Nazif Tv

Nazif Tv Domin kawo maku karatuttuka daban daban na malumman Sunnah, musamman na cikin garin Jos
(1)

16/06/2024
15/06/2024
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Muna masu sanar da ƴan'uwa za a gabatar da sallar EID a filin AL-BAYAN ISLAMIC SECONDARY SC...
15/06/2024

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Muna masu sanar da ƴan'uwa za a gabatar da sallar EID a filin AL-BAYAN ISLAMIC SECONDARY SCHOOL

Karfe:8am

Allah ya karbi ibadun mu gaba ki daya yasa Ayi sallah lafiya a ko inna a faɗin Duniya Ameen

14/06/2024

Allah ya bamu ikon sauraro da Aiki dashi

14/06/2024

Hudubar Juma'a 14/06/2024 Allah ya bamu ikon sauraro da Aiki dashi

Ass Prof.Dr Muhammad al-Khamis Idris al-Makky al-Sudany Hafizahullah

Masjidul Bayan Dogon Dutse Jos Plateau State

12/06/2024

Babu wani Abu Mafi Daɗi kamar gyara Imani da Dabi'u!
Allah ya h**e mana gaba ki daya

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Hadaddiyar Qungiyar Jama´atu Izalatil Bidi´ah waiqamatis Sunnah (JIBWIS) NHQ JOSRESHAN UNGU...
09/06/2024

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Hadaddiyar Qungiyar Jama´atu Izalatil Bidi´ah waiqamatis Sunnah (JIBWIS) NHQ JOS

RESHAN UNGUWAN RIMI TA YAMMA
na sanar da Dukkan Al´ummar musulmai zuwa wajan Gaggarumin Wa´azin Reshan unguwan Rimi Ta Yamma wanda duk bayan sati biyu Take ga batarwa

WANDA ZA´AYISHI KAMAR HAKA:-
GARI:- jahar plateau jos
RANA:- Lahadi
Date:-09/06/2024
WAJE:- unguwan Rimi Masallacin F
gangaran gidan sheik Nasiru Abdul-muhuyi
LOKACI:- 07:00pm Zuwa 08:00pm

SHUGABAN TARO :-
Ustaz Bashar Lawal Adam jos shugaban majalisar malamai Reshan Unguwan Rimi Ta yamma. JIBWIS NHQ JOS

Kadan daga cikin malamai masu wa´azi da Alaramomi

1.Ustaz Bashir Lawal Adam Jos
2.Ustaz Sulaiman Usama
3. Ustaz Surajo Zakariyya
4.Ustaz Auwal Ahmad Mai jama`a
5.Ustaz Hussaini Yahaya ( Zonal MC )
6.ustaz mustapha Ahmad
7.shugaban gudanarwa ustaz usman Abdullahi
Dasauransu

ALARAMMOMI MASU JAN BAKI :-

1.Hafeez Yakub Aliyu
2.Hafeez Sadik Lawal musa
3.Hafeez Sadik Isah
4.Hafeez Abubakar Lawal Adam
5.Hafeez umar Dalha
da sauransu.

sanarwa kwamitin Yada Labarai da Tsare Tsare Reshan unguwan rimi Ta yamma JIBWIS NHQ JOS

Allah yaba da Ikon Halarta Ameeeeen

08/06/2024

Jawabin mai girma Sarkin Wase

Address

Jos
930241

Telephone

+2348135240197

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nazif Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nazif Tv:

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Jos

Show All