moto.Ansace Wannan Mota...
05/01/2024

CIGIYA! CIGIYA!! CIGIYA!!!

Cikin Jimami Da Kaduwa Muke Neman Gudunmuwarku Da Ku Yada Hoton Wannan Moto.

Ansace Wannan Motane A Jihar Sokoto Yau Kwana Daya,Don Allah Duk Wanda Yaga Wannan Motar Ya Sanardamu Ta Wannan Numbers 08096889400
08033276962
Allah Yasa A Face Ameen.

Sanarwa Daga Lukman Aliyu

Sako Mai Muhimmanci Gareku.______________________________Yanzu haka Token dinsu yana kasuwa. Community driven project ne...
28/12/2023

Sako Mai Muhimmanci Gareku.
______________________________
Yanzu haka Token dinsu yana kasuwa. Community driven project ne, dan haka so sukeyi ace 100% na Tokens din nasu yana hannun mutane. Wannan dalilin ne yasa sai sun farayin Airdrop din tokens din kafin a fara trading din token din nasu.

Link:👇
Massive Snowy Token Airdrop!
Faka-faka
______________________________
Yanzu haka Token dinsu yana kasuwa. Community driven project ne, dan haka so sukeyi ace 100% na Tokens din nasu yana hannun mutane. Wannan dalilin ne yasa sai sun farayin Airdrop din tokens din kafin a fara trading din token din nasu.

Link👇
https://t.me/injsnowy_bot?start=1921621657

Kayi sauri yanzu kayi participating aciki tun kafin loakci ya kure. Sannan kar kayi fake referral or anything cheat system. Domin hakan zai iya sakawa ka rasa tokens din naka gaba daya.

Kayi sauri yanzu kayi participating aciki tun kafin loakci ya kure. Sannan kar kayi fake referral or anything cheat system. Domin hakan zai iya sakawa ka rasa tokens din naka gaba daya.

Sannan ka tabbatar duk abunda s**ace kayi^kayi domin hakanne zaisa suyima Airdrops din tokens din naka. Mandatory tasks dinnan yazama dole sai kayi. Sannan har sun fara turawa wa yanda s**ai participating aciki tuni. Allah ubangiji yasa mudace

An saka yaran da s**a kamu da tamowa cikin kasafin kudin jihar Sokoto.
03/12/2023

An saka yaran da s**a kamu da tamowa cikin kasafin kudin jihar Sokoto.

An bada kyautar dan kuikuyon kare a wasanda aka buga na Gasar kwallon kafa a Filato.An bada kyautar ne ga dan wasan kung...
30/11/2023

An bada kyautar dan kuikuyon kare a wasanda aka buga na Gasar kwallon kafa a Filato.

An bada kyautar ne ga dan wasan kungiyar da ta yi nasara a garin Kanke, dake jihar Filato. An baiwa dan wasan da ya fi kyau a wasan kayutar kare kuma ya karba yana farin cikin karbar kyautarsa.

Me za ku ce?

To Kaka Ne?Ko Kaga Mai Yimaka Acikinsu?
30/11/2023

To Kaka Ne?

Ko Kaga Mai Yimaka Acikinsu?

29/11/2023

Wani Malami Yafadi Abida Yadace Akan Sheikh Sani Yahaya Jingir Shugaban Kungiyar Izala Na Kasa.



Everyone
BBC Hausa

Idan Kacika Shirin Gwamnatin Tarayya Akan Matasa Na Nitda 3MTT Program To Ka Hanzarta Shiga Wannan Group Na Telegram Dom...
18/11/2023

Idan Kacika Shirin Gwamnatin Tarayya Akan Matasa Na Nitda 3MTT Program To Ka Hanzarta Shiga Wannan Group Na Telegram Domin Samun Bayani Akan Wannan Sharin Musamman Idan Ka Cika Cyber Security.

Ga Link Nan Wani Bawan Allah Yace Afadakarda Matasa.👇
3MTT.https://t.me/+_ES_wWy4ModjNzg0

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN.is'''raa''ila ta jefa wani haramtaccen maƙamin yaƙi a dokar ƙasa da ƙasa, Bom ne mai...
04/11/2023

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN.

is'''raa''ila ta jefa wani haramtaccen maƙamin yaƙi a dokar ƙasa da ƙasa, Bom ne mai sun " white phosphorus " da turanci, ko "phosphore blanc" da Faransanci. Bom ne mai sheƙar da numfashin duk wadanda ya shaƙeshi koda daga nesa yake, tare illata fatar jikin sa idan iskar sa ta bugi mutum.

Yanzu yanzu aka sanar Is'''raa''ila ta jefa shi a yammacin Gaza.

Rara
29/10/2023

Rara

Rahotanni daga jihar Kano na cewa wani matashi mai suna Isyaku mai Baro ya ƙi yarda ya karɓi kyautar kamfanin buga ruwan...
20/10/2023

Rahotanni daga jihar Kano na cewa wani matashi mai suna Isyaku mai Baro ya ƙi yarda ya karɓi kyautar kamfanin buga ruwan Pure-Water da tsabar kuɗi Naira Miliyan 20 da kuma motar hawa ta kimanin Naira Miliyan 4 da ginanne gida a GRA Kano don ya rabu da Budurwar sa kamar yadda abokin karawar sa ya yi masa tayi.

Alhaji Abubakar Mai Shadda wani hamshaƙin attajiri ne dake saffarar kaya daga Dubai zuwa Najeriya shine yaga yarinyar taje siyayya tare da ƙawayenta a ɗaya daga cikin kantunan sa a daren jiya inda yace yana sonta kuma ya nace yayin da shi kuma saurayin yarinyar sana'ar tura baro yake a kasuwar Kantin Kwari kuma gobe Juma'a za'a ɗaura musu aure da yarinyar.

Rahotanni sun ce yanzu haka ƴan'uwa da abokan arziƙi na can suna tausar ƙirjinsa a kan ya janye wa Alhaji Abubakar ya haƙura ya nemi wata saboda dukiyar da za a ba shi ko mata huɗu yake so zai iya aura duk a goben amma ya kafe kan cewa mutuwa ce kawai zata raba shi da ita saboda haka ko duka dukiyarsa zai ba shi ba zai karɓa ba yafi son Maryam ɗinsa, shima uban yarinyar yace ba za'a fasa auren ba sai dai idan shi Isyakun ne yace ya fasa.

Kunji fa masoyi na gaskiya ko zaka iya yin irin wannan soyayyar ta matashin nan?

Yaya kuka ga ɗa nagari, ya ceci rayuwar mahaifinsa. Amma akwai wanda yake da yara maza manya aka nemi ƙoda bayan ya kwan...
20/10/2023

Yaya kuka ga ɗa nagari, ya ceci rayuwar mahaifinsa. Amma akwai wanda yake da yara maza manya aka nemi ƙoda bayan ya kwanta rashin lafiya, amma dukkan su s**a gagara taimakon mahaifinsu, Subhan Allah!

Babban yayansu yace a barshi yayi shawari tukunna, haka dukkansu s**a ƙi, amma abin mamaki sai ƙaramin cikinsu ne yace a cire nashi, mahaifin yayita saka masa Albarka, kafin lokacin ma sai ya rasu, anya kuwa sun amfanar da mahaifinsu, kokuma sun zama Alkhairi gareshi?

Wallahi da haihuwan susu su, gwanda ɗaya ƙwakƙwara. Daka haifi yara 10 marasa tausayi gwanda ka haifi ɗaya tal me amfani.

Bilal Omar Baba Gombe ✍️

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raju'un.Yadda Kamanin Wani Matashi S**a Sauya Bayan Ya Shafe Wata 7 A Hannun Masu Garkuwa Da...
20/10/2023

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raju'un.

Yadda Kamanin Wani Matashi S**a Sauya Bayan Ya Shafe Wata 7 A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane.

A yau 18/10/2023 Allah madaukakin sarki yayiwa wannan bawan mafita daga hannu 'yan ta'adda bayan shafe tsawon watani bakwai (7 months) a hanunsu.
Wannan matashin mai suna abdulrahman Dan gulbi Wanda yake sana'a gwam_gwam, an dauke shine tsakanin hanyar bindin zuwa Dangulbi, karamar hukuma Maru, jahar zamfara.

Innalillahy Wainna ilaihy rajiun....Ɗan Jarida Hatem Omar, ya yanki jiki ya faɗi bayan samun labarin wasu sashen Iyalans...
17/10/2023

Innalillahy Wainna ilaihy rajiun....

Ɗan Jarida Hatem Omar, ya yanki jiki ya faɗi bayan samun labarin wasu sashen Iyalansa sun rasa rayukan su a harin da Isr**ila ta kai a Rafah, dake Gaza.

Yanzu haka Fusatattun Matasa sun ƙona Ofishin Jakadancin Isr**la a Babban birnin Jordan wato Amman.

Muhd Bala Afuwa

Da Dumi-Dumi Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya nada Ola Olukoyede a matsayin sabon shugaban hukumar EFCC.
12/10/2023

Da Dumi-Dumi

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya nada Ola Olukoyede a matsayin sabon shugaban hukumar EFCC.

Me jirgin yaƙin Amurka yake yi a Isra’ila? — Shugaba ErdoganShugaban Turkiyya Recep Tayyib Erdogan ya yi wasu jawabai ka...
10/10/2023

Me jirgin yaƙin Amurka yake yi a Isra’ila? — Shugaba Erdogan

Shugaban Turkiyya Recep Tayyib Erdogan ya yi wasu jawabai kan yaƙin Isra'ila da Gaza a yayin da yake jawabi ga wazirin kasar Wazirin Austria, Karl Nehammer da ya karɓi baƙuncinsa a Ankara.

Shugaba Erdogan ya ce:

- Me jirgin yaƙin Amurka yake yi a Isra’ila?

- Hakan zai aiwatar da mummunan kisan kiyashi ne ta hanyar kai hari da lalata Gaza

- Sannan kuma Amurka na da fiye da sansanoni 23 a Syria; mene ne ƙudurinsu?

- Duk da cewa Turkiyya da Amurka mambobin NATO ne, Amurka ta harbo jirgi marar matukinmu a Syria; wane kallo za mu yi wa hakan?

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Tsohon shugbana Najeriya Janar Yakubu Gawon na nan da ransa, Bayan tattaunawa da mukayi da makusan tans...
09/10/2023

DA ƊUMI-ƊUMINSA:

Tsohon shugbana Najeriya Janar Yakubu Gawon na nan da ransa, Bayan tattaunawa da mukayi da makusan tansa.

Wasu na hannun daman tsohon shugaban Najeriyar s tabbatar wa DW Hausa cewa Janar Gawon na nan da ransa, sabanin yadda wasu kafafen ke yada cewa ya rasu.

INNÁ LILLAHÍ WA'INNÁ ILAIHÍ RAJI’ÙN.Wai Hár Sai Yaúshe Ne Shúgabannin Aréwa Za Su Waiwayi Talakawańsu Dómin Kawó Ƙarshen...
06/10/2023

INNÁ LILLAHÍ WA'INNÁ ILAIHÍ RAJI’ÙN.

Wai Hár Sai Yaúshe Ne Shúgabannin Aréwa Za Su Waiwayi Talakawańsu Dómin Kawó Ƙarshen Mátsalar Da Ya Addabe Su?

An kâshé na kâshéwa, an yi wa mata fyáɗê, an sacê na sacêwa!

Ya Allah ka dubi mawuyacin halin da talakawań Aréwa ke ciki, ka kawó musu ɗaúkin gaggawa.

DAGÁ Aliyu Ahmad

Innalillahih Wa'inna ilaihi Rajiun!Dan Allah ku kalli wani matashi da aka tsinta a wata jaha a kudancin Nigeria wasu mar...
04/10/2023

Innalillahih Wa'inna ilaihi Rajiun!

Dan Allah ku kalli wani matashi da aka tsinta a wata jaha a kudancin Nigeria wasu marasa imani sun bugamai kusa 9 inches guda hudu a tsakkiyar kansa.

Ance kuma yanzu an garzaya dashi asibiti likitoci sunce babu tabbacin zai rayu a irin cikin wannan yanayin da yatsinci kansa. Ba dole masifu suyi yawa ba ana irin wannan rayuwar kamar ta dabbobi.

Gaskiya wannan abun ba karamin tayarmin da hankali ya yiba. Allah Ubangiji ka tsare Imaninmu.

Allah Ubangiji yasa mudace mucika da imani.

Dayyib Zakaria.

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN.Wannan shine kansilan da 'yan bindiga s**a ka*she cikin daren nan a gidanshi da ke a...
02/10/2023

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN.

Wannan shine kansilan da 'yan bindiga s**a ka*she cikin daren nan a gidanshi da ke anguwan Nasarawa Ward cikin garin Funtua.

Sunanshi Hon Sama'ila Buhari Mai Rago.

Allah ya jikanshi da Rahma.

YANZU YANZU: An sacewa wani matashi sabuwar motar shi a wurin nuna farin ciki da samuwar 'yancinkan Nijeriya a birnin Za...
01/10/2023

YANZU YANZU: An sacewa wani matashi sabuwar motar shi a wurin nuna farin ciki da samuwar 'yancinkan Nijeriya a birnin Zariya.”

~ Alfijir Hausa

Shin Matsayinka Na Dan Arewa Zaka Iya Bada Taka Gudunmuwa Ta Hanyar Yada Irin Wannan Sako.Da Zamuyi Kokarin Yada Irin Wa...
01/10/2023

Shin Matsayinka Na Dan Arewa Zaka Iya Bada Taka Gudunmuwa Ta Hanyar Yada Irin Wannan Sako.

Da Zamuyi Kokarin Yada Irin Wannan Sako Da Za'a Samu Sauyi A Arewa Domin Abin Zaikai Ga Masu Iko Kuma Ya Zame Musu Abin Falla*sa A Idon Duniya.

Arewa Ana Ki*sanmu Arewa Ana Sa*cemu Mubada Kudin Fan'sa An Hanamu Karatu,Muna Cikin Tsoro Ko Yaushe.

Dan Allah Mutaimaka Akwai 'Yan Uwanmu Na Karkara Basa Iya Barci Akan Wannan Matsalar.

Allah Kabamu Zaman Lafiya.

A yau Asabar kotu za ta yanke hukunci kan zaben Gwamnan jihar Sokoto. Wa kuke yiwa fatan Nasara, a tsakanin Gwamna Ahmad...
30/09/2023

A yau Asabar kotu za ta yanke hukunci kan zaben Gwamnan jihar Sokoto. Wa kuke yiwa fatan Nasara, a tsakanin Gwamna Ahmadu da Ubandoma?

Yau da gobe bata bar komi ba, Kalli yadda fitacciyar mawaƙiyar duniya, Celine Dion ta koma.Darasi A Rayuwar Duniya.Duba ...
27/09/2023

Yau da gobe bata bar komi ba, Kalli yadda fitacciyar mawaƙiyar duniya, Celine Dion ta koma.

Darasi A Rayuwar Duniya.

Duba comment 👇👇

Kotu ta saka ranar Asabar Mai zuwa a matsayin ranar da za ta yanke hukuncin zaben gwamnan jihar Sokoto. Kotun tace ba za...
27/09/2023

Kotu ta saka ranar Asabar Mai zuwa a matsayin ranar da za ta yanke hukuncin zaben gwamnan jihar Sokoto.

Kotun tace ba za 'a bar mutane shiga harabar kotun ba, sabida hukumomin tsaro za su hana matsi sosai a ranar

Wa kuke yiwa fatan nasara tsakanin gwamna Ahmad Aliyu da malam ubandoma?

Kotu tace Abba Gida-Gida, bai chanchanci tsayawa takara ba, saboda shi ba dan jam’iyyar NNPP ba ne a lokacin zaben.
20/09/2023

Kotu tace Abba Gida-Gida, bai chanchanci tsayawa takara ba, saboda shi ba dan jam’iyyar NNPP ba ne a lokacin zaben.

Yau kotu za ta tabbatarwa da Kanawa, wanene halastaccen zababban Gwamnan jihar Kano, tsakanin Abba Gida-Gida da Gawuna. ...
20/09/2023

Yau kotu za ta tabbatarwa da Kanawa, wanene halastaccen zababban Gwamnan jihar Kano, tsakanin Abba Gida-Gida da Gawuna. Wa kuke yiwa fatan Nasara a tsakanin su?

"Mutuwa za ta same ku ko da kun ɓuya a cikin benaye masu tsayi". Inji Allah (S.W.T)Allah Kasa Muyi Karshen Kwarai.
09/09/2023

"Mutuwa za ta same ku ko da kun ɓuya a cikin benaye masu tsayi".

Inji Allah (S.W.T)

Allah Kasa Muyi Karshen Kwarai.

08/09/2023
Dr Betta Edu tafi Sadiya.. Kalli yadda take nuna Humanity a Borno, Dama mun fada, Mutumiyar kirki ce, Amma su Datti sunc...
08/09/2023

Dr Betta Edu tafi Sadiya..

Kalli yadda take nuna Humanity a Borno, Dama mun fada, Mutumiyar kirki ce, Amma su Datti sunce wai Don tana bamu na sawa a aljihu ne.

Address

Kaduna

Telephone

+2348033276962

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Post Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Post Hausa:

Videos

Share


Other News & Media Websites in Kaduna

Show All