Fix TV Hausa

Fix TV Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fix TV Hausa, Broadcasting & media production company, 70/7 Massallacin Juma'a Street, Jos North, Jos.
(2)

Fix TV, Radio and Magazine aspires to reach an incident-free society where empowerment, social development, and sustainability strike productively to shape a minimum of 1,000,000 persons by the year 2030.

11/08/2024

Ko bibiyemu a YouTube channel mai suna Northern Nexus domin samun cikanken video




Follow the link https://www.youtube.com/Or go to our channel on YouTube: Northern Nexus to watch the video -  -  -  -  -...
11/08/2024

Follow the link https://www.youtube.com/
Or go to our channel on YouTube: Northern Nexus to watch the video

-
-
-
-
-
-
-
-
-

-
-
-
-
-
-
-
-
-
-

Welcome to Northern Nexus, the leading podcast dedicated to exploring and addressing the pressing social issues of our time. Through candid discussions and i...

https://www.youtube.com/-  -  -  -  -  -  -  -  -    -  -  -  -  -  -  -  -  -  -
10/08/2024

https://www.youtube.com/

-
-
-
-
-
-
-
-
-

-
-
-
-
-
-
-
-
-
-

Welcome to Northern Nexus, the leading podcast dedicated to exploring and addressing the pressing social issues of our time. Through candid discussions and i...

https://www.youtube.com/
08/08/2024

https://www.youtube.com/

Welcome to Northern Nexus, the leading podcast dedicated to exploring and addressing the pressing social issues of our time. Through candid discussions and i...

07/08/2024


-
-
-
-
-
-
-
-
-

-
-
-
-
-
-
-
-
-
-

07/08/2024
06/08/2024

Ya yin Zanga-Zangar end bad governance a garin Jos.

06/08/2024

Shirin Northern Nexus zai dinga zuwa muku a cikin wannan zauren na Fix TV Hausa a kodayaushe don haka kar ku sake a baku labari.
https://www.youtube.com/

04/08/2024

Dole ne mu fito dan marawa matasa baya, inji cewar tsohon minista Solomon Dalung.

03/08/2024

Zanga zanga ba tashin hankali ba ce, cewar ma su zanga zanga.

03/08/2024

Mu a Flato da murya daya muka fito don mu nunama gwamnati irin tsanani da tabar barewa da abubuwa s**a yi.

02/08/2024

Rashin daukar matakine yasa muka fito zanga zanga inji cewar yan zanga zanga, a garin Jos.

02/08/2024

Dan menene za a ce ma talaka za a raba mai shinkafa ba taki ba, mu bamu yarda da haka ba inji cewar yan zanga zanga a Jos.

01/08/2024

Burin mu shine gwamnati ta saurari kukan mu, inji cewar yan zanga zanga a Jos.

01/08/2024

Burin mu a samar mana da asibituci ingantattu inji Hajiya Maryam.

01/08/2024

Hajiya Jamila Telar gayu tare da zaurawa a filin zanga zanga daga nan cikin garin Jos.

01/08/2024

Zanga zanga muka fito ba sataba, inji cewar masu zanga zanga daga nan cikin garin Jos.

Yayin da Fix TV Hausa ta isa filin Zanga Zanga.
01/08/2024

Yayin da Fix TV Hausa ta isa filin Zanga Zanga.

01/08/2024

Demokradiyya a ke yi ba addini ba a Nigeria, ya mai da mu yadda muke da kawai! Inji cewar masu zanga zanga daga nan cikin garin Jos.

28/01/2023
18/11/2022

Cewa a yi sak ba adalci bane, inji; Senator Lawan Yahaya Gumau.

A tattaunawa ta mussanman daga zauran Fix TV Hausa tare da Senator Lawan Yahaya Gumau, satana mai wakiltar Bauchi ta kudu, wanda wakilan mu s**ayi tattaki zuwa ofishin sa dan jin tabakin shi

Ga cikakkiyar hirar da mukayi da shi.

10/08/2022

Taburmar Rayuwa Teaser

06/07/2022

Shirin Inda Nafi Wayo

Address

70/7 Massallacin Juma'a Street, Jos North
Jos
930222

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fix TV Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fix TV Hausa:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Broadcasting & media production in Jos

Show All