14/06/2022
'Yan Mata na fuskantar karancin mazajen Aure
Sun Gama karatu babu mazaje Kuma
Babu aiki ga Rashin Ku'di na damun su gashi ana so ayi kwalliya Kun San Mata sai da Ado da kwalliya tabbas suna shiga Cikin damuwa Matukar damuwa ga Kuma bukata na yawan taso masu.
A ganinku ta Ina za'a magance wannan Matsalar musamman anan arewacin Nageriya?