AL,irshaad

AL,irshaad Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AL,irshaad, Media, Plateau jos, Jos.

Ku kasanche Yanzu Haka tare damu domin sauraron wa,azi daga bakin Ustas Musa salihu Al,burhan
28/10/2020

Ku kasanche Yanzu Haka tare damu domin sauraron wa,azi daga bakin Ustas Musa salihu Al,burhan

16/03/2020
21/11/2019

LIVE UPDATE FROM AL-IRSHAAD T.V

We are listening to chiarman ulama,u concil jibwis nhqt jos Nigeria Ash-shiekh Muhammad sani Yahya jingir right known may Almaity Allah bless help and guide us

LIVE UPDATE FROM AL,IRSHAAD T.V Ku kasan che Damu yanzu haka a Gidan t.v Mu mai Albarka Don sauraron musabaka na kasa da...
07/11/2019

LIVE UPDATE FROM AL,IRSHAAD T.V

Ku kasan che Damu yanzu haka a Gidan t.v Mu mai Albarka Don sauraron musabaka na kasa daya gabata Da a baka labari gwara kabayar

KIRA WANNAN LAMBAR DOMIN MALLAKAN NAKA TASHAN A GIDAN KA/KI 07032938172

ALLAHU AKBAR ALLAH YA KARA DAUKAKA MUSULINCI DA MUSULMAILive update from Gidan T. V Mu mai Albarka a dai dai wannan loka...
07/11/2019

ALLAHU AKBAR ALLAH YA KARA DAUKAKA MUSULINCI DA MUSULMAI

Live update from Gidan T. V Mu mai Albarka a dai dai wannan lokacin shiek Sa,eed Hassan jingir yake karantar Damu game da Aure Allah ka kai Mu lokaci Ka kare Mu daga sharrin zina Allah yasa muna daga cikin masu rabon AL,IRSHAAD T.V

LIVE UPDATE FROM AL,IRSHAT T.V GIDAN T.V MU MAI AL,BARKA Kai tsaye Ana kallon jagoran Ahlussunnah Shugaban majalisar mal...
04/11/2019

LIVE UPDATE FROM AL,IRSHAT T.V GIDAN T.V MU MAI AL,BARKA

Kai tsaye Ana kallon jagoran Ahlussunnah Shugaban majalisar malamai Na kasa da kasa shiek Muhammad sani Yahya jingir Da a baka labari Gwara ka bayar Mu kasan che tare Da wannan gidan T.V Don samun cigaban rayuwar Mu shiriya daga Allah mai rabo ka dauka

DUK MAI BUKATA ZAI IYA KIRAN WANNAN LAYIN DOMIN AJE A HADAMAR NASHI 07032938172

AN KADDAMAR DA GIDAN T.V MU MAI AL,BARKA A RANAR ASABAR 2/11/2019 Allah ya kara daukaka musulinci da musulmai ya shiryad...
03/11/2019

AN KADDAMAR DA GIDAN T.V MU MAI AL,BARKA A RANAR ASABAR 2/11/2019

Allah ya kara daukaka musulinci da musulmai ya shiryadda kafirci da kafirai wanda bazasu dawo kan daidai Ba Allah ya kaskantar Dash Allah ya dafa mana ya sa muci gaba da ganin Al,kairai ta ko INA

ALLAH YA KEBO BAYI

ALLAHU AKBAR IZALA IKON ALLAH         GABADAI GABADAI JIBWIS NHQT JOS NIGERIA          ON SATURDAY 2/11/2019Taro yayi ta...
03/11/2019

ALLAHU AKBAR IZALA IKON ALLAH

GABADAI GABADAI JIBWIS NHQT JOS NIGERIA

ON SATURDAY 2/11/2019
Taro yayi taro nasara kan nasara farin gani an kandamar da Gidan T.V Mu mai Al,barka Da ikon Allah kuma an samu gagarimin nasara daya daga cikin manya manyan nasara da muka samu shine wannan farin bature da kuke gani yake jawabi yache zai samu a daura wannan Gidan T.V kan Dish Na stertime In-sha Allah Allah ya tabbatar da Alkairi ya saka da mafificin sakamako

ALLAH YA KEBO BAYI

ALLAHU AKBAR IZALA IKON ALLAH  LUNCHING LUNCHING LUNCHINGNA KADDAMAR DA GIDAN T.V NA AL,IRSHAD SHIRIYA DAGA ALLAH MAI RA...
01/11/2019

ALLAHU AKBAR IZALA IKON ALLAH

LUNCHING LUNCHING LUNCHING

NA KADDAMAR DA GIDAN T.V NA AL,IRSHAD SHIRIYA DAGA ALLAH MAI RABO KA DAUKA

Hadaddiyar Qungiyar Jibwis Nhqt Jos Nigeria izala ta asali kuma ta gaskiya Na kan gaba Wanda jagoran Ahlussunnah Na Africa Gabadaya yake jagoranta Shugaban Majalisar malamai Na kasa da kasa Fadilatul Ash-shiek Muhammad sani Dan Alhaji Yahya jingir tare da Matai Makan sa a Matai kai Gabadaya Na farin cikin sanar da AL,umma tare da gayyata zuwa wajan nai man tai mako tare da kaddamar da wannan Gidan Television Don ganin ya samu cigaba da daukaka wajan shiryadda bayin Allah kan Hanya madaidai ciya za,a gabatar da wannan taro kamar haka

1_Wuri Abuja Nigeria Hall dake Area 10 kusa da Gidan Radio Na Hausa
2_Rana Asabar 2/11/2019
3_lokaci 10:00am to 2:00pm

ALLAH YA BADA IKON HALARTA YA BADA GAGARIMIN NASARA YA KAI MATAFIYA LAFIYA YA DAWO DASU GIDA LAFIYA

Address

Plateau Jos
Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AL,irshaad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category



You may also like