Alirshaad TV

Alirshaad TV The official page of Al-Irshaad TV station.
(2)

26/03/2024
LIKE FATHER LIKE SON๐Ÿ’—๐Ÿ’–๐Ÿ’Allah yakarawa Rayuwa Albarka Ustaz Khuzaimah Isma'l Idris,Inarokon๐ŸคฒAllah Ya Jaddada Rahama Ga As...
26/03/2024

LIKE FATHER LIKE SON๐Ÿ’—๐Ÿ’–๐Ÿ’
Allah yakarawa Rayuwa Albarka Ustaz Khuzaimah Isma'l Idris,Inarokon๐ŸคฒAllah Ya Jaddada Rahama Ga Ash-Sheikh Isma'l Idris Bn Zakariyya Rahimahullah

25/03/2024
24/03/2024
23/03/2024
13/9/1445๐‡,  23/3/2024๐Œ,๐…๐€๐ƒ๐ˆ๐‹๐€๐“๐”๐‹  ๐’๐‡๐„๐ˆ๐Š๐‡  ๐Œ๐”๐‡๐€๐Œ๐Œ๐€๐ƒ  ๐’๐€๐๐ˆ ๐˜๐€๐‡๐€๐˜๐€ ๐‰๐ˆ๐๐†๐ˆ๐‘  ๐˜๐€ ๐ƒ๐€๐–๐Ž  ๐†๐ˆ๐ƒ๐€ ๐๐€๐‰๐„๐‘๐ˆ๐˜๐€ ๐‹๐€๐…๐ˆ๐˜๐€, ,๐‘ญ๐’‚๐’…๐’Š๐’๐’‚๐’•๐’–๐’ ๐‘บ๐’‰๐’†๐’Š๐’Œ...
23/03/2024

13/9/1445๐‡, 23/3/2024๐Œ,
๐…๐€๐ƒ๐ˆ๐‹๐€๐“๐”๐‹ ๐’๐‡๐„๐ˆ๐Š๐‡ ๐Œ๐”๐‡๐€๐Œ๐Œ๐€๐ƒ ๐’๐€๐๐ˆ ๐˜๐€๐‡๐€๐˜๐€ ๐‰๐ˆ๐๐†๐ˆ๐‘ ๐˜๐€ ๐ƒ๐€๐–๐Ž ๐†๐ˆ๐ƒ๐€ ๐๐€๐‰๐„๐‘๐ˆ๐˜๐€ ๐‹๐€๐…๐ˆ๐˜๐€, ,

๐‘ญ๐’‚๐’…๐’Š๐’๐’‚๐’•๐’–๐’ ๐‘บ๐’‰๐’†๐’Š๐’Œ๐’‰ ๐‘ด๐’–๐’‰๐’‚๐’Ž๐’Ž๐’‚๐’… ๐‘บ๐’‚๐’๐’Š ๐’€๐’‚๐’‰๐’‚๐’š๐’‚ ๐‘ฑ๐’Š๐’๐’ˆ๐’Š๐’“ ๐‘บ๐’‰๐’–๐’ˆ๐’‚๐’ƒ๐’‚๐’๐’‚ ๐’Ž๐’‚๐’๐’‚๐’Ž๐’‚๐’Š ๐’๐’‚ ๐’Œ๐’‚๐’”๐’‚ ๐’Œ๐’†๐’๐’‚๐’ ๐’…๐’‚ ๐’š๐’‚๐’ ๐‘ป๐’‚๐’˜๐’‚๐’ˆ๐’‚๐’“ ๐‘บ๐’‰๐’Š ๐ฌ๐ฎ๐ง ๐’…๐’‚๐’˜๐’๐’˜๐’‚ ๐’ˆ๐’Š๐’…๐’‚ ๐’๐’‚๐’‡๐’Š๐’š๐’‚ ๐’…๐’‚๐’ˆ๐’‚ ๐’Œ๐’‚๐’”๐’‚๐’“ ๐’๐š๐ฎ๐๐ข๐ฒ๐š ,

๐๐š๐ฒ๐š๐ง ๐ค๐š๐ฆ๐ฆ๐š๐ฅ๐š ๐ญ๐š๐ซ๐จ๐ง.๐ฆ๐š๐ฅ๐š๐ฆ๐š๐ข ๐ง๐š ๐๐ฎ๐ง๐ข๐ฒ๐š ๐š ๐œ๐ข๐ค๐ข๐ง ๐ ๐š๐ซ๐ข๐ง.๐ฆ๐š๐ค๐š ๐š ๐ค๐š๐ซ๐ค๐š๐ฌ๐ก๐ข ๐‰๐š๐ฆ๐ข"๐š๐ญ๐ฎ ๐‘๐š๐›๐ข๐๐š๐ญ๐ฎ๐ฅ ๐€๐ฅ๐š๐ฆ๐ข๐ฒ, ๐€๐ฅ๐ฅ๐š๐ก ๐ฒ๐š ๐ค๐š๐ซ๐š๐ž๐š ๐’๐ก๐ž๐ข๐ค๐ก ๐ฅ๐š๐Ÿ๐ข๐ฒ๐š ๐€๐ฆ๐ข๐ง, ๐‘ซ๐’‚๐’ˆ๐’‚ ๐‘บ๐‘จ๐‘ซ๐‘ฐ๐‘ฒ ๐‘ฑ๐‘ฐ๐‘ฉ๐‘น๐‘ฐ

Alhamdulillah .A Daren yau kenan yayin Da Asheikh Muhammad Sani Yahaya Jingre yake bankwana da Secretary General na ุฑุงุจุท...
22/03/2024

Alhamdulillah .
A Daren yau kenan yayin Da Asheikh Muhammad Sani Yahaya Jingre yake bankwana da Secretary General na ุฑุงุจุทุฉุงู„ุนุงู„ู… ุงู„ู„ุฅุณู„ุงู…ูŠ" a Offishin Sa da ke Kasar Saudiyyah muna addu'ah Allah yamaida Sheikh da tawagar shi gida lafiya .
ู†ุชู…ู†ู‰ ู„ูƒ ุฑุญู„ุฉ ุณุนูŠุฏุฉ ูˆู…ูŠู…ูˆู†ุฉ.....

22/03/2024
20/03/2024
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Hukumar gidan talabijin na Al-irshaad tana sanarwa masu kallo cewa; an samu sauyi a yanzu z...
20/03/2024

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Hukumar gidan talabijin na Al-irshaad tana sanarwa masu kallo cewa; an samu sauyi a yanzu za a rika lalubar tashar ce akan (Frequency 12518 H 29500 ) Da fatan za a cigaba da bin tashar don samun karuwa da fahimtar addinin Musulunci yadda sunnah ta koyar.
SANARWA:
Hukumar gudanarwar tashar!!!

19/03/2024
18/03/2024
Alhamdulillah .Asheikh Jingre daga Dakin Taron Gamaiyar Maluma na Duniya  wanda a Halin yanzu yake gudana a cikin Birnin...
18/03/2024

Alhamdulillah .Asheikh Jingre daga Dakin Taron Gamaiyar Maluma na Duniya wanda a Halin yanzu yake gudana a cikin Birnin Makkah.
cikin ikon Allah da Qaddawar shi Sheikh ya sami ganawa da Manyan Maluma daga sassa da Ban da Ban na Duniya kuma ganawar tasu ansami Nasara sosai ,muna addu'ah Allah yaqara musu Nasara cikin abubuwan da suke gabatar wa....

Asheikh Muhammad Sani Yahaya Jingre  Shugaban Majlisar Malamai na Kasa na JIBWIS NHQ JOS.kenan   Gari Makkah wajen Taron...
18/03/2024

Asheikh Muhammad Sani Yahaya Jingre Shugaban Majlisar Malamai na Kasa na JIBWIS NHQ JOS.
kenan Gari Makkah wajen Taron Malama na duniya wanda yake gabata a cikin garin na Makkah,kuma and a jiya ne akayi Taro Bude wa ,kuma taron Ya sami halartar manyan Maluma daga sassa da ban daban na duniya muna adduโ€™ah yadda aka bude cikin Nasara muna adduโ€™ah sauran abubuwa da aka shirya don a gabatar muna adduโ€™ah Allah yaqara gudun mawa a ciki,muna adduโ€™ah ga Fadilatush Sheikh Allah yaqara Masa cinnasara cikin duk abinda yasa agaba Allah kuma yamaida shi da sauran maluma da s**a sami Halartar Taron gida cikin Aminci

17/03/2024
Asheikh Jingre ya sauka tare da tawa garshi lafiya cikin garin Makkah Don gabatar da wani aiki na musam man.muna  addu'a...
17/03/2024

Asheikh Jingre ya sauka tare da tawa garshi lafiya cikin garin Makkah Don gabatar da wani aiki na musam man.muna addu'ah Allah yasa ayi Taro Lafiya.

16/03/2024
15/03/2024
13/03/2024
12/03/2024

Address

Jos

Telephone

+2347025150182

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alirshaad TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alirshaad TV:

Videos

Share

Category


Other Video Creators in Jos

Show All