SHUNI

SHUNI Domin samun ingantantun labarai cikin harshen Hausa.
(2)

Yau Lahadi 12 ga Shawwal 1445H, daidai da 21 ga Afrilu 2024.Sadaki/Sata: N93,382Nisabin Zakkah: N7,470,560Kudin Jini/Diy...
21/04/2024

Yau Lahadi 12 ga Shawwal 1445H, daidai da 21 ga Afrilu 2024.

Sadaki/Sata: N93,382
Nisabin Zakkah: N7,470,560
Kudin Jini/Diyyah: N373,528,000



20/04/2024

NUNI CIKIN NISHADI:

Ziyarar Wasu Gwamnonin Jihohin Arewa a Amurka.

Cc

Yau Asabar 11 ga Shawwal 1445H, daidai da 20 ga Afrilu 2024.Sadaki/Sata: N93,382Nisabin Zakkah: N7,470,560Kudin Jini/Diy...
20/04/2024

Yau Asabar 11 ga Shawwal 1445H, daidai da 20 ga Afrilu 2024.

Sadaki/Sata: N93,382
Nisabin Zakkah: N7,470,560
Kudin Jini/Diyyah: N373,528,000



Yau Jumma'a 10 ga Shawwal 1445H, daidai da 19 ga Afrilu 2024.Sadaki/Sata: N102,126Nisabin Zakkah: N8,170,080Kudin Jini/D...
19/04/2024

Yau Jumma'a 10 ga Shawwal 1445H, daidai da 19 ga Afrilu 2024.

Sadaki/Sata: N102,126
Nisabin Zakkah: N8,170,080
Kudin Jini/Diyyah: N408,504,000



Farashin Shinkafa Ya Fadi A KanoRahotanni na nuna cewa farashin shinkafa ’yar waje da ma wasu kayayyakin da ake shigo da...
18/04/2024

Farashin Shinkafa Ya Fadi A Kano

Rahotanni na nuna cewa farashin shinkafa ’yar waje da ma wasu kayayyakin da ake shigo da su daga ƙetare ya faɗi a kasuwannin Kano.

A hannu guda kuma farashin Dala ta ƙara tashi a kasuwannin canji.

Yau Alhamis 9 ga Shawwal 1445H, daidai da 18 ga Afrilu 2024.Sadaki/Sata: N102,126Nisabin Zakkah: N8,170,080Kudin Jini/Di...
18/04/2024

Yau Alhamis 9 ga Shawwal 1445H, daidai da 18 ga Afrilu 2024.

Sadaki/Sata: N102,126
Nisabin Zakkah: N8,170,080
Kudin Jini/Diyyah: N408,504,000



Yau Laraba 8 ga Shawwal 1445H, daidai da 17 ga Afrilu 2024.Sadaki/Sata: N102,126Nisabin Zakkah: N8,170,080Kudin Jini/Diy...
17/04/2024

Yau Laraba 8 ga Shawwal 1445H, daidai da 17 ga Afrilu 2024.

Sadaki/Sata: N102,126
Nisabin Zakkah: N8,170,080
Kudin Jini/Diyyah: N408,504,000



Ayi Faka-faka Ga MARINA PROTOCOLMarina sabon Mining ne da aka fara a ƙarshen December, gabaki daya har yanzu ba'a fi 2mo...
05/03/2024

Ayi Faka-faka Ga MARINA PROTOCOL

Marina sabon Mining ne da aka fara a ƙarshen December, gabaki daya har yanzu ba'a fi 2month da fara shi ba, saboda haka idan ka fara yanzu ba'a barka a baya ba. A yanzu haka suna da Users sama da mutum 300k, kuma yana daga cikin project da suke saurin samun users a duniya.

Tsarin App ɗin shima ana mining ne, ana Mining na pSURF sannan ana abinda ake kira "Learn 2 Earn" irin na Over Protocol, kullum zasu baka tambaya idan ka amsa daidai zasu baka pSURF 200. Banda haka akwai sauran abubuwa da akeyi a ciki wanda zamuyi bayani nan gaba.

Project ne da Team nasa s**a fito suke yinsa da gaske, dan haka ne ma suke da Official Partnership da manyan kanfanoni na crypto da Web 3.0 irin su Google Cloud, Optimism, TaskOn, Flooz Exchange, XPLUS dss. Official Partnership irin wanda idan kaje twitter zaka samu project ɗin da akayi partnership din dasu Officially sun sanar anyi.

Yadda Ake Registration

1. Da farko zaka shiga ta wannan link ( https://marina-protocol.com/link/referral?code=SANISIINA ).

2. Bayan ka shiga zan nuna maka "Download App" idan ka taba zai kaika Google kayi downloading na app ɗinsu.

3. Daga nan zaka shiga ciki zai nuna maka "Continue With Google Account", sai kayi.

4. Shikenan sai ka zaɓi Username naka, daga nan ka gama sai ka fara Mining.

5. Anan zai tambayeka Referral code, idan ka saka referral code saurin mining naka zai ƙaru da 25%. Misali idan 100 zakana samu kullum, toh zai zama 125. Dan haka bari na taimaka muku na baku referral ɗina..🤣😎

Referral Code: SANISIINA

Tsarin shine: Kullum zaka na shiga kana Mining din sa, duk bayan 24hours ake dawowa. Bayan kayi kuma kullum ana amsa Questions shima zasu na baka coin ɗinsu guda 200.

Allah Ya Bamu Sa'a..!

Sheka

AZCoiner Mining AZCoiner shine daya daga chikin minings biyu da nace zamu shiga. Ba sabon mining bane, nasan da yawanku ...
05/03/2024

AZCoiner Mining

AZCoiner shine daya daga chikin minings biyu da nace zamu shiga. Ba sabon mining bane, nasan da yawanku kuna yinsa. Mining ne da yake da potential sosai duba da cewa app dinsu ya hada abubuwa masu tarin yawa. A yanzu ana mining na.cpin dinsu mai suna AZC.

Na farko, Web3 wallet ce kuma Ethereum Virtual Machine (EVM) ce. Zaku iya swapping kowanne irin coin akanta ta hanyar amfani da Dapp.

Na biyu, ita kanta tanada nata Dapp din, wato AZCoiner Swap. Wannan ba karamin abu bane.

Na uku, akan app dinsu akwai bangaren da zaku dinga samun labarai da dumi-duminsu akan kasuwar crypto, blockchains, Bitcoin, Altcoins da sauransu. Ire-iren wayannan labarin s**a iya zama fundamental da zasu baku damar shiga kasuwa ko kuma kada ku shiga.

Yanda ake rijistar AZCoiner 👇

1️⃣ Ku bude link dake kasa
https://azcoiner.com/invite?user=sanisiina

2️⃣ Ku taba Google Playstore, zai mayar daku kan playstore. Sai kuyi downloading na app dinsu. Sannan ku budeshi.

3️⃣ Ku taba inda aka rubuta Login or Register. Idan ya bude muku, ku taba wajen Register. Kuyi register ta hanyar saka Gmail da password d**ku, da sauran abubuwan da s**a bukata kuyi.

4️⃣ Bayan kun kammala register, zasu bukachi kuyi Login. Dazarar kunyi login, ku chike bayanan da s**a bukata.

📌 Wajen Personal name kusa sunayenku.
📌 Username kusa inkiya (kamar ni ina amfani da sanisiina).
📌 Wajen referral code kusa sctvafrica

Shikenan kun kammala register, saiku taba inda akasa CONNECT domin fara mining. Ana mining duk bayan awa 24.

Yau Litinin 23 ga Sha'aban 1445H, daidai da 04 ga march 2024.Sadaki/Sata: N107,756Nisabin Zakkah: N8,620,480Kudin Jini/D...
04/03/2024

Yau Litinin 23 ga Sha'aban 1445H, daidai da 04 ga march 2024.

Sadaki/Sata: N107,756
Nisabin Zakkah: N8,620,480
Kudin Jini/Diyyah: N431,024,000



Yau Alhamis 19 ga Sha'aban 1445H, daidai da 29 ga Fabrairu 2024.Sadaki/Sata: N96,692Nisabin Zakkah: N7,735,360Kudin Jini...
29/02/2024

Yau Alhamis 19 ga Sha'aban 1445H, daidai da 29 ga Fabrairu 2024.

Sadaki/Sata: N96,692
Nisabin Zakkah: N7,735,360
Kudin Jini/Diyyah: N386,768,000



Yau Talata 17 ga Sha'aban 1445H, daidai da 27 ga Fabrairu 2024.Sadaki/Sata: N96,692Nisabin Zakkah: N7,735,360Kudin Jini/...
27/02/2024

Yau Talata 17 ga Sha'aban 1445H, daidai da 27 ga Fabrairu 2024.

Sadaki/Sata: N96,692
Nisabin Zakkah: N7,735,360
Kudin Jini/Diyyah: N386,768,000



Yau Litinin 16 ga Sha'aban 1445H, daidai da 26 ga Fabrairu 2024.Sadaki/Sata: N96,692Nisabin Zakkah: N7,735,360Kudin Jini...
26/02/2024

Yau Litinin 16 ga Sha'aban 1445H, daidai da 26 ga Fabrairu 2024.

Sadaki/Sata: N96,692
Nisabin Zakkah: N7,735,360
Kudin Jini/Diyyah: N386,768,000



Yau Lahadi 15 ga Sha'aban 1445H, daidai da 25 ga Fabrairu 2024.Sadaki/Sata: N96,692Nisabin Zakkah: N7,735,360Kudin Jini/...
25/02/2024

Yau Lahadi 15 ga Sha'aban 1445H, daidai da 25 ga Fabrairu 2024.

Sadaki/Sata: N96,692
Nisabin Zakkah: N7,735,360
Kudin Jini/Diyyah: N386,768,000



Yau Asabar 14 ga Sha'aban 1445H, daidai da 24 ga Fabrairu 2024.Sadaki/Sata: N96,692Nisabin Zakkah: N7,735,360Kudin Jini/...
24/02/2024

Yau Asabar 14 ga Sha'aban 1445H, daidai da 24 ga Fabrairu 2024.

Sadaki/Sata: N96,692
Nisabin Zakkah: N7,735,360
Kudin Jini/Diyyah: N386,768,000



TALLA: Akwai Wani babban Al'amari a Mining na HOTDuka TOTAL supply din sa guda 44k ne.Idan s**a Dora masa MARKET cap na ...
05/02/2024

TALLA:

Akwai Wani babban Al'amari a Mining na HOT

Duka TOTAL supply din sa guda 44k ne.

Idan s**a Dora masa MARKET cap na 100 million to duk daya sai ya haura $2000 dala.

Don Allah ka taimaki kanka. Ka taimaki Yan UNGUWAR ku ka taimaki Yan ruwanka ku fara mining din HOT ko guda daya mutum ya samu.

Da zarar kayi JOIN a TELEGRAM za su baka Phrases na wallet Dinka. Ka Adana su.

Akwai wajen STORAGE anan ne HOT Dinka yake TARUWA duk bayan awanni storage d**k zai cika sai ka danna claim.

t.me/herewalletbot/app?startapp=372793

Domin karin bayani
https://chat.whatsapp.com/EPd3gWKNDSDKjQ8TqCHArL

Yau Litinin 24 ga RAJAB 1445H, daidai da 5 ga Fabrairu 2024. Sadaki/Sata: N99,241Nisabin Zakkah: N7,939,280Kudin Jini/Di...
05/02/2024

Yau Litinin 24 ga RAJAB 1445H, daidai da 5 ga Fabrairu 2024.

Sadaki/Sata: N99,241
Nisabin Zakkah: N7,939,280
Kudin Jini/Diyyah: N396,964,000



Iko da isar da Allah Ya nuna akan jirgin TitanicTabbas al'amarin ya faru da gaske, a ranar 2 ga watan Afirilu na shekara...
04/02/2024

Iko da isar da Allah Ya nuna akan jirgin Titanic

Tabbas al'amarin ya faru da gaske, a ranar 2 ga watan Afirilu na shekarar 1912, kamfanin ƙera jiragen ruwa na Harland and Wolf da ke ƙasar Birtaniya su ka gabatar da sabon jirginsu wanda shi ne mafi girma a wancan lokacin mai suna Titanic. Jirgi ne da ya sami ingancin aiki yadda har ake yi ma sa kirari da jirgin da ba zai taba nitsewa ba har a nade ƙasa.

Haka ne kuma, wani daga cikin mutanen da su ka aminta da aikin da aka yiwa jirgin har ya yiwa Mahaliccin ruwa da iska da ƙasa da duwatsu shaguɓe ya ce ko Shi bai isa ya nitsar da jirgin ba. Daraktan shirin Titanic, James Cameron wanda ya nuna tarihin yadda jirgin ya nitse, ya tabbatar da haka a wata fitowa da wasu daga cikin fasinjojin jirgin su ke tattaunawa. Ɗaya daga cikin su ya kalli jirgin ya jinjina ya gyaɗa kai ya tambayi abokinsa, “Wannan shi ne jirgin da ake cewa ba zai taɓa nitsewa ba?” sai abokin nasa ya ba shi amsa da cewa, “Ko Allah bai isa ya nitsar da jirgin nan ba” (Astagfirullah)

Da Allah Ya tashi nuna ikon sa, bai jira jirgin ya yi tsawon rai ba, a ranar da ya yi lodinsa na farko, ya taso daga birnin Southampton na ƙasar Birtaniya zai nufi New York a Amurka, a ranar 14 ga watan Afirilun shekarar 1912, a wannar ranar Ya nitsar da shi a cikin tekun Atilantika. Wani babban abin al’ajabi shi ne, ba da karfe ko dutse Allah Ya fasa jirgin ba, dunƙulen ruwa (kankara) aka umarta da yin aikin. Duk girma da ƙarfin jirgin da matakan tsaron da aka yi ma sa, haka ana ji ana gani ya nitse har ƙasan ƙasan teku.

Jirgin Titanic ya ɗebo fasinjoji a ƙalla 2,240, kusan mutane 1,636 su ka nitse tare da jirgin sannan aka yi nasarar tseratar da mutane a ƙalla 700 kacal, waɗanda mafi yawansu mata ne da yara. Shekaru kusan 112 ke nan da faruwar wannan al’amari, a wancan lokacin, wadanda su ka tsiran sun yi ta murnar samun damar cigaba da rayuwa, amma yanzu dukkansu babu ko ɗaya, mutuwa ta sake bin su daya bayan daya ta ɗauke kayanta. Hatta wacce ta fi kowa kankanta a cikin fasinjojin mai suna Millvina Dean, wacce hatsarin ya faru tana jaririya ‘yar wata biyu tak a duniya, ita ma ta bi mahaifinta da ya nitse tare da jirgin. A shekarar 2009 Millvina ta mutu bayan ta rayu shekaru 97 a duniya bayan faruwar hatsarin. Ita ce ta karshen mutuwa a cikin fasinjoji 700 da su ka tsira! A yanzu ba wanda ya rage a doron duniya...

Allah Buwayi Gagara Misali!
Mutuwa Rigar Kowa!

Yau Lahadi 23 ga RAJAB 1445H, daidai da 4 ga Fabrairu 2024. Sadaki/Sata: N99,241Nisabin Zakkah: N7,939,280Kudin Jini/Diy...
04/02/2024

Yau Lahadi 23 ga RAJAB 1445H, daidai da 4 ga Fabrairu 2024.

Sadaki/Sata: N99,241
Nisabin Zakkah: N7,939,280
Kudin Jini/Diyyah: N396,964,000



Yau Asabar 22 ga RAJAB 1445H, daidai da 3 ga Fabrairu 2024. Sadaki/Sata: N99,241Nisabin Zakkah: N7,939,280Kudin Jini/Diy...
03/02/2024

Yau Asabar 22 ga RAJAB 1445H, daidai da 3 ga Fabrairu 2024.

Sadaki/Sata: N99,241
Nisabin Zakkah: N7,939,280
Kudin Jini/Diyyah: N396,964,000



Yau Laraba 19 ga RAJAB 1445H, daidai da 31 ga Janairu 2024. Sadaki/Sata: N61,604Nisabin Zakkah: N4,928,320Kudin Jini/Diy...
31/01/2024

Yau Laraba 19 ga RAJAB 1445H, daidai da 31 ga Janairu 2024.

Sadaki/Sata: N61,604
Nisabin Zakkah: N4,928,320
Kudin Jini/Diyyah: N246,416,000



Wannan Shi ne Gidan Elon Musk Wanda Yafi Kowa Kudi A Duniya. Wanda Ya Siya A Kan Farashin Dala Dubu 50.Idan aka ce maku ...
25/01/2024

Wannan Shi ne Gidan Elon Musk Wanda Yafi Kowa Kudi A Duniya. Wanda Ya Siya A Kan Farashin Dala Dubu 50.

Idan aka ce maku Elon Musk hamshakin attajiri a halin yanzu ya mallaka kuma ya na zaune a cikin wani karamin gida mai farshin da ya kai kusan dala 50,000, za ka yarda? Idan amsar ita ce a'a, to ga wani abu da zai canja tunanin ku.

A cewar Forbes, Elon Musk, wanda ya kafa, kuma Shugaba na Tesla da SpaceX, wanda dake da darajar kudin da yakai dala biliyan 233.7 a halin yanzu yana zaune a cikin wani karamin gida wanda ya saya kasa da $ 50,000.

A cikin shekarar 2020, Musk ya yanke shawarar sayar da manyan gidajensa guda biyar don zuba jari a kamfanoninsa, kuma ya siyi wannan gida mai dakuna biyu a Boca Chica, a jihar tesxas.

Saliadeen Sicey

Yau Alhamis 13 ga RAJAB 1445H, daidai da 25 ga Janairu 2024. Sadaki/Sata: N61,604Nisabin Zakkah: N4,928,320Kudin Jini/Di...
25/01/2024

Yau Alhamis 13 ga RAJAB 1445H, daidai da 25 ga Janairu 2024.

Sadaki/Sata: N61,604
Nisabin Zakkah: N4,928,320
Kudin Jini/Diyyah: N246,416,000



Yau Laraba 12 ga RAJAB 1445H, daidai da 24 ga Janairu 2024. Sadaki/Sata: N61,604Nisabin Zakkah: N4,928,320Kudin Jini/Diy...
24/01/2024

Yau Laraba 12 ga RAJAB 1445H, daidai da 24 ga Janairu 2024.

Sadaki/Sata: N61,604
Nisabin Zakkah: N4,928,320
Kudin Jini/Diyyah: N246,416,000



Yau Lahadi 9 ga RAJAB 1445H, daidai da 21 ga Janairu 2024. Sadaki/Sata: N62,200Nisabin Zakkah: N4,976,000Kudin Jini/Diyy...
21/01/2024

Yau Lahadi 9 ga RAJAB 1445H, daidai da 21 ga Janairu 2024.

Sadaki/Sata: N62,200
Nisabin Zakkah: N4,976,000
Kudin Jini/Diyyah: N248,800,000



Yau Asabar 8 ga RAJAB 1445H, daidai da 20 ga Janairu 2024. Sadaki/Sata: N62,200Nisabin Zakkah: N4,976,000Kudin Jini/Diyy...
20/01/2024

Yau Asabar 8 ga RAJAB 1445H, daidai da 20 ga Janairu 2024.

Sadaki/Sata: N62,200
Nisabin Zakkah: N4,976,000
Kudin Jini/Diyyah: N248,800,000



Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Abubakar M Hamisu, Abubakar Adamu, Muham...
19/01/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Abubakar M Hamisu, Abubakar Adamu, Muhammad Ibraheem, Malik Axx, Umar Sayyadi Usman, Cosch Ya'u, Ibrahim Aliyu, Abdulmudalib Auwal, Usman Nura Ibrahim, Mahammed Inuwa

Yau Alhamis 6 ga RAJAB 1445H, daidai da 18 ga Janairu 2024. Sadaki/Sata: N62,200Nisabin Zakkah: N4,976,000Kudin Jini/Diy...
18/01/2024

Yau Alhamis 6 ga RAJAB 1445H, daidai da 18 ga Janairu 2024.

Sadaki/Sata: N62,200
Nisabin Zakkah: N4,976,000
Kudin Jini/Diyyah: N248,800,000



Yau Talata 4 ga RAJAB 1445H, daidai da 16 ga Janairu 2024. Sadaki/Sata: N62,200Nisabin Zakkah: N4,976,000Kudin Jini/Diyy...
16/01/2024

Yau Talata 4 ga RAJAB 1445H, daidai da 16 ga Janairu 2024.

Sadaki/Sata: N62,200
Nisabin Zakkah: N4,976,000
Kudin Jini/Diyyah: N248,800,000



Address

Jimeta
640101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SHUNI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SHUNI:

Videos

Share

Category


Other Newspapers in Jimeta

Show All