BA News HAUSA

BA News HAUSA Labari masu inganci

An samu hatsaniya a sansanin NYSC da ke Abuja bayan soja ya lakadawa dan NYSC duka.Lamarin ya faru a yau yayin da sojan ...
13/12/2023

An samu hatsaniya a sansanin NYSC da ke Abuja bayan soja ya lakadawa dan NYSC duka.

Lamarin ya faru a yau yayin da sojan ya fasa wa matashin wayar salula da kuma agogon hannu mai tsada.

Daraktar sansanin ta dauki mataki kan kwamandan nan take da alkawarin biyan matashin asarar da ya yi.

Hotuna :Yadda wata babbar motar daukar kaya (Tirela) ta fadi yanzu haka a ƙasan gadar Muhammadu Buhari dake Hotoro a bir...
13/12/2023

Hotuna :Yadda wata babbar motar daukar kaya (Tirela) ta fadi yanzu haka a ƙasan gadar Muhammadu Buhari dake Hotoro a birnin Kano.

Zuwa yanzu babu alamun asarar rai, amma ana fargabar ko motar ta danne wani, haka ne yasa al’ummar wajen s**a kai agajin gaggawa.

An kai hari a Gidan Shaho washegari aka koma kauyen Nasarawar Zurmi inda aka yi asarar mutane, rayuka, dukiya da abinci ...
11/12/2023

An kai hari a Gidan Shaho washegari aka koma kauyen Nasarawar Zurmi inda aka yi asarar mutane, rayuka, dukiya da abinci – Karanta cikakken rahoto a sashen sharhi

Hoto: Dauda Lawal (Facebook)

Yan bindiga sun kai sabon hari a jihar Plateau, sun kashe mutum hudu nan take.Daga bisani s**a cinna wa gidan basaraken ...
11/12/2023

Yan bindiga sun kai sabon hari a jihar Plateau, sun kashe mutum hudu nan take.

Daga bisani s**a cinna wa gidan basaraken garin wuta da iyalansa a ciki.

Rundunar soji ta kai dauki garin amma babu rahoto ko an k**a wani dan bindiga a harin.

Rayuwa kan iya juyawa kowa ba tare da zato ko tsammani ba, k**ar dai yadda sufetan 'yan sanda ya koma barar abin da zai ...
08/12/2023

Rayuwa kan iya juyawa kowa ba tare da zato ko tsammani ba, k**ar dai yadda sufetan 'yan sanda ya koma barar abin da zai ciyar da iyalinsa shekara biyar da yin ritaya. Duba labarinsa a sashin sharhi.

Hoto: (Twitter)

YANZU YANZU : Wata kotu a garin Potiskum ta yanke hukuncin kisa ga sojan da ya Kashe Sheikh Aisami Gashuwa, Shikuma wand...
05/12/2023

YANZU YANZU : Wata kotu a garin Potiskum ta yanke hukuncin kisa ga sojan da ya Kashe Sheikh Aisami Gashuwa, Shikuma wanda ya tayashi Daurin 10yrs.

Rundunar sojin kasa ta bada hakuri game da jirginta da ya yi ruwan bamabamai kan yan mauludi bisa kuskure a KadunaShugab...
05/12/2023

Rundunar sojin kasa ta bada hakuri game da jirginta da ya yi ruwan bamabamai kan yan mauludi bisa kuskure a Kaduna

Shugaban rundunar sojin kasa Laftanar Janar Taoreed Lagbaja da tawagarsa sun ziyarci garin Tudun Biri karamar hukumar Igabi jihar Kaduna, inda mutanen garin s**a gamu da iftila'in bam da ya fada bisa yan mauludi suna tsaka da gudanar da bikin a kauyen na Tudun Biri.

A ziyarar da shugaban rundunar sojin kasar ya kai, ya ce sun zo ne don su jajanta tare da bada hakuri game da wannan iftila'in da ya faru a cikin kuskure.

Ya ce yankin nasu na zagaye da yan bindiga, hakan ne ya sa bayan samun wasu bayanai game da yan bindigar rundunar ta yi niyar kai masu hari don darkake su, cikin tsautsai jirgin ya sauka kan wadannan mutanen da ba su ji ba su gani ba, inda ya tabbatar wa al'ummar garin da cewa za su gudanar da kwakkwaran bincike a kan jami'ansu da kuma na'urorin da s**a yi amfani da su dan kauce ma sake afkuwar irin haka

Ya kuma yi ta'aziya ga shugaban Jama'atu Nasarul Islam reshen jihar Kaduna da sauran malaman addinin Musulunci baki daya

Lagbaja ya kuma ziyarar makabartar da aka rufe waɗanda iftila'in ya rutsa da su don yi masu addu'a, sannan kuma ya ziyarci asibitocin da aka kai wadanda s**a jikkata don duba su

Za a iya tuna cewa Katsina Daily News ta rawaito cewa dama tun da farko rundunar sojin sama NAF ta nisanta kanta da kai wannan harin inda ta ce tun kafin iftila'in ya afku, ta share sama da awanni 24 ba tare da ta tada jirgi ya kai hari kan yan bindiga ba.

Students of Abubakar Tafawa Balewa University Bauchi evacuating the school premises from both campuses  .The students of...
05/12/2023

Students of Abubakar Tafawa Balewa University Bauchi evacuating the school premises from both campuses .

The students of Abubakar Tafawa Balewa University Bauchi

Wannan sanarwa ta fito ne bayan da rundunar sojan saman Najeriyar ta ce ba ita ta kai hari kan masu Maulidin ba, ta kuma...
04/12/2023

Wannan sanarwa ta fito ne bayan da rundunar sojan saman Najeriyar ta ce ba ita ta kai hari kan masu Maulidin ba, ta kuma jaddada cewa ba ita kadai ke amfani da jirage a yaki da ake yi da 'yan bindiga a arewa maso yammacin kasar ba.

Ta tabbata tsaro na kara tabarbarewar a Arewacin Nijeriya, bayan Rundunar Soji tace basu s**a Kai hari Bam a taron masu ...
04/12/2023

Ta tabbata tsaro na kara tabarbarewar a Arewacin Nijeriya, bayan Rundunar Soji tace basu s**a Kai hari Bam a taron masu gudanar da Maulud ba, wanda yai sanadiyar mutuwar a akalla mutane 70 izuwa hanzu

Lamarin tsaro kullum na ƙara taɓarɓarewa.Ƴan bindiga sun kai farmaki a unguwar sai wane da wane a birnin tarayya Abuja.A...
04/12/2023

Lamarin tsaro kullum na ƙara taɓarɓarewa.

Ƴan bindiga sun kai farmaki a unguwar sai wane da wane a birnin tarayya Abuja.

A da harin ƴan bindiga bai wuce ƙauyukan da ke wajen birnin tarayya Abuja.

ZANGA-ZANGAR MATA A KANO: Ya K**ata Matar Gwamna Ta Fito Ta Jagoranci Zanga-Zanga Tunda Kujerar Mijinta Ne, Cewar Sheik ...
04/12/2023

ZANGA-ZANGAR MATA A KANO: Ya K**ata Matar Gwamna Ta Fito Ta Jagoranci Zanga-Zanga Tunda Kujerar Mijinta Ne, Cewar Sheik Lawal Triumph

Shehin Malamin ya ci gaba da cewa Gwamna ba shi da 'ya'ya mata ne? Su fito su yi zanga-zangar mana, ai kujerar Uban su ne? Kune ba ku san ciwon kanku ba? Kune ba ku san ciwon kanku ba, ba ku da maza?

Me zakù ce?

Bakin labarin da mu ke samu yanzu nan shi ne 'Yan maulidi fiye da 30 sun bakunci barzahu cikin dareJirgin sojojin saman ...
04/12/2023

Bakin labarin da mu ke samu yanzu nan shi ne 'Yan maulidi fiye da 30 sun bakunci barzahu cikin dare

Jirgin sojojin saman Najeriya ya harbo bam ga wasu masoya manzon Allah SAW da ke taron mauludi

Bam din da aka harbo ya dura kan mutane a kauyen Tudun Biri a karamar hukumar Igabi a Kaduna

AL'UMMAR YANKIN KURNA SUN RUFE BABBAN TITIN  YANKIN SAKAMAKON KASHE SALISU PLAYER A DAREN JIYA.
29/11/2023

AL'UMMAR YANKIN KURNA SUN RUFE BABBAN TITIN YANKIN SAKAMAKON KASHE SALISU PLAYER A DAREN JIYA.

Irin mutuwar Aminu S. Bono tana bukatar a yi mata autopsy a gano me ya kasheshi. Haka kawai ana zaune kalau da mutum a c...
21/11/2023

Irin mutuwar Aminu S. Bono tana bukatar a yi mata autopsy a gano me ya kasheshi. Haka kawai ana zaune kalau da mutum a ce cikinsa ya murda kuma wai ya mutu ya saba da al'ada, musamman ga mutumin da aka san ya shiga rigimar addini ko ta siyasa.

Sallah Jana'izar Marigayi Darakta Aminu S. Bono daga Anguwar Dandago, Kano Allah Yajikan Sa😭
21/11/2023

Sallah Jana'izar Marigayi Darakta Aminu S. Bono daga Anguwar Dandago, Kano Allah Yajikan Sa😭

Sarauniyar kyau ta farko a Najeriya, Grace Oyelude ta yi bikin cika shekaru 93 da haihuwa
19/11/2023

Sarauniyar kyau ta farko a Najeriya, Grace Oyelude ta yi bikin cika shekaru 93 da haihuwa

DA ƊUMÍ-ƊUMÍ: Gwanatiń Jihar Legas Ta Fara K**a Masu Bara Ƴan Arewa Dake Zaune A Jihar Da Zummar Dawo Dasu Gida Arewaciń...
19/11/2023

DA ƊUMÍ-ƊUMÍ: Gwanatiń Jihar Legas Ta Fara K**a Masu Bara Ƴan Arewa Dake Zaune A Jihar Da Zummar Dawo Dasu Gida Arewaciń Nájeriya

Mé zakú ce?

Yadda Larabawan Kuwait s**a kewaye wani Alaramma daga jihar Kano Barhama Ayyub Kano domin kallon yadda yake rubuta Al-Qu...
15/11/2023

Yadda Larabawan Kuwait s**a kewaye wani Alaramma daga jihar Kano Barhama Ayyub Kano domin kallon yadda yake rubuta Al-Qur'ani da rubutun Warshi da hannu.

Allah ya yiwa Hajiya Munira Bello Dawaki rasuwa.Ta rasu ta bar ƴaƴa 8 da jikoki 36.Daga cikin ƴaƴanta akwai tsohon Ɗan T...
15/11/2023

Allah ya yiwa Hajiya Munira Bello Dawaki rasuwa.
Ta rasu ta bar ƴaƴa 8 da jikoki 36.
Daga cikin ƴaƴanta akwai tsohon Ɗan Takarar Gwamnan Kano a jam'iyyar GPN Sheikh Badaru Kano da Alh. Kawu Rosi Hadimin Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau.

Za a yi jana'izarta da ƙarfe 9 na safiyar Larabar nan a Gwagwarwa layin Ahmadiyya.

Allah ya gafarta mata Amin.

Wani ango a Zimbabwe ya sheƙa barzahu ran daren farko, yana tsaka da cin amarcin shi.
15/11/2023

Wani ango a Zimbabwe ya sheƙa barzahu ran daren farko, yana tsaka da cin amarcin shi.

A ƙarshe dai jami'an 'yan sanda a jafan, sun yi gagarumin nasarar cika hannu da kyanwar da ta sace wani ƙaton kifi a kas...
15/11/2023

A ƙarshe dai jami'an 'yan sanda a jafan, sun yi gagarumin nasarar cika hannu da kyanwar da ta sace wani ƙaton kifi a kasuwa.

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Daya Daga Cikin Dattawan Yankin Bolari Dake Jihar Gombe Ya RasuAllah Ya yi wa daya ...
15/11/2023

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Daya Daga Cikin Dattawan Yankin Bolari Dake Jihar Gombe Ya Rasu

Allah Ya yi wa daya daga cikin dattawan yankin Bolari dake jihar Gombe wato Ciroman Bolari rasuwa.

Za a yi jana'izar sa yau Talata 14/11/2023 da karfe 2:30 na rana, a kofar Sarkin Bolari.

Allah ya jikan sa da rahama.

Hukumar Hisbah a Kano ta cafko yan Rawar Gala 15 a Unguwar Panshekara.
14/11/2023

Hukumar Hisbah a Kano ta cafko yan Rawar Gala 15 a Unguwar Panshekara.

YANZU-YANZU: Ƴan Sanda Sun K**a Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe Wani Mutum Ta Hanyar Caka Masa Wuka A ƘirjiA Safiyar ...
13/11/2023

YANZU-YANZU: Ƴan Sanda Sun K**a Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe Wani Mutum Ta Hanyar Caka Masa Wuka A Ƙirji

A Safiyar yau Litinin aka k**a wani Matashi da ake zargi da kisan kai a garin Burga ta Jahar Bauchi.

A ranar Asabar din da ta gabata dai ne ake zargin matashi da yin faɗa da mai gidansa a cikin mahauta a ya yin da suna cikin faɗan ne ya caka masa wuka a kirji kuma har ya samu ya tsire daga garin na Burga.

Wanda ake zargin ya amsa laifinsa inda ya ce ya zo ne don ya bayar da hakuri ga matar mamacin, akan laifin da ya aikata, nan take matar ta nemi taimakon wasu matasa akan su k**ashi ga abun da ya aikata mata lokacin ne jama'a dayawa s**a bishi aka k**ashi a daidai Games Village na cikin garin Bauchi.

Zuwa yanzu yana hanun hukuma don faɗaɗa bincike

Daga Humaid Alhaji Lawal

Hatsarin Mota: Hukumar Shiga da Fice sun Rasu a Hanyar Kano zuwa Abuja
13/11/2023

Hatsarin Mota:
Hukumar Shiga da Fice sun Rasu a Hanyar Kano zuwa Abuja

Ƴan fashin daji sun kashe ƴan sa-kai shida a jihar Zamfara
13/11/2023

Ƴan fashin daji sun kashe ƴan sa-kai shida a jihar Zamfara

Kamfanin sadarwa na MTN ya  yafewa duk wadanda s**a ci ba shin kudin Kira a NajeriyaKamfanin sadarwa na MTN Sun biyawa k...
11/11/2023

Kamfanin sadarwa na MTN ya yafewa duk wadanda s**a ci ba shin kudin Kira a Najeriya

Kamfanin sadarwa na MTN Sun biyawa kowa bashin da suke binshi ta hanyar yafiya -

Ka duba Asusunka wato checking balance ko kana cikin wanda aka yafewa ?

Wani ya rasa ransa yayin gwada maganin bindiga a jihar Bauchi.Marigayin mai suna Muhammadu Ali mai shekaru 43 mazaunin k...
08/11/2023

Wani ya rasa ransa yayin gwada maganin bindiga a jihar Bauchi.

Marigayin mai suna Muhammadu Ali mai shekaru 43 mazaunin kauyen Damaiwa unguwar Bursali a karamar hukumar Zaki a jihar Bauchi, ya gamu da ajalinsa a lokacin da s**a je gwada layar hana bindiga tashi.

Sai dai kuma abin takaicin shi ne, da aka harba bindigar “adaka” domin a tabbatar da ingancin wannan laya, abin ya faskara, inda aka halaka shi.

DW Hausa.

DA ƊUMI-ƊUMI: Shahararren Ɗan Kasuwa A Afrika, Abdussamad BUA Ya Fara Gina Babbar Matatar Mai A Jihar Akwa-Ibom. Matatar...
05/11/2023

DA ƊUMI-ƊUMI: Shahararren Ɗan Kasuwa A Afrika, Abdussamad BUA Ya Fara Gina Babbar Matatar Mai A Jihar Akwa-Ibom. Matatar Man Zata Fara Aiki Nan Da Shekarar 2025. Masu karatu wane fata zaku yi masa?

Address

ABBA NA SHEHU
Jos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BA News HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share